Chapter 1
Chapter 1
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online, Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490 A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu, Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng You can download more hausa novels there Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online It is free we do not charge for uploading novel Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng For feedback and support Facebook : https://facebook.com/taskarnovels Twitter : https://twitter.com/taskarnovels Telegram : https://t.me/taskarnovels ADON TAFIYA Na Fatima Xarah Complet Ebook creat by Shuraih Usman Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com [8/20, 5:53 PM] +234 812 673 9684: [6:31PM, 2/4/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 Na fertymerh xarah💝 16 to 20 Yana shiga dakin tana shigowa, a xatonsa halimatu ce batare da ya juyo ba yace pls halimatu get out bana son damuwa wlhy tace uncle kamanta banajin turanci ne? lokaci daya ya juyo idanunsa akan nata yace ke fita tace inna tace idan mijina ya shiga daki na bishi shiyasa naxo kalaman mahaifinsa ke masa yawo a kwakwalwa ya juya batare da yayi magana ba tabiyo sa a baya tana fadin yanxu uncle xamuyi soyayya ne kamar yanda inna tace mata da miji sunayi.....keeeeey ya juyo yana kallonta idanunsa jawur fuskarsa ba alamar wasa ya nuna mata hanyar fita ta juya tana tunxure bakinta cike da tsoronsa ta fice idanunta taf da hawaye ta nufi dakinsu ta sami halima tana xuba kayansu a trolley ta xauna a kusa da ita tace Qawa meyasa ni mijina baya sona shiyasa nakeson ado yana min murmushi banda uncle meyasa? halima ta dubeta, batasan komai kan soyayya a matsayin shekaruntaba hassalima batasan wata dangantaka tsakanin mata da miji ba tana daiji ana fadane tace nima ban saniba nusayba amma ke wake gayamiki haka ta share hawayen fuskarta inna tagayamin tace xnyi aure inyi biyayya inkula da mijina, amma bansan yanda xn kulashi ba halima ta ajiye kayan hannunta tana fadin ko xamuje bakura ne inna tasake gaya mana nima inaso nayiwa mijina tace kinada mijine? waye mijinki ko uncle ne? ta yamutsa fuska ni bashine mijina ba bana sonsa abbu nakeso😊 nusayba ta soma tsalle tana fadin hahhhaha abbu ya tsufa baida gayu baida mota nibana sonsa halima ta tunxure baki tace shima xai fara gayu kamar yaya abidina amma kixo mu hada kayanmu umma tace damu uncle xaije malaysia acan xamuyi skul nusayba ta tabe bakinta tace ni baxanjeba baxan iya xaman mota ba akwai nisa ko? halima tasoma dariya tana fadin baqauya a jirgi ake xuwa bada mota ba kintaba shiga jirgi ta girgixa kanta tana murmushin jin dadi [10:11PM, 2/5/2016] Pherty🎤👯: halima tatashi tana fadin mubar sauran umma xataxo ta hada mana, itama nusayba ta tashi tana dariya. * Washe garin ranar jirginsu ya daga xuwa malaysia tym din dasuka iso nusayba duk ta jigata saboda tsoron jirgin sai amai datayi tayi a jirgin halima natayi mata dariya Abidi duk inda ransa yake ya baci musamman idan ya kalleta wani haushinta dayakeji ya tsani yarinyar soyayya tun sanda aka aura masa ita. cikin yinin xaxxabi mai xafi ya shigeta ba abinda take sai kuka tana qudundune akan gado, tausayinta ya cika halima sai ta tuna idan batada lfy jikinta yayi xafi umma nasa tsumma da ruwa tana tausa mata jiki, taje ta debo ruwa ta dauko dan qaramin towel taxo tana tausa mata, nusayba kuwa sai faman ajiyar xuciya take tana kallon halima tana hawaye (abinka da yarinta itama halima sai ta soma hawaye). a hakan barci ya daukesu, jin shirun yayi yawane yasa ya biyosu dakin ga mamakinsa sai ya sami halimatu a jikin nusayba tana barci ya matsa ahankali har inda suke ya dauki halimatu ya gyara mata kwanciya anan yaji jikin nusayba da xafi rau, hr ya juya ko tunanin me yayi oho sai ya dawo ya tadata xaune hr lokacin idanunta a lumshe bata bude ba cikin murya qasa qasa yace nusayba, a hankali take bude idanuwanta ta dorasu akansa ta qago murmushin yaqe mai dauke da ciwo tace mijina..... ya bata fuska yace niba mijinki bane inada wadda nakeso xan aura kar naqara jin kinkirani mijinki ta tunxure bakinta sai ga hawaye sharrrrr tace uncle ni waye mijina? ai inna tace inada miji. yace inna tana miki wasane bakida miji inkin girma xakiyi miji, idan kinaso mushirya muriqa wasa kamar da sai kindaina kirana mijinki. tayi shiru ta juya tana kallon halimatu kafin ta kallesa tace tor ni bana so ma kaxama mijina Ado nakeso.....ya tabe bakinsa yana fadin yaran qauye nan da nan idanuwansu k budewa da so saboda iyaye dake saurin batasu gun yi masu maganganun auren da basu daceba musamman ma irin nusayba da inna ke xaunar da ita tana gayamata wasu abubuwa, bai kulataba yaje ya dauko mata magani da ruwa yabata tasha kana ya kwantar da ita yaja masu bargo ya lullubesu kafin ya fita. kwanansu biyu
Table of Contents