Chapter 3
Chapter 3
yana ganin rashin kyautawarsa akan auren dole da yayiwa yaronsa, yaja hannunsa suka fita gidan, cikin mota suka nufa ya juyo yana kallonsa am sorry my son, kai da nusayba duk dayane agareni nadauka inada iko akanka xn iyasaka abu kamin batare da gardama, nasani nusayba yarinyace qarama kuma rigimamma, kuma nasan akwai wadda kake so ka aura dan haka na yarjema ka auri waccan da kakeso aduk lokacin da ka tashi amma dan Allah kada ka wulaqanta nusayba ka kula da ita pls abidi..... abidi ya share hawayen fuskarsa, batare da ya kallesa ba yace xn koma skul gobe, yace meyasa abidina ba yau kadawo bane, yace i can't stay any more,baxan xauna ba, dama wayo akamin aka aura min ita, ni bana sonta, she x not wise inada wadda nakeso xn aura..... batare dayaji amsar da mahaifinsa xai bada ba ya fita daga motar ya nufi motar da suka xo tare da malam sani ya shiga suka dauki hanyar sokoto [1:17PM, 2/3/2016] Pherty🎤👯: Da dare su daddy suka baro bakura tareda amarya nusayba sanda suka iso gidan basuyi tsammanin yana gidan ba. halimatu itace qanwar abidina, sa'anin juna ne da nusayba kai tsaye sukayi part din halimatu, daddy ya xauna anan falon yaciro wayarsa xai kira abidi sai gashi ya fito daga dakinsa sanye da farar jallabiya daddy na ganinsa ya taso ya nufesa abidi ashe kana ciki da har xn kiraka ne... yayi shiru kamar baxaiyi magana ba yace ina halimatu ne takawomin coffee daddy ya riqo hannunsa yace xoo abidi xo kagayamin dalilin fushinka yace daddy bana son wannan auren, bana son villager, pls help me daddy yaja ajiyar xuciya kafin yace tunda rarrashi baxai yima ba shikenan, gobe xn mata bixa itada halimatu tare dasu xakaje acan nakeson suyi karatu kuma wlhy idan kaci amanar halimatu ban yafe ba...ya juya ya fice yayi shiru yana kallonsa har ya shige part dinsa, ya sadda kansa qasa cike da tashin hankali dajin kalaman mahaifinsa......cike da tunani iri iri ya kwanta washe gari kamar baxai fita ba, sai kuma ya fita duk sun hallara dianing caraf suka hada ido da nusayba tana ganinsa kuwa ta saki murmushi (abinka da sabo, sun saba dashi suna wasa tsakaninsu kuma hr ynxu bata fahimci komai daga dangantakarsu ta aure a yanxu ba) nan da nan ya daure fuska ya dauke kansa aciki ciki ya gaida iyayen nasa yaje ya xauna kusa da halimatu tace mrng yaya, ba yabo ba fallasa ya amsa mata nusayba tace uncle jiya ka tureni na fadi naji ciwo a gwiwata(tasoma qoqarin nuna masa umma ta dakatar da ita)tace kidaina nusayba bakisan mijinki bane ta xaro ido tana kallonta kafin ta maida kallonta fa abidi, sai ta tunxure baki ta shagwabe fuska sai ga hawaye niba shine mijina ba Ado ne mijina bana sonshi ado nakeso abidi ya tabe bakinsa alamar ko a jikinsa ya maida hankalinsa gun hada tea daddy yayi caraf yace waye ado, ado baida kyau da kudi bakiga uncle yafisa kyau ba, gashi dan gaye kuma xaije dake yawo har acikin jirgi sai ta soma dariya ba kakkautawa kafin ta rufe fuskarta da tafukkan hannayenta alamar taji kunya, sai ta tuna a qauye inna tagayamata da safe ana ba miji fura akai masa ruwa yayi wanka yaje gona sai ta juya tana kallon abidi tace uncle mijina xaka sha fura, tashi muje kayi wanka inna tace xakaje gona kayi aiki inka dawo nabaka abinci nace sannu da xuwa angona sai ta rufe fuska cikin jin kunya abidi ya shagwabe fuska cike da takaici ya tashi yabar gurin umma tace qurciya nusayba, waya gaya maki haka akeyi tace inna ce, bara naje inda uncle..... Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 5:58 PM] +234 812 673 9684: [12:12AM, 2/7/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 Na fertymerh xarah💝 21 to 25 Gab da xata bar falon ya kira sunanta yace xo nan nusayba... cak ta tsaya batare data juyo ba jakarta na hannunta mamaki ya cikasa ya tashi ya nufeta dai dai lokacin halimatu ta kammala brkfst dinta ta sunkuci jakarta jin takunsa a bayanta yasa tayi saurin juyawa tana tsoron ya kaimata duka, ta bata fuska tace amma uncle ynxu nagama gayama sunana nusee not nusayba ko? halima tace yaya abidi kaxo muje kada muyi late pls ya girgixa kansa kawai cike da mamaki ya fita.. tun xuwansu garin idan xasu fita ko xaa kaisu skul nusayba ce mai xaman gaba koda shi xai kaisu ko driver amma yau ga mamakinsa gidan baya tashiga inda halimatu ke xama yaya kace tafito tabani wurina ta xauna inda take xama ya sunkuyo ta qofar motar yana fadin kifito ni abaya xn xauna frnds dina sun gayamin mai xama abaya shine hajiya mai kudi wanda k xama a gaban mota driver ne da mai aiki😏 ya bude murfin motar yana kallonta cikin mamaki yace wato ni yanxu driver ne ko? tayi shiru bata tanka ba olryt tor halima shiga mota driver xai kaiku ni baxan tuqata ba kamar yanda takeso nan ma shiru bata tankaba illah dauke kanta datayi gefe daya, yaje yakira driver ya kaisu, a sanyaye halima ta shiga motar idanunta taf da hawaye hr suka iso skul din suna shiga class din kamar wata malama duk daliban ajin suka tashi suna fadin mrng nusee ta ya mutsa fuska tana xama suka xauna(kakaf tsoronta suke yanda takewa mutum dukan tsiya ya xamana duk abinda tace shi xaayi, tuwan qauye ai ba wasa bane😂) ta bude jakata ta xaro littafanta dama bata note a class sai dai tabi desk desk tana kallon note din kowa wanda yayi mata kyau shi xai mata note din ranar, ta raba littafanta iya subjects dinda xasuyi ranar taxo ta xauna idan an tashi duk wanda tabaiwa note xai maida mata idan kuma assignment ne batayi ko a gida idan abidina yana koyawa halimatu idan yace kefa baxa kiyi bane xatace nayi nawa tun a skul halima ce takwala dake xuwa dashi gida anayi mata idan ya tambaya ta dauko ya gani xata tashi tashige daki tasa key baxata sake fitowa ba sai lokacin xuwa skul sanda shima yake qoqarin xuwa skul tana isa class xatace kowa ya fidda assignment din ko kuma ayimata submitting a desk dinta ta duba duk wanda ya kwanta mata tor me wannan assignment din shi xai mata na ranar. [11:11AM, 2/7/2016] Pherty🎤👯: tym din da aka tashi skul driver yaxo daukansu.... sunyi tfy suka iso babbab titi inda yaxamana hanyar kowace musamman ma'aikata a tsakiyar titin tace driver yayi parking ba gardama kuwa yayi tunda tsoronta yake tun ranar data mareshi halima ta juyo da mamakinta itama cike da tsoronta tace meyasa nusee? ta fiddo cingam batare datayi mgn ba ta bude murfin motar ta fito, saman motar ta hau tana kallon motocin dake tsayawa kafin kace me go slow yayi yawa a tituna tunda babban titi aka toshe fararen mutane suka fara tsuki wasu su daki sitiyari da yawa basusan dalilin tare hanyaba tana tsaye saman mota tana taunar cingam tana dariya ta juya gabas da yamma sai ta kwashe da dariya idan taga motocin da suke jere ita kanta batasan adadinsuba nan aka somayin horn da alama sun soma gajiya da tsayuwa, lokacin da hankalinsu nakai gareta suka
Table of Contents