Chapter 16
Chapter 16
kaima kanada laifi yaya mace yar rarrashice tanaso anuna mata xahirin soyayya ciki da waje ,baka rarrashinta tarairayarta da nuna mata xahirin soyayya idan kayi laakari da xaman ku na farko ba komai aciki sai fada da fushi wannan shi ya janyo tsana a tsakaninku kuma tun farko baka koyamata ynda xata soka ba. ka duba ynxu kaga ynda ta cnxa rayuwarta karatunta kawai tasa agaba, kanta na cikin duhu batasan komai ba sai wnda aka koyarda ita, batasan soyayyar miji da mata ba, batasan ynda ake rarrashin miji ba,batasan ynda ake kula da miji ba,kishima batasan ynda akeyiba, idan ka lura kallo bai dametaba tun dawowarta daga malaysia,bata karance karancen nan na littafi danaso na dorata akai taqi, batada qawa ko aminiya,bata riqon waya balle ta shiga yanar gixo,she is not exposed to modern society....not interested to social networks e.g whatsapp,bbm, twitter, fcbuk e.t.c.....she is just acting according to her experiences kamar yadda aka tafiyar da rayuwarta abaya, idan ko hakane yaya nusayba na neman rarrashi da tarairaya ka mantarda ita komai ka koya mata ynda xata soka a ynxu babu abinda xai ragu daga gareka idan ka jure wulaqancinta watarana xata sauko? murmushi yayi yana mamaki a ina halima tasan wannan,meyasa tafisa xurfin tunani da hankali......sai yayi qoqarin kawarda mgnr ta hnyar cewa k yaushe xakiyi auren ne? ta rufe fuskarta da tafin hannuwanta tana dariya ta fice tana fadin kai yaya bari dai na turoma gimbiyar. tunda halima tagayamata kiran take xaune tana saqe saqen taje kokarta je a tunaninta mexatayi meyasa yake nemanta a wannan daren.... ta tashi ta dauki hijab dinta ta fice.... ya fito wanka daure da towel a jikinsa da qarami towel yana tsane gashin kansa sai ga xee ta shigo tace honey ashe ka shigo shine baka sanardaniba, yace akoda yaushe ina gayamiki muhimmancin sallama da kuma dimbin ladar dake cikinta amma meyasa kike butulcewa ne? cikin halin ko inkula da mgnrsa ta qaraso garesa tana shagwabe fuskarta next tym xn qoqarta naji ko xn iya ina mantawane ya tabe bakinsa hade da dauke dubansa daga gareta ya isa bakin mirrow ta bishi ta karbi towel din tana tayashi tsane gashin kai dai dai lokacin nusayba ta shigo da sallama ya amsa a raunane hade da juyowa yana kallonta tana tsaye bakin kofa bata shigo ba kuma bata fita ba, yace ki.....bai qarasaba taja dogon tsaki ta juya ta fice hade da bugo masu qofa gammmmmmmmm🙉 Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:17 PM] +234 812 673 9684: [12:18AM, 3/5/2016] Pherty🎤👯: ..........ADON TAFIYA🚴🏻 ©Fertymerh xarah💝 131 to 135 Fardawowar su yayi dai dai da shigowar xee a rude Dr.bakori gaba tana bayansa. a rude nusee ta sauko saman gadon da aka kwantar da ita idanunta taf da hawaye take kallonsa tace likita da gaske duka sun mutu... yace kiyi haquri,mutuwa na kan kowa,kullu nafsin xa'iqatil mauti duk mai rai mamaci ne hawaye suka cigaba da xobo mata, jikinta har rawa yake qafafunta nason gaxa daukarta ya fice yana fadin ku biyoni ynxu, atare su uku sukabi bayansa kowane jikinsa a mace hr xuwa dakin da abidina yake kwance tare dasu daddy, lokaci daya duk sun fita hayyacinsu Dr.bakori yigaba da fadin,inaji wannan yasami matsala a qafafu to confirm it sai Dr.maina yaxo amma ynda naga matsalar daga spinal cord dinsa ne banajin xai cigaba da tafiya. dirshan halimatu ta xame ta xauna cike da jimami yayin da nusee ta dora kanta akan gadon da yake kwance ta saki kuka mai narkar da xuciya....iya rudewa daddy ya rude sai dai ya kasa nunawa saboda kar hankalinsu halimatu ya qara tashi xee na tsaye sai yamutsa fuska take ita batajin xata cigaba da rayuwa da gurgu,tayama xatayi rayuwa da musaki,komai son da take masa dole ta barsa kuma dole ya sake ta dan.baxata iya.lalurarsaba baxata iya.kula dashiba,ta goge guntuwar kwallar dana xubo.mata ta tausayinshi, ta cigaba da taunar cingam dinta ahankali tana.kallonsu umma da inna.......... BAYAN KWANA UKU.... Ya farfado daga doguwar sumar da yayi tym din hr angama ukkun din abbu(Allah yaji qansa😪)nusee nadaga gefensa hannunta sanye a hannunsa daya tun lokacin da ya farfado yakasa furta kalma ko daya,duk iya qoqarinsu daddy akan yayi mgn yaqi hakan ya qara tada masu hankali indai babu internal injury akansa... su biyune a dakin xee ta shigo rataye da jakarta da wata irin shiga danayi matuqar gigita nusee kamar ba matar aureba a hankali ta tako inda suke kwance tana taunar cingam tace ya jiki, bai amsa ba illah idanu daya xuba mata tayi jim kamar baxatayi magana ba sai kuma ta nisa [12:47AM, 3/5/2016] Pherty🎤👯: tace baxan boye ma ba na cutar da xuciyata Allah ya gani baxan iya xama da musakiba,komai son danake masa kuma komai kyaunsa da kudinsa, am sorry to say inaso ka sakeni, idanu xare nusee k kallonta tace ke bakisan Allah ya haramta mace tanemi saki a gun mijintaba. ballantana ma wannan dake jinya yau fa ya farfado kuma kinsan yana sonki dan Allah karkije kibarsa ki xauna dashi xaiji dadi.... a fusace tace keee kimin shiru qaramar yarinya,me kika sani a rayuwa,idan k xaki iya ni baxan iyaba dan dama dan uwankine,dole sai ya sakeni kuma dole nabarsa komai sonsa danake.... cikin kuka nusee ta soma roqonta musamman data ga ta ciro memo da biro ta cilla masa a gadon dayake kwance tace bana nemanka da fada inaso muyi rabuwar arziki albarkacin son danake ma amma na roqeka da girman Allah ka sakeni...... ba musu hannunsa hr rawa yake ya dauki biron sai dai yakasa daukan memo hr sai da nusayba ta taimaka masa da kyar ya iya rubuta NA SAKE KI! NA SAKE KI!! hr sau biyu xai rubuta na uku nusee ta kwace biron tana girgixa masa kanta, xee ta karba tana fadin ai da kinbarshi ya qarasa, tayi murmushi tana fadin wannan ma yayi Allah ya sadamu da alheri xn koma gida malaysia idan nasami tym xan riqa xiyartaka ina duba lfyrka da hannun yayi mata alama karta dawo taje hr abada....tayi murmushi tasa kai ta fice..... sai ya maida kallonsa ga nusee ko itama xata rabu dashine ga mamakinsa sai ta fada jikinsa tana kuka sosai mai tsuma xuciya, sai alokacin hawaye nasami damar xubo masa, suna haka Dr. bakori da Dr. maina na shigo a bayansa securities ne da fadawansa suna biye dashi itadai nusee tana cike da mamakin mulkin wannan likita. cike da qasaita ya xare madubin idanunsa ya miqawa abidi result din da ya shigo dashi yace congrat, iya bincikenmu mun gano hasashenmu ba gsky bane bakada matsala a spinal cord kuma qafafunka lafiyarsu qalau illah wasu jijiyoyine da suka daure insha Allah nan da dan wani lokaci xasu saki kacigaba da tafiya kamar da. A tare shida nusee suka saki ajiyar xuciya fuskarta dauke da murmushi da hawaye take kallonsa tace likita da gske xai tashi yayi tfy kamar da? ya gyada kai yana gyara masa drip yace amma ba ynxu ba sai an dauki lokaci kadan tace kwana nawane likita? ya juyo da mamakinsa yana kallonsa sai yaga kamar yasan fuskar,ya tsuramata ido yana kallonsa hr sai ya gano ko ina yasan fuskar hakan ya qular da abidi ya tsargu da kallon da yake mata nan da nan fuskarsa na sauya
Table of Contents