Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,214 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

masa pant dinta😱 tana qoqarin nuna masa ya dauke kansa uncle duba kagani jini bansan meya jimin ciwo ba..... sai a lokacin ya fahimceta ya juyo yana kallonta duk jikinsa ya mutu sai ynxu ta fara period kenan amma halimatu tun last yr ta fara ya dauka duk tym daya suka fara, yaran sun girma kenan, ita halima meyasa bata nuna mishi ba sai nusayba, inba ranar daya ganta tanasa pad ba bai taba sanin tafara ba kenan tafi nusayba sirri oh gosh ya dafe goshinsa lokacin dayaji ta saki qara ta fadi qasa tana kuka na shiga ukku abbu xn mutu ya dawo gabanta ya tsugunna yace ya kamata kisan kin girma ynxu nusayba duk wannan abin ki daina abinda kika gani a pant dinki girmane yaxo miki ta xare idanu tana kallonsa fuskarta sharkaf da hawaye..... .......ADON TAFIYA 🚵🏻 31 to 35 yace kinga wannan abin idan kika cigaba da xama da qawayenkk maxa xakiyi ciki ki haihu, kuma idan mace tayi ciki kasheta akeyi [7:53PM, 2/7/2016] Pherty🎤👯: ta xaro ido waje da gske uncle ya gyada kansa yace kuma yadda kikasan ana yanka rago haka ake yanka duk wanda yayi wasa da namiji ta soma hawaye tana yarfe hannuwanta tace uncle yanxu yaxanyi yace kidaina dukan mutane, neman tsokana, fada da wasa da maxa idan ba haka ba ni ba ruwana.... ta riqo hannunsa tana kuka sosai kamar ranta tace nabari uncle baxan qara tsokana ba amma kace jinin karya sake fitowa bana so... ya riqo hannunta xo ki gani, suka nufi dakinsu lokacin halimatu tafito wanka tana shafa mai, ya kalleta yace halima kixo ki nunawa yar uwarki yanda ake wannan abin.... tace wane abin yaya.... ya dubi nusayba yace mema kikace ta tunxuro baki tana share hawayen fuskarta taqi magana yace tor muje na gyara miki tace banaso yayi shiru yana tunani ynxu anfara sanin kai kenan tunda baa son yaga jikinta ya tuna tun sanda qirjinta yafara tasowa tadaina sakin jiki tadaina bari yaga jikinta ynxu an girma kenan ya girgixa kansa ya juya ya fice..... suka shiga toilet tare da halimatu tana tambayarta menene nusee.... basu jima a cikiba suka fito tana tafe qafafunta a bude ta nufi falonsa dai dai lokacin xai fito ya kwashe da dariyar danayi matuqar sanya jikinta sanyi tace uncle menene yace tor fa abu yakai ga iyani, wannan tfy haka fa ta soma hawaye ai halima ce tasamin wani abu fari pant nasa, uncle ciwo ba dadin tfy yace xaki sabane amma ki hade qafafun kada junaina tagani tagane abinda kikeyi, bakiga halimatu bata irin wannan tfy ba tace uncle itama tanayinsa ne? ya gyada kansa yana kallonta ta saki ajiyar xuciya ashema ba ita kadai xata mutuba tace uncle ance idan jini ya qare mutum mutuwa yakeyi ynxu nima daya gama fitowa ya qare xn mutu kenan? yace noooo bnda irin wannan ynxu kibar mgnr kixo muje mu kwanta ta girgixa kanta tana murmushi yau a dakinmu xn kwanta ni bana so nayi ciki a kasheni tor😱 kullum tare suke kwanciya saboda rigimar da suke da halimatu yasa ya raba masu wurin kwanciya yau kuma gudunsa ake lallai nusayba ta soma hankali sai yaji dadi a ransa sanda yaxo kwanciya yaji duk ba dadi ba surutunta da shagwaba yau ba fada ba shige masa a jiki duk yaji dakin ya gundiresa yaga gadon ya qara masa girma da fadi ya diro daga saman gadon ya nufi dakinsu sun dade da kwanciya gashinta ya baje akan pillow ya juya yaja qofar dakin ya kulle. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:24 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [11:32PM, 2/7/2016] Pherty🎤👯: .........ADON TAFIYA🚵🏻 Na fertymerh xarah💝 36 to 40 Bayan wasu shekaru tym din suna 17 yrs a s.s.2 ba abinda ya canxa daga nusee girman jikinsu daya sai dai nusee tafi halamcy tsayi yau yayi alqawarin xuwa masu da malami domin ya riqa koyardasu a gida duk da suna xuwa islamiya amma yana so suqara samun fahimta bayan ya iso ne suka shirya halamcy hijabinta hr qasa nusee kuwa gyale ta janyo nusee malamin mune fa na islamiya xakije haka tace tor ina ruwana kema miye naki aciki tace Allah ya baki haquri babu suka fito gab daxasu bar falon sai ga abidi yafito nasa dakin keee nusee ina xakije haka bakiga shigar yar uwarki ba ta xumbure baki tana buga qafafuwanta a qasa ni bana son sa ido itama kicifi yasanya tasashi dan kawai nima a takurani nasa yace nine dan sa ido kenan? ta qara xumbure bakinta hade da jefar da gyalen tafice tana fadin yarinya ta qaramin wannan munafurci sai na fasa mata baki da ita hr mai goya mata baya.... ya fisgota sai da ta bigi qirjinsa ta saki qara xoki fasa min baki ki nunamin kin girma da cin tuwon qauye wlhy niba yar qauye bace, uncle nidai kadaina kirana dan qauye banaso qawayena suji sumin dariya kuma halamcy ma xata iya rainani cike da mamaki yace idan kin manta koke wacece bara na tuna maki kada nan gaba kice baki sanmu ba ko bakisan su abbu ba xama a malaysia ai ba aljanna bace..... WAIWAYE ADON TAFIYA🚵🏻 Alhaji umar makama shine yaya agun Alhaji Abubakar makama su biyu ne tal a gun mahaifansu sun taso a qauyen bakura anan suka girma sukayi rayuwarsu daddy ne yadawo da xamansa a sokoto kasancewar anan ya sami aiki kuma tun bayan rasuwar iyayensu komai na abbu da iyalansa daddy keyi har makkah yakaishi da inna tun da aka haifeki acewar abbu bai sake samun kwanciyar hankalinsa ba saboda rigimarki ga kuka kamar me duk dare sai ki hana mutanen gida da maqota barci saboda kuka.... hr kika girma abbu da inna basu huta ba gun neman tsokana dukan yara da fadace fadace a hanya shiyasa bana damuwa da duk abinda kikemin saboda nariga na saba da halinki idan naxo bakura muna tare koda yaushe saboda ina son yarintarki nafara guje maki ne lokacin da...........(sai kuma yayi shiru baya son ya fada mata aurensa dake kanta) bayan tahowarmu nan daddy ke gayamin ya maida su abbu sokoto a sabon gidansa, bana son na tsaidaku saboda malam na jiranku idan kin dawo xn qara samiki sai ta xube qasa ta dora hannuwa akanta wayyo ta shiga uku ana mata gorin ita yar qauye ce wayyo taga ta kanta halima ta kalli abidi da mamaki shima kallonta yake baiyi mgn ba ya juya ya fice itama halima tafita bata kulataba tayi kukanta ta gama taje ta dauko hijab ta fito [12:07AM, 2/8/2016] Pherty🎤👯: tana isowa inda malamin k xaune yana koyar da halima sai ta saki jakarta ta.kwashe da dariya duk suka juyo suna kallonta dariya take sosai ba kakkautawa hrda tafa hannaye sai malamin ya tsargu musamman dayaga tana nunsa da yatsa ya soma duba jikinsa bashida wata miskila ta dariya tun tana dariya a tsaye sai gata a qasa riqe da ciki tana dariya cikin tsawa da bacin rai k mekikewa dariya? ta gimtse dariyar tana girgixa kanta ba komai malam yana juyawa tasaki wata dariyar ran halima na baci tasan abu daya xata gayamata itama ranta ya baci ta daina wannan dariya nusee cikin dariya tace malam wannan tsallakakkar riga sai kace mai shirin tsallake wuta koba

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});