Chapter 8
Chapter 8
tor shikenan kabari na tambayi uncle idan ba haramun bane sai na aureka idan kaxama musulmi yayi dariya sosai cikin farinciki hrda tsalle anan ta lura da film din dake hannunsa tace wannan wane irin film ne? ya soma inda inda yace aikena akayi dashi tace ka aramin naga kamar india film ne uncle dina nason india sosai yace ba india film bane cover ce kawai but bashi bane aciki tace nidai ka aramin idan xaka aramin yace a'ah baxan baki ba gsky ta fisge film din tana fadin ashema baxaka iya aramin kayankaba kuma kake cewa kana sona, ta juya ta kalli qawarta tace ummi sai gobe ta fice ya bita da kallo kawai cike da tsoro da mamaki dan b.f ne aciki🙆🏻 Tun a hanya takejin kanta wata iri kamar maijin xaxzabi hr drop na ajiyeta a gida. ba kowa a falon tayi shigewarta daki ta kwanta ko abinci bata nema ba kafin kace me sai ga xaxxabi ya rufeta shigowarsa dakin yayi dai dai da fara amai ta da sauri ya isa gurinta ya dagota yana kallonta menene,me kikace haka, meke damunki? tayi luuuuuuu ba alamun qarfi a jikinta ta fada jikinsa ragwaf yafita da sauri yakira junaina akan taxo ta gyara dakin sannan ya dauketa ya nufi toilet da ita ya soma cire mata kayanta ta riqe masa hannu uncle wanka xakayimin ne? ya gyada kansa shikenan sai kaga jikina ni banaso yayi shiru yana kallonta kafin yace naga kamar baxaki iya bane cikin kuka tace xn iya uncle kabarni ya janye hannunsa daga jikinta ya fice yana fadin tor kiyi sauri kixo muje asibiti..... sanda ta fito bata wani dadeba tagama shirinta suka nufi asibiti anan likinta yake gayamasu dan qaramin cikin dake jikinta ai kuwa tanaji ta dora hannu aka🙆🏻 tasaki qara wayyo ta shiga uku ta lalace tayi ciki xaa kasheta,uncle yaci amanarta ya riqota yana fadin k meyasa bakida hankaline meyasa kwakwalwarki batada tunanine,meyasa halina tafiki wayo da hankali alhali kuna sa'o'i daya? ta cigaba da kuka tana fadin kaci amanata uncle ganin tanaso tara masu mutane ya dauketa cak sai a motarsa, suna isa gida ta tadda wata rigima kuka take tana qarawa ita yaci amanarta ya mata ciki ita bataso akasheta kamar ynda yace cikin dabara yace sau nawa nayimaki ne? tace sau daya yace tor shine xaayi ciki ai sai anyi sau uku ne [12:46AM, 2/16/2016] Pherty🎤👯: tacigaba da kuka tana fadin aikaine kace sau dayama anayi ni banaso uncle kaciremin kada aji akasheni yace ba wanda xaiji ke bakyason baby ne, ni inaso bakisan cikin shine albarkar aure ba? ta girgixa kanta tana kallonsa yace tor ynxu kinsani as your age 17yrs yakamata kisan wannan idan kin haihu yaro mai kyau sai kiriqa goya abinki kinamasa wasa idan yayi laifi kiyi masa fada ko bakyaso kinawa babynki tawai yana dariya ta share hawayenta tana dariya sosai taxo kusa dashi tace tor uncle xaka siyamasa kayan wasa ne ya gyada kansa yana kallonta da murmushi tor uncle shima xakasashi makarantane nan ma ya gyada mata Kai batare datasake mgn ba tatashi ta fice batare da tunanin komai ba ta dauko film din tasanya tana kallo abinda batasaniba na batsa ne aciki wayone akayi akasanya a cover india film a xahirin gsky idanunta ne kawai akan t.v amma hankalinta da tunaninta yatafi uwa duniya ta tunanin ynda xata shayar da babynta hrtakejin inama halimatu nanan tasan xata tayata renon, sai tasoma dariya dai dai lokacin ya shigo ganin uajita shiru caraf idanunsa nakai akan plasma t.v dake dakin ya dubeta sai faman dariya take cikin tsawa yace ke nusayba menene kike kallo haka a tsorace ta tashi tana kallonsa kafin ta maida kallontaga t.v tayi saurin kauda fuskarta gefe tana fadin lah uncle banice na sanyaba india nasanya da qafa yayi shuri da dvd sai gata tsakiyan dakin ta tarwatse yace ina kikasameshi a tsorace take dashi ganin yanayinsa tasoma ja da baya uncle tiger ne y........tayi shiru sakamakon marinda ya dauke ta dashi tayi tangal tangal xata fadi ya fisgota sai da tabigi qirjinsa xn koya maki hankaline tunda bakidashi tafashe da kuka uncle inada hankali.......sai kuma ta saki qara hade da riqe cikinta wayyo uncle cikina xn mutu ta qanqameshi kafin kace me sai ga jini nabin qafafunta ya rumtse idanunsa cike da takaici kafin ya dauketa ya fita da ita a asibiti aka sanar cikin ya xube xasuyi mata wankin mara ya hana shi bai yarda ba dole aka rubuta mata mgn idan tanasha cikin xai wanke suna isowa gida ya soma hada mata kayanta a trolley wannan karon yagaji haqurinsa na xama da ita ya qare ya danyi rubutu a takarda ya dunqule ya dauki wani card ya riqo hannunta suka fito a airpot ya miqa mata trolley yana kallonta yace kije gida kafin naxo tace meyasa xnje nikadai alhali bansan gidaba yacr idan jirginku ya sauka malam sani na airport na jiranki xaki ganshi ta soma hawaye uncle kayi haquri nabari baxan qara ba pls uncle ya miqa mata i.v yana fadin ki kaiwa daddy wanna. card din na aure nane da xee wannan takardar kuma kiriqeta a hannunki takice ta tuna malam yace ana rubuta saki a takarda kuma tana gani a fil sannan malam yace mutuwar aure ba qaramin abu bane hassalima bashida dadi kuma iyaye basajin dadi kenan itama idan inna da abbu sukagani baxasuji dadiba koda yakema ai basusan da auren ba tunda ko biki baayiba uncle ka sake nine? yace oho inkinje xaki gani pls uncle baxan qaraba kayi haquri nadaina ta soma kuka tana roqonsa amma yaqi saurarenta yaja hannunta ya shigarda ita cikin jirgi tana kuka tana daga masa hannu hr jirgin ya daga duk sai yaji ba dadi jikinsa yayi sanyi juyowar da xaiyi sukayi ido hudu da halimatu fuskarta sharkaf da hawaye yaya kada kacemin ka saki nusayba ne katurata gida? ta riqosa tana kuka sosai tace meyasa xaka rabani da ita meyasa xaka rabu da ita meyasa ka cutarda qurciyarta meyasa kaqi gayamata gsky abinda ke faruwa, ya riqo kafadarta cool down halima, kisan mekike gayamin nifa yayanki nusayba qanwatace kuma matata idan hr xn cutardake tor tabbas itama xn cutarda ita.... cikin kuka ta fisge jikinta daga nasa qaryane yaya idan hr baka cutar da itaba kagayamin dalilinka na boyeni daga gareta kagayamin meyasa ka rabani da ita meyasa ka rabamana gida, meyasa ka rabamana skul kuma meyasa nake xaune a gidan frnd dinka? yayi shiru idanunsa akan nata yana kallonta. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:28 PM] +234 812 673 9684: [6:29PM, 2/13/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 56 to 60 Kwana Biyu..! Tunda ta farfado bata sake mgn ba inbanda kuka ba abinda takeyi kayan halimatu take rugumewa tayita kuka idan abinci aka xo mata dashi baxata iya ciba dole sai da halimatu duk wannan rashin jin ya kau ta xamo wata iri wanka ma idan baya tsawata mata ba batayi sannan abinda ke bata mamaki shi bai damu ba abinda yakeyi baidaina yana xama yaci abincinsa son ransa yayi kallo sannan yaficewarsa acewar inda xee xaije sannan batasan meyasa junaina bata yini a gidanba sai safe take xuwa idan taga ma abinci sai ta dauka ta fice sai wata safiyar sai ita
Table of Contents