Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 17

Chapter 17

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,248 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shikuma bai dauke idonsa akantaba hr sai daya tuna inda yasanta yace ba lallai bane na iya tuna sunanki but i knw you by face, tace ni na manta, ya tabe bakinsa yatuna amma baxai iya gayamata ba kuma yana son sanin meta haifa, cikin yayi girma a lokacin amma yana ganin idan ya tambaya mulkinsa da qasaitarsa sun xube a qasa dan haka sai ya share xancen yace anjima Saif Bakori xaixoma da magani tare da allurar da xaayima, abidi bai amsaba bai kuma sake kallonsaba sai ya dauke kansa daga garesu yana kallon wani guuu shima maina bai damu ba ya juya ya fice fadawa na xubewa qasa suna masa ikirarin sarauta yayinda wasu fadawan k biye dashi da sauri suna sauya masa labcoat xuwa alkyabba.... nuseee tabisa da kallo cike da mamaki wannan dame yake taqama Mulki ko Sarauta? ta sauke ajiyar xuciya ta maida kallonta ga abidi dake kallonta. Sadteeyash💝 📝Hausa novels📚 [8/20, 9:18 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [12:48AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚴🏻 ©Fertymerh xarah💝 136 to 140 Bayan kwana biyu, kai tsaye Dr.merah ya dauki annual leave tare da abidina yana son xuwa dashi pheonix dama adubasa sosai, nigeria batada kayan aiki kamar waje cikin lokaci qanqani daddy yayi masu visa gabaki dayansu bnda inna da umma suka dunguma sai Phoenix. Alhamdulillah anyi aiki cikin nasara sai kuma fatan samun lafiyarshi, sai dai a ynxu anbashi wheel chair akoda yaushe nusee ce k tafe dashi tana xagaya asibitin dashi, abu dayane k damunta dashi rashin maganarsa hr xuwa wannan lokacin, a tsarin halittar dan adam(personality) yana cikin rukunin al-ummar da ake.kira (introvert) kasancewarsa (sociable)bayason magana da.kowa da wuya kaga dariyarsa sai dai idan ana hira guri ya qure yakanyi murmushi dimple din da cleft dinsa su motsa. A wani dare bayan kowa ya watse ya rage su biyu sai nusee tasa masa kuka, ba kukan komai ba face kukan rashin maganarsa, a hankali yakai hannunsa akanta yana shafar gashin kanta,ta dago a raunane tana kallonsa idanunta taf da hawaye sunyi jawur ga mamakinta sai taji yayi magana yace nusayba wanene ya haliccemu? tace Allah s.w.a, yace tor meyasa kike kuka kike damar da kanki abinda Allah ya riga ya rubuto akaina kenan cikin ikonsa kuma zan sami sauqi sai abinda Allah yaga damar hukuntawa a garemu, mu kuma dole ne mu zamo masu godiya idan muna son imanin muya cika, nusee ta jinjina kai tana mai jinjina karfin imani irin na abidina da tawakkalinsa. Lafia garkuwar jiki sauqi ya samu a gun abidi har yana tashi da qafafunsa ya taka da taimakon nusee ko halimatu ganin haka yasa daddy ya koma gida nigeria dan ya dubasu ya dawo, cikin lokaci qanqani shaquwa mai tsanani ta shiga tsakanin abidi da dr.merah hr suka xauna suka bawa junansu labarin rayuwarsu da matansu, a dan xamansu suka tattauna game da matsalar nigeria ganin waje basu da matsalar komai a rayuwa ya cigaba da fadin pheonix tayi kuma ta hadu tana da hanyoyin cigaba ta kowane fannin mussaman a wurin man fetur amma mu nigeria cigabanmu har yau baixoba ko yaushe nigeria xataci gashin da Allah ya bata? gashidai qasace mai cike da albarkatun kasa musamman man fetir amma suna tsadarsa kuma the problem is with our leaders ,they dont know how to harness the resources available,inkaga talaucin da akeyi acikinta north & south da dilapidated infrastructure sai ka tambayi kanka ina shuwagabanninmu ke kai arxikin Nigeria? [12:55AM, 3/6/2016] pherty🎤👯: Dr. Merah yayi qasaitaccen murmushi hade da xare madubin idanunsa yace ance an bawa nigeria yanci kai amma baa daina bautar da al,ummarmuba, haka suka cigaba da tattauna matsalar nigeria hr abidi ya soma nuna gajiya da hirar dan bai taba tsammanin kasaitar merah xata barshi yayi doguwar hira haka ba, sai ya dafe kansa da hannunsa yace yakamata muje gida haka Dr. tunda lokacin tashinka asibiti yayi kaina ke ciwo(dayake merah ya maida xamansu a gidansa ya hada nusee halimatu da affiya) As a professional medical doctor a take dr.merah ya gano cewa bawani ciwon kai a tare dashi kawai he is helpless a cikin soyayyar matarsa, sai yayi murmushi ya tashi ya taimakamasa ya tashi suka nufi mota. Sadteeyesh💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:18 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [8:42AM, 3/1/2016] Pherty🎤👯: ..........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 121 to 125 Fitarsa keda wuya ta juya tabi bayansa a harzuqe, yana kiciniyar cire jallabiyar ya sauya da kayan barci ta ixo qofar da qarfi, ko kallon inda take baiyiba ya cigaba da abinda yakeyi. tace andaiji kunya kuma kaji tsoron Allah. a raunane ya juyo yana kallonta yace dama akwai kunya tsakanin miji da mata ne? ba zina nayiba matatace fa, tace dan matarkace sai ka fake kaci amanata ai yau girkina ne,kuma ban yafe ba😳 yayi shiru yana kallonta cike da mamaki yace baki yafe ba akan me? saboda yau ba girkinta bane k......... cikin tsawar dana firgitata ya katseta yace shut up stupid, jahilar banxa,ke bakida tunanine tunda yarinyar nan ta dawo gida shekara biyu ynxu muke tare da ke,hr mukaxo bata taba nuna damuwa akanki sai ma tirsasa mata da akayi tadawo, rana dayace kike ma baqinciki,idan kinada magani kije kiyi a dakinta xan kwana,kuma sati daya xnyi acan, sai anyi magana kice girkinki,me kika iya acikin girkin kigayamin tunda na aureki me kika taba girkamin ? tace ni kake gayawa haka abidina? ya gyada kai yana kallonta cike da bacin rai yace ko dukana xakiyine? tace bance xn dakekaba amma wallahi idan banyi gidan yarin waccan yarinyar ba ni ban haihu ba,bata isa nayi kishi da itaba batada ajin daxaisa na hada miji da ita wlhy sai na kasheta yace ki kasheta a kasheki,shari'ar nan daban take data waje idan kina tunanin can kudi ake bayarwa nan kasheki xa'ayi tace sai me inkasheta akasheni,kagayamin nida kai wayafi baqin ciki, ya juya yana fadin banxa tunda baki taba xuwa islamiya ba ai baxaki damu da hukuncin da Allah ya tanadar maki acan ba, lunatic..! nice lunatic,ta fada idanunta a waje bai kulataba yaja tsaki ya fice daga dakin....ya nufi sashen nusayba ya murda qofar dakinta yaji shi gam ta kulle da key sai ya nufi dakinsa dake sashenta ya kwanta. [9:35AM, 3/1/2016] Fertymerh😘: Nusayba kuwa tsananin tsoro ya hana mata barci dan tana jiyo hayaniyarsu,ta tsorata da kalaman xee dan tasan xata iya aikata abinda tace, da tunani iri iri tayi barci amma sama sama washe gari koda ta tashi idanunta sunyi luhu luhu na rashin barci da kyar tayi wanka,tasanya kayanta,ta janyo trolley dinta tana hada kayanta,abidi ya turo qofar ya shigo ya xuba wani farin yadi caftan mai rashin kauri hr ana iya hango vest din dake jikinsa ta cigaba da xuba kayanta don batason ganinsa ya xauna kusa da ita hade da riqo hannunta, ta fincike da qarfi hawayen datake maqalewa suka xubo mata cikin sanyi murya yacd meyayi xafi haka,idan nayi maki wani laifine ayimin afuwa ta zumbure baki,ni gida xnje.baxan iya xama ba yace tor naji amma kibari kiyi kalaci ko ni baxan ci ba yace tea kadai,bai jira cewartaba ya fita ya hado mata tea da coconut cake ya dawo da rarrashi ya samu taci kadan yace ba abinda xai faru dake nusee,kiyi haquri ki xauna dani if not i

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});