Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

soma fitowa suna xaginta da yare daban daban akan ta sauko halima na xaune tsoro ya cikata acikin mota abidi na daya daga cikin mutanen da go slow ya hana masu tfy, yaja dogon tsaki hade da duba agogon hannunsa kamar ance ya daga kansa sama ta glass ya tsinkayota tsaye kan mota sai faman dariya take riqe da qugunta mutane nabata haquri wasu na xaginta yafito daga cikin motar da sauri ya nufesu, tana tsaye ta tsinkayosa yana nufosu da sauri ta sauka kan motar ta shiga tace driver yaja daya daga cikin mutanen ya cire takalminsa ya jefi glass din motar sai daya tarwatse Allah yaso halima na gaba ita kadaice a baya shima dan tayi saurin duqewa da glass din sai yamata illah suna isowa gida ta shige daki tasa key tana tsalle abin ya birgeta shima daya shigo baibi takanta ba amma ya qudira aransa sai yamata duka inyaso duk abinda xata dauka ta dauka dama haka take idan ya daketa abinsa mai muhimmanci take daukewa ta boye dole sai ya dawo yana rarrashinta da bata haquri kafin ta bashi.... kwana biyu basu haduba sai yau sunday datafito cikin wata shiga ta xubo gashinta a doron bayanta, sanye da wata yar mitsitsiyar riga iya gwiwarta da wasu irin takalmi masu tsinin gske ta rufe idanuwanta da darkspace, ga bakin yasha janbaki (ko ina xaaje haka) sai jakarta data riqo a hannu. ta gabansa taxo ta dauke kanta daga garesa xn fita.... yayi shiru kamar baxaiyi mgn ba can yace xuwa ina? kai tsaye tace church... yace what😳 Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:23 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [4:19PM, 2/7/2016] Pherty🎤👯: ......ADON TAFIYA🚵🏻 Na fertymerh xarah💝 26 to 30 Church xnje cos naga nan garin wayewa ce kawai da kudi basa addini sai na xtian kuma ni inaso naje na iya waqoqi da rawa. yace waya gaya miki hakan, kin nemi kiyi addinine kika rasa ko kuma kinnemi malaman addini anan qasar kin rasa, idan baa addini anan garin xaman me musulmai keyi acikinsa sannan shi wancan massallacin dake kira church dinne ko me? idan k kin kafirta sai aka gaya maki kowama ya kafirta ne.... ta juyo tana kallonsa fuskarta da alamar bacin rai ta jefar da jakarta da takalmanta ta xauna a kusa dashi sai hawaye sharrrr ni shikenan komai sai ace bnyi dai dai kullum sai anyimin fada kamar baa sona yayi shiru bai tankataba tace nasan abinda nakeyi fa inada hankali yace i see kinada hankali kike musulma xakije church ko, wonder shall never end abin yana dauremin kai halimatu ta matso tace yaya nusee tanaso taje church ne dan rawa kawai ko a class haka takesa suna mata waqa tana rawa what... a class kuma? ta gyada kai tana kallonsa komai batayi yaya bata note bata assignment sai dai tabada ayi mata kuma haka take dukan yara idan mutum yakaita qara inda uncle xata qara dukanshi.... abidi yayi shiru xuciyarsa sai xafi take shi dai wannan karon yayi asarar tfy nigeria amaimakon ta xamemasa adon tfy sai taxamemasa bala'i yace tashi daga jikina marar kunya xo nan kimin n-down tacigaba da share hawayen fuskarta tana tunxure baki ta sauko ta rungume qafafunsa tana kuka qarya takemin uncle kuma sai namata duka mukaje skul gobe karki daketa ki kasheta ma idan kin iya tacigaba da kuka sosai tana fadin Allah sai namata duka sai na jimata ciwo na fasa mata baki kamar yanda nayiwa monitor dinmu, kuma ni ynxu ba qawata bace na canxa qawaye, serdiyer, miss aysher, xarah dange da hassyna ne kawai qawayena, cikin maxa kuma paul, thug da tiger ne kawai qawayena, kuma daga yau baxan qara xama dakeba tunda kikemin qarya.....ta cigaba da kuka sosai😭 yayi shiru cike da mamaki idanunsa akanta mafita dayace kuma ita xaibi yana ganin hakan shixaisa ta shiryu ya rungumota xuwa jikinsa yace yi shiru qanwata kibar halimatu nasan qarya takemiki shiyasa baxan dakekiba kema kiyi haquri kada ki daketa kinji [6:31PM, 2/7/2016] Pherty🎤👯: amma wadannan qawayen naki maxa ki canzasu kinji nusee baby ta gyada kai tana murmushi tace xn canxasu uncle amma kai xaka xama abokina ya gyada kansa idanunsa akanta ta kyalkyace da dariya ta tashi tana fadin uncle kasan banyi wanka ba nasa wannan kayan nayi kwalliya, nace halima ta cudani taqi shine naqi nayi wanka yace jekiyi wanka yanxu kixo ina jiranki tor muje ka cudani. ya yarfe hannuwansa yace halima jeki cudata baxan sakewa kowa wanka acikinku ba ni yaya baxan cudataba itama bata cudani yace jeki nusee kicire kayan xn kira junaina ta cudaki (mai aikinsu) tafice batare datayi mgn ba, yabita da kallo kawai yarintace nan da wasu shekaru yasan baxata kwatanta hakan ba abu daya ya tsaya masa arai shine wasu arna data kira a matsayin qawayenta maxa, mafita dayace boarding xai kaita gobe.... washe garin ranar ya kwashe su yaje yayi mata provision da komai ya kaita skul bata fahimci komai ba sai sanda taji yana fadin ita kadai xatayi boarding halima kuwa day a raunane ta juyo tana kallonsa tace uncle ni xnyi boarding Allah bana so...sai ga hawaye sharrrr tor ya xnyi nusayba, ba kyaji idan ba boarding na kawokiba baxan sami sauqi a rainaba da qurciyata kinaso ki haddasamin damuwa cikin kuka tace nabari uncle baxan sake ba plsss kayi haquri halima sai tsalle take tanajin dadi tana mata gwalo taxo ta rungumeshi tana kuka sosai hr cikin ransa yakejinsa pls uncle nabari baxan sake ba iya tausayi yaji tausayinta amma ba yanda ya iya karo na farko daya kaimata sumbata a goshinta yasa hannu yana shafar gashinta cikin wani irin yanayi yace kiyi haquri ki xauna ba abinda xai sameki ba wanda xai dakeki bakiga duk kayan dana siyomiki ke kadai bada halimatu ba ta fisge jikinta ta soma shurin trolley din tana kiran bana so ni banaso gida nakeso da uncle dina yayi shiru hade da riqota yace i promise u gobe idan naxo daukan halima xan wuce dake amma for now ki kwana koda sau dayane kinji tayi shiru tana cigaba da kuka ta juya batare da ta sake magana ba tafice ko kayan bata kula ba yabi bayanta da idanu cike da tausayinta kamar yace tadawo... tun da suka bar skul din ya nufi inda budurwarsa acan suka yini shida halimatu kafin sudawo gida suna shiga falo suka somajin waqa na tashi a tunaninsa junaina ce sai yayi saurin shiga falon cak ya tsaya cike da mamaki ganin nusee tana rawa cikin tsoro ya katseta nusayba taya kika fito daga makaranta ko kin xama aljana ne ta tunxure bakinta Allah ni baxan kwana a wannan skul din ba nibanason boarding... yace tor shikenan ki xauna a gidan tunda banda iko akanki ya juya ransa a bace tace uncle ni baka sona ko? kafin son halimatu da wannan matarka ko? saboda ni ina yar qauye ban iya gayu ba ko? shikenan tor ka maidani inda abbu. yayi shiru bai tanka mata ba ya fice.... Haka rayuwa tacigaba da tfy bayan wasu watanni yana xaune a daki da wani yammaci ta shigo dakin a guje tana kwala masa kira uncle! uncle!! uncle!!! ya taso ta fada jikinsa tana kuka yace menene ina halimatu ta cire xaninta hade da ciro

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});