Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 14

Chapter 14

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,242 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

takardar, son banxa lallaima ashema kallon marar hankali yake mata........ [6:40PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Watanni biyu da suka wuce batada wani buri sai karatu, sauyawarta a gidan yabaiwa kowa mamaki ynda tasa karatunta a gaba na waec da neco kuma tana daukan lesson a gida, ta kauda duk wani surutu hayaniya da neman tsokana, sau tari idan ana hira bata cikasa baki ba illah tabi kowa da idanu ba kamar da dahar gardama takesa ayiba,ko sadiq bata damu dashiba bawata kulawa irinta uwa da da' koda yana hannun kakanninsa iyakarta dashi nono, sai abin yabawa halima mamaki musamman yanda taga nusayba ta tsani duk wani abu daya shafi abidina, duk da halin-sa-ido ba halinta bane amma wannan dai confrontation ne like a chase game da takeson ganin yanda xai qare idan abidina yadawo, dan haka take ganin bai kamata ta kira sa-idon nata da sunan sa-ido ba sai dai ta kirashi curiosty wanda haline na kowane dan adam akan abinda ya bashi mamaki. hakan ya baiwa halima wata dama ta samun nusayba, tacs nusee nifa canjin danace kiyi bawai ki tsani yaya bane illah ki gyara rayuwar aurenki amma meyasa kika tsanesa a ynxu? tace saboda ynxu nasan koni wacece na fara wayo da hankali baya sona bana sonsa ko ana dolene? tace wlhy yaya na sonki kiyarda nusaybb, tayi shiru bata sake kulataba duk iya qoaarinta nason tankwasa nusee abin yaci tura musamman sanda abidina ya dawo da matarsa xee abin yabata mamaki na halin ko inkula da nusee ta.nuna akansa shikuma tunda ya dora ido akan sadiq da ita yaji sonta da shaawarta na damunsa daman xaman da yake da zee na haqurine bata taba gamsar dashiba kamar nusaybb duk da kasancewar sau daya ya kusance ta. Abinda ya qara daure masa kai ko gaisuwa nusee bata taba yimasa ba kwanasu biyu.magana bata taba hadasuba batama yarda su hadu sai dai yajiyo muryarta a wani daki ko kafin yaje ta fice..... 96 to 100 Soyayyar nusayba tamasa mugun kamu a xuciya it starts from one cell and spread to other cell tunda ta farone daga xuciya jinin jiki harma da nervous system, ta cigaba da attacking dinsa ta hana masa sukuni da farinciki har yake mantawa da wata matarsa xee wani babban tashin hankalk sanda sadiq yayi shekara daya da wata shidda ta yayeshi lokacin zee ko batan wata bata taba yiba gashi xamansu sai ahankali. ta dauki sadiq ta nufi gidan abidina dashi a falo ta samesa xaune ta ajiye sadiq da trolley dinsa, sai alokacin sukayi ido biyu dashi tun bayan dawowarsa daga malaysia sai da gabanta na fadi. cikakken matashi dan shekara ashirin da tara ya xama qaton gske yanada wata irin halitta da kalar fata mai daukan hankali da fisgo xuciya xuwa gareshi musamman daga fitinannun matan da sukasan qirar namijin duniya, sai take ganin rashin lefin xee dan ta maqalemasa, dogo ne sosai mai ginannen jikinda babu qiba babu rama acikinsa, mawuyacin haline ka banbance nationality dinsa saboda haiba da kamalarsa yaxama chocolate bature,kyawunsa suka cakude suka bada surar giant idanunsa kadai suna narkarda xuciya(oily eyes), tayi saurin kawar da tunaninta ido cikin ido take kallonsa ga yaronka naxo ma dashi nayi dawainiyar rainon cikinsa nikadai batare da kulawarka ko dayaba,na haifosa na kuma shayar dashi na tsawon lokaci, inaji kamanta mgnr da mukayi dakai a baya na dawainiyar yara xaka auro wacce xatayi shiyasa naxo ma dashi kabawa xee shi tayi masa tarbiya kamar yanda kace ta juya tafice battre dataji mexaiceba yabita da kallo hrta fice [7:07PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: a ransa yace xee batada tarbiyar da xata bawa yarona wadda ta wuce ke mahaifiyarsa kibasa sai ya dauki sadiq ya nufi gida dashi tana tsaka da karatunta halima ta shigo a fusace tace ashe ke wawiyace nusayba, idan wannan shine hankalin dakike tunanin kinyi to kinyi asara tunda hr xaki iya kyautar da yaronki ga kishiya wacce bakisantaba bakisan.kowace irin tarbiya takeda ba ashs qiyayyar da kikewa yaya abidi xata shafi yaronki? tace tor miye.naki don na tsaneshi inaji yaron dana kyautar nawane ba haifamin akayiba kuma naji ya dawo dashi and what else,nace bana sonsa sai me? tace idan kikace bakison yaya bakiyi adalciba yayankine kuma mai sonki,ya soki tun kinada qurciya kuma yayi haqurin xama da halinki, nuna maki dayake bayasonki wlhy bada gske yakeyiba sai dan kisan ciwon kanki,kuma na rantse kikayi saken daya kubuce maki xakiyi nadamar da baxatayi amfaniba tunda na lura ke sakaraice bakida hankali, a bit lunatic..!!! ta fada cikin daga murya tana xaro idanu saboda takaici da bacin rai. tace nice banida hankali halima, lunatic? Ni???ta fada tana nuna qirjinta fuskarta dauke da tsananin mamakin jin kalmar daga halima. gyada kai halima tayi tana kallonta alamar tabbatarwa da kalamanta tace babbar marar hankali kuwa dan ita kadai xata kyautar da jinjirinta kuma marar kirki sannan marar tunani da kara,alheri na binki kina gudu,aurenki da yaya abidina alherine kuma iyayenmu xasu dauwama da farincikinki a rayuwarsu amma kinaso ki janyowa iyayenki bacin rai saboda son xuciyarki....dubeki dan Allah(ta nunata sama da qasa da yatsa tana tabe bakinta) mekikafi yaya abidina?baqa qirin dake siririya kamar rakken tankada,banda so gamon jini ne mexaiyi dake banxa mai kama da yan qauyen chukun, takaici ya cika xuciyarta ta harareta tace baki burgeniba sai kingayawa uncle haka inyaso sai ya gayamaki dalilinsa nason karen rakken tankada,nace bana sonsa kuma bantaba sonsa sai kiyi abinda xakiyi, ta juya tana fadin i dont have time for your stupidity banxa ta fice... itama halima taja dogon tsaki ta fice cike da bacin rai. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:17 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [8:34AM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADOTAFIYA🚵🏻 ©🏻Fertymerxarah💝 81 to 85 Tunda ta tashi barcin rana takejin qamshin turaren daya kasa gushewa daga tunaninta,tasan su biyu ke amfani da turaren amma tun bayan dawowarta daga Malaysia daya qare bata qara ganin irinsaba. Tor waye mai wannan turaren? Ta sauko daga saman gadon tana miqa tare da fadin Alhamdulillahi lazi ahyana ba'adama amatana wa ilaihir nushur. Ta fito falon cike yake da yan uwa da abokan arxiki maqota masu xuwa yimata barka da haihuwa,ta tunxure bakinta, Ita wannan taron da ake masu a gida ya soma isarta sai kace basu taba ganin jaririba a rayuwarsu,bata kula kowa ba ta fice suka bita da kallo suna sannu nusayba amma taqi ta amsa, Gab da zata fice taji an riqota ta juyo cike da masifa caraf suka hada ido ai kuwa sai tasoma qara tana kiciniyar raba Halimatu daga jikinta Abbu ya fito da sauran mutanen dake falon,Halima tasaketa jikinta a sanyaye idanunta sun kawo kwallah Tace nikike gudu nusayba? Tace aike ba mutum bace fatalwace ance idan mutum ya mutu baya dawowa,aka soma dariya,ta fashe da kuka Tace wlhy ta mutu, abbu ya dafata Yace bana gaya miki bata mutu ba tana kwancene a asibiti Tace amma uncle ne yace ta mutu fa Halima tace cewa ne yayi kawai Dan ki nutsu amma baki cnxaba,ina kwance a asibiti dana Sami lfy yakaini gidan abokinsa acewar qila xakiyi hankali, ta juya tana kallonta Kice wlhy baki mutuba? Halima tayi murmushi kawai tafice umma tamiqo mata jariri Tace jekibasa abincinsa sai kuka yake,ta tunxure baki tana buga qafafunta a qasa ta maida hannuwanta baya alamar bata karbansa

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});