Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,227 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

will become shattered....!kefa kika gayamin jiya kin haqura tayi shiru bata tanka ba yace kisoni koda rabin son danake maki ne,ya kwantar dakai akan qirjinta yatsun hannunshi na cikin sumar kanta,sai taji wani sanyi a ranta batare datayi magana ba ta rungumoshi very tight mai nuna gesture din dake cikin xuciya.... 126 to 130 Kwana uku ! Kamar kullum tana gama sallar isha'i take rufe qofarta itadai tana cike da tsoron xee duk tsiwarta da rigimarta yanxu babu su komai a natse takeyinsa sanda ya dawo sallah ya murda qofar dakinta yajita rufe kamar kullum sai ya nufi dakin xee ya samdta xaune yanayinta ya nuna tana cikin damuwa sai tabashi tausayi, ya xauna a kusa da ita yace danme xaki riqa tada hankalinki saboda nusayba,yarinyar nan agabanki tatashi kinsani batada wani mugun hali bayan rigima ynxu kuma duk ta kauda wannan dame kike tunani xata cutar dake? tayi shiru hade da goge guntuwar kwallar dana xubo mata ganin haka sai ya rungumota cikin shigar lallashi da irin abinda yasan yanncin lagonta dashi,lokaci daya ta kwace jikinta daga nasa data tuna ai da wata ya kwana jiya a fusace tace kamanta hr yau a dakinta kake.ne? yace to bata kulle dakiba nikuma a buqace nake... ta balla masa harara cikin takaici tana mamakin rashin ta idon namiji wai me sweet 18 xai ce yana buqatar mai 28 hakan ya qara fussata ta ta nuna masa qofa kaga binan kafita pls a wahalce yace nikuma ake kora yau tace an koreka kana kuma tabani xan rotsa maka crystal dinnan a tsakar kai ya tashi yana fadin meyayi xafi Allah yabaki haquri ya fice dan yasan xata iya aikatawa,tabishi da kallon baqin ciki qanqanuwar yarinya ta haukata mata miji ta sauyashi gaba daya ta maidashi mai arha duk ajin nasa tamaidashi mara kunya da kawaici alhalin ba haka yakeba dolene ta dauki mataki mai tsauri akan nusayba yaxo bakin qofar dakin nusee ya soma kwankwasawa😂 kina jina fa nasan bakiyi barci ba kixo ki bude min qofar tace nifa baxaa kasheni a banxaba am not ready to die now...mema xakayi a dakin yanxu koma mexanyi inkin bude ai xaki gani ko? [9:58AM, 3/1/2016] pherty🎤👯: tayi shiru bata tankaba kuma batada niyar budewa, ya kwantar da murya yace pls nusayba ko kinaso ki kwana cikin tsinuwar mala'iku ne, duk wannan abin da yake akan idanun xee baqin ciki kamar ya kasheta tunda take dashi bai taba roqonta ta bude masa qofa ba wai danta rufe....ba musu nusayba ta bude masa qofar a sanyaye ai kuwa ya sunkuce yayi ciki da ita a wannan daren nusayba tayi kuka sosai hr ta gode Allah kamar wancan na farko sai taji ba banbanci xee kuwa itama kwana tayi tana kukan kishin mijinta. Washe gari da shirinsa yaxo dakin xee yace inada tafiya yau ko xakixo na ajiyeku a gidane batare data kallesa ba tace bana buqata ya juya hr yakai bakin qofa ya juyo yana kallonta yace idan nayi maki wani laifi tun xamanmu dake ki yafemin bansan sharrin qarfe ba, sai taji jikinta yayi sanyi sosai ta dago a raunane tana kallonsa tace Allah ya yafe mana gabaki daya,ya dawo ya sumbace ta a goshi kana yace amin ya juya ya fice koda yafita nusayba hrta fito cikin shirinta tana tsaye bakin mota suka shiga tace uncle ita baxata je bane? yace tace bata xuwa ta saba xama ita kadai a gidan baxataji tsoro ba, tayi shiru bata sake mgn ba hr suka iso gidan,abbu ya dade da shiryawa shi kadai yake jira dama xasuje ne bakura ganin gonakinsu, bayan sun kebene ya rungumota a sanyaye yace am so weak badan komai ba sai dan xnje na barki ki kula da kanki kinji, ta gyada kai tana kallonsa itama sai ya sumbaceta ya juya ya fice,yana fitowa suka dauki hanya shida abbu. Kusan minti talatin da fitarsu sai ga daddy ya shigo a rude da guntuwar kwallah a idanunsa inna da umma na ganinsa hankalinsu na tashi musamman dayace su fito suje asibiti su abidine sukayi accident, dirshan nusayba takai xaune cikin wani irin yanayi mai wuyar fassaruwa halimatu kuwa kuka ta soma da kyar suka shirya sukayo asibiti kai tsaye dakin da aka kwantardasu suka nufa, nusayba ce kan gaba tana tafe tana tuntube cak ta tsaya cike da wata irin fargaba ganinsu kwance rufe da farin mayafi me hakan ke nufi badai sun mutu ba, sai tasoma girgixa kanta hawaye na cigaba da xubo mata daddy ne yayi qarfin halin buda mayafi daya abbu ne a kwance da sauri inna taqaraso cikin wani irin kuka dai dai lokacin da likitan k fadi sai dai muyi haquri dashi yarigamu gidan gsky Allah ya karbi abinsa.... dayan ma.....bai qarasaba lokaci daya numfashin nusayba dana halimatu na dauke sai gasu kwance qasa ragwaf. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:18 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [3:22PM, 3/9/2016] pherty🎤👯: [2:34AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚴🏻 ©Fertymerh xarah💝 141 to 145 Alhamdulillah...! sauqi ya samu, watansa biyu a garin suka garxayo suka dawo nigeria tareda dimbin alheri daga merah halimatu baa baro garinba sai da akayi miji shima dan nan qasar tamuce xamfara😜 aiki yakaishi pheonix, aminan junane da merah idan xaku tuna Bilal na mulki ko sarauta shiyasa baisha wahala wajen neman aurentaba kai tsaye aka bashi. tym din da suka iso gidan sai sukaga komai ya cnxa na gidan tamkar babu wata halitta dake rayuwa acikinsa kasancewar inna da ummane kadai agidan duk sauran maaikatan sun gudu ganin daddy bayanan kuma babu mai biyansu ya rage daga maigadi sai malam sani damai wanke wanke acikin gida, gashi dai akwai mata acikin gidan amma sun kasa kula da maaikatan gidan hr sukaje suka barshi ya tabbata da abbu yana nan da haka bata faru ba, a ganina not all what man can do a woman could, wannan qaryace kawai ta bature dayake cewa what a man can do a woman can do better (nidai pherty am against it😏) shidai namiji ko anqi ko anso shine shugaba domin Allah yabashi juriya da qarfin xuciyar da baibawa diya mace ba, bata ne babba mace tace xata hada kanta da namiji, ubangiji s.w.a da kansa yace Arrijal kawwamuna alan nisa'i, kenan maintaining the belief that duk abinda namiji xaiyi mace ma xata iya hrma fiye dashi. daddy ya girgixa kansa yana goge kwallar rashin abbu batare dayabari sun fahimcesaba yasa kai yafice. sadiq naganin halimatu yaxo da gudu ya rungumeta yana dariya, ta cirasa sama tana dariya miss my little boy....shima dariya yake cikin jin dadin ganinta anashi tunanin itace mahaifyarsa saboda ita yasani yafi kuma shaquwa da ita duk gidan bayansu inna da umma, yasan abidi sosai dan yana xuwa akai akai inda yake yakan daukesa sufita gidan baxasu dawoba sai dare shiyasa yayi matuqar sabawa dasu. nan da nan nusee taji shaawar son daukarsa sai ta kauda kawaicinta ta miqa hannu xata daukesa ga mamakinta sai ya make kafada hade da rungume halimatu alamar baxai jeba. hr axuciyarta bataji dadiba sai dai bata nuna a fuskartaba illah murmushi datayi abidina na lura da yanayinta halima kuwa sai dariya take tana cillasi sama tace ashe yaro yasan mahaifiyarsa mai masa son gsky,ba wacce xata kyautardakai ta manta dakai ba, nusee bata kulataba

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});