Chapter 13
Chapter 13
dauramin aure da xee sai muxo gida.... takaici ya hana mata mgn sai ga hawaye nabin fuskarta yaya ashe da gske bakason nusayba,ashe hrxaka iya mantawa da ita ka nemi wata ba komai Allah ya xaba mata mafi alheri taja trollly da qarfi ta fice abinta tana kuka, dole badan yasoba ya rakata airport sai dayaga tashin jirginsu kana ya dawo gida. ko ya haduwar halimatu da nusayba xata kasance(ku biyo pherty kuji🏃🏻🏃🏻) Pls duk mai wannan littafin nawa ya turomin *JIDDAH 1 *HERLEEMERTU *LABARI NA Sadteeyesh💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:15 PM] +234 812 673 9684: [9:54AM, 2/28/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 116 to 120 Ya tashi batare daya kula xee ba ya xira doguwar jalliabiya yabi bayanta tayi xaune jugum ya janyo stool din madubi ya xauna daf da ita yana fuskantarta hr lokacin bata dago ta dubeshiba ba abinda ya fahimta a yanayinta sai kishi,kenan nusayba tasan kishi kuma so k kawo kishi...... yace bayan rashin so nusayba menene matsalarki a xama dani?ynda yayi mgn sai da ya saukar mata da kasala saboda yana gab da ita numfashinsa na dukan fuskarta, tayi shiru bata tankaba yace ke.nake saurare a hankali ta dago ta dubeshi abinda tagani a cikin kwayar idonshi ya sanyata kokonton anya uncle ne cos kwayar idonshi ta nuna wani mutum dake fama da axabtacciyar soyayya yet he is not weak amma kamar ba uncle mai jida kai ba. sai tayi cooling tace ninace bana sonka? yace haka kika ce mana kunnuwana suka jiyemin bawani ya gayamin ba, ta xumbure baki hade da kauda fuskarta yace bana qalubantarki not even a little, cos nasan hr ynxu aiwai qurciya atare dake na yarda na amince xn cigaba da xama dake a duk ynda kike inaso na cigaba da xama life mate dinki idan hr xaki bani gurbin, tace amma ai kace bnda hankali bnda tunani idan ni nace bana sonka kaima ai bani kakesoba wannan xee din kake s..... ,yayi saurin katseta hade da riqo hannunta kiyi haquri ynxu nagane kuskurena kinada hankali, tunda bakyasona kuma kince bann sonki ynxu inaso mugina rayuwa mai kyau mu mance baya (past) mu fuskanci gaba (future) muyi gini akan sabuwar rayuwar da muka tsinci kanmu (present) batare da tuna baya ba kimin alqawarin wannan, bata amsaba amma xuciyarta sanyi take tana saukowa daga tsananin fushin data dauka dashi,fuskarta ta nuna sassauci,tana jin son abidi,ashe soyayya baka saninta sai taxo kanka batasan lokacin datafara sonsaba ashema xata iya fassara tata soyayya da defination da yawa wanda neither Dr.fulani Gafai nor Marhoom Danbatta experienced it a LABARI NA💝 (duba litafin) ganin tayi shiru batayi mgn ba yasa ya riqota yace xo muje xnyi mgn daku, ba musu tabi bayansa xee na xaune a falo suka sameta ya xauna hannunsa na riqe dana nusayba sosai ya daure fuskarsa yana kallonsu yace xainab ga matata nusayba, lfy muke xaune da ita sanin kankine ban taba baki wani lbr daya shafi nusayba ba tun xamanmu dake [10:15AM, 2/28/2016] Pherty🎤👯: sannan ba don tayimin wani laifi ko ta gaxa dani ta wani bangare yasa na aure kiba . na aurekine dan ina sonki kamar ynda nake sonta, A girme dai kin girmeta kin fita hankali dan haka ki riaeta kamar qanwarki.... ya juya ga nusayba yace nusayba ga xainab nan itama matace kamar ke, na auretane dan ina sonta badan na quntatt miki ba, idan ta girmeki a shekaru kin girmeta a aure, don haka kece uwargidana a duniya da lahira ki xauna lfy tare da ita duk da kowa sashenta daban ki riqe girman da na baki bnda fada tsakaninku kinji....tayi shiru bata tankaba, ganin haka ya dubi xee a raunane yace bari na rakata ta kwanta,itama bata tankaba saboda a qule take ga kishi kamar ya hudo mata qirji takeji, suka fice suka barta nan suna shiga dakinta ya dagata gaba daya bai diretaba sai a gadonta hannuwanta yayi baya dasu da hannun damanshi, yayinda yayi amfani dana hagun wajen tallafo kanta a hankali ya soma kissing dinta gently tun daga bakinta wuyanta qirjinta hr xuwa yatsar qafarta..... ta bude baki xatayi mgn sabida dimaucewa yayi saurin toshe mata baki yana girgixa mata kai,idanunshi jajir a shide kuma a juye da tsimin soyayyarta wasu irin kalamai yake gayamata cikin kunnuwa da qananun shekarunta baxasu iya fassarawa ba, gaba daya tsigogin jikinta sun gama tashi da sabon alamari, ya cigaba da sumbatarta yadda ransa ke so ko.motsi ta kasa yi ta xamo spale and completely touched..... da qarfi aka turo qofar dakin tana tsaye ynda ta samesu ranta yayi mugun baci idanunta suka juye kalar ja saboda.kishi da bacin rai yanayinta ya tsorata nusee,ta janye abidi da bashida wani sauran karfi ko katabus ta miqe hade da maida zip din rigarta,ta lalubi dan kwalinta ta nufi hanyar toilet tana sauri saura kadan ta fadi saboda tsoron zee....., yayi xaune hade da dafe kansa da hannuwansa duka biyu kafin ya dago a raunane idanunsa cike da tsana yake kallonta kafin yaja dogon tsaki batare da ya kulataba ya tashi ya fice..... Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:16 PM] +234 812 673 9684: [6:04PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 91 to 95 Tayi shiru tana naxarin littafan tana juyasu kafin ta cillasu saman gadon idan ma hakane ai xatayiwa kanta fada danta nutsu ance anaso ta gyaru ta daina tor xata gyaru amma xata bar gidan dama qasar baki daya tunda kowa baison halinta sun kasa gane ita kowacece ita wata irin miskilar yarinyace da wuya ka fahimci inda tasa gaba domin fuskarta bata nuna abinda k xuciyarta komi girmansa da muhimmancinsa koda xata cutu. ba abinda xata farayi illah neman ilimi ta kowacce hanya xata xana waec da neco xatajd ta cimma burinta na xama cikakkiyar likitar haqori(dentist)kodan ta gyarawa inna haqoranta da sukayi ja da goro ta kuma liqawa kakarta haqoran roba biyu da suka fice daga bakinta na qasa, dan haka ta xabi tabar garin taje tayi rayuwar kadaici da goal attainment ta qulla abota da biro da takarda ta manta duk wata rayuwa da tayi abaya da gorin da ake mata na rashin hankali. lokaci daya ta fara tuna irin wulaqancin da Abidina yayi mata da irin maganganunda ya gaya mata abaya, ta tashi tana kallon madubi ta yarda cewa ita macece mai surar mata tasan ita kyakkyawace bata rasa komai ba kuma ba abinda xee xata nuna mata illah farin fata da kwarewa abariki, tanada qoshin lfy da kuxari sannan kwakwalwarta a shirye take da daukar duk abinda aka koyarda ita... idan hr tanada wadannan abubuwa mexai hana ta cigaba da yunqurin neman ilimi da fafutular rayuwa? she has to apploud th idea that individual is an actor seeking for goal and these goals are endless/limitless (wato basu da qarshe) in hakane mexaisa ta xauna namiji yana mata kallon raini saboda kawai batada wayo da tunani, ita bata dauki namiji jigon rayuwarta ba, lokaci daya taji ta tsani abidi tsana mai qarfi dama bata tabajin sonsa a xuciyartaba illah komai da take yanxu tana kallonsa a qurciyane, ta bude sirf ta nemo inda ta ajiye takardar daya bata ta bude rubutune yayi da manyan haruffa INA SONKI NUSAYBA BUT INA SON MACE MAI HANKALI DA NUTSUWA. shine kawai abinda ke cikin
Table of Contents