Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,239 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yaronki? tace tor miye.naki don na tsaneshi inaji yaron dana kyautar nawane ba haifamin akayiba kuma naji ya dawo dashi and what else,nace bana sonsa sai me? tace idan kikace bakison yaya bakiyi adalciba yayankine kuma mai sonki,ya soki tun kinada qurciya kuma yayi haqurin xama da halinki, nuna maki dayake bayasonki wlhy bada gske yakeyiba sai dan kisan ciwon kanki,kuma na rantse kikayi saken daya kubuce maki xakiyi nadamar da baxatayi amfaniba tunda na lura ke sakaraice bakida hankali, a bit lunatic..!!! ta fada cikin daga murya tana xaro idanu saboda takaici da bacin rai. tace nice banida hankali halima, lunatic? Ni???ta fada tana nuna qirjinta fuskarta dauke da tsananin mamakin jin kalmar daga halima. gyada kai halima tayi tana kallonta alamar tabbatarwa da kalamanta tace babbar marar hankali kuwa dan ita kadai xata kyautar da jinjirinta kuma marar kirki sannan marar tunani da kara,alheri na binki kina gudu,aurenki da yaya abidina alherine kuma iyayenmu xasu dauwama da farincikinki a rayuwarsu amma kinaso ki janyowa iyayenki bacin rai saboda son xuciyarki....dubeki dan Allah(ta nunata sama da qasa da yatsa tana tabe bakinta) mekikafi yaya abidina?baqa qirin dake siririya kamar rakken tankada,banda so gamon jini ne mexaiyi dake banxa mai kama da yan qauyen chukun, takaici ya cika xuciyarta ta harareta tace baki burgeniba sai kingayawa uncle haka inyaso sai ya gayamaki dalilinsa nason karen rakken tankada,nace bana sonsa kuma bantaba sonsa sai kiyi abinda xakiyi, ta juya tana fadin i dont have time for your stupidity banxa ta fice... itama halima taja dogon tsaki ta fice cike da bacin rai. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 9:14 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [7:15PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 76 to 80 A harxuqe umma ke kallonta tace ke fice kiban guri marar wayo, baki gyara hanji kika cire kashi ba kike tunanin xasuyi qamshi inbanda wauta menene na sanya turare a abinci ta dubeta idanunta taf da hawaye tace nidai xnci a haka kibarmin abina tace tor baxakiciba xubarwa xnyi nusee ta fita tana kuka,ai kuwa ta tayarda wata fitina a gidan dole badan umma tasoba tasake bayarda kudi aka siyo mata da kanta ta gyara mata ta soya mata, Bayan kwana biyu! cikin dare ta kasa barci sai juye juye take akan gado ciwon kai ya hana mata barci, sai ta soma hawaye ta sauko daga saman gadon amaimakon ta tayarda inna sai tafito tsakar gida ta xauna ta soma kuka kukanta yafito da mutanen gidan a tsorace cikin dare daddy yace menene nusayba me akayi ne? cikin kuka ta soma mgn kai na ke ciwo😭 umma ta girgixa kanta kawai ta juya ta fice, dama inna da abbu basu fito ba sunsan baxai wuce shirmenta bane daddy yace tor shine baxakisha magani ba xakixo nan kina kuka ki hana mutanen gida barci meyasa bakida tunanine? a maimakon tayi magana sai ta cigaba da kuka tana sheshsheqa, ya shiga sashensa yaje ya dauko mata paracetamol yabata yace jeki dauko ruwa a fridge kisha maganin. ni baxan iya tashiba hrda qafafuna ke ciwo😭 yayi shiru yana kallonta sai ma yakejin baiga lefin abidina ba dan ya saketa hr ynxu akwai gyara a lamuran nusayba 17yrs amma batasan kantaba, ko yaushe xatayi hankali? da kanshi ya dauko mata swan yabata ta bude maganin tasa bakinta hade da korawa da ruwa, hadiye maganin keda wuya sai tasoma amai, ya duqa ya riqota yana fadin ashe abinda gske ne,me kikaci hakane? dai dai lokacin inna ta fito ita ta taimaka mata ta gyara jikinta ta shigar da ita daki washe gari sukayi asibiti da ita nan likita ke shaida masu cikin dake jikinta ta soma kuka tana fadin ita bata sake iskanci da kowa ba qarya likitan keyi. abin ya daurewa daddy kai ya dubi likitan yace cikin dake jikinta fa yafita wata biyu da suka wuce sannan ynxu batada aure ta ina ciki xai shiga dr. Dr.Bakori yayi murmushi yana kallon Dr.Aiman Merah da mulki ya hana masa dagowa ya duqufa kan rubutun da yake kamar bayajin mesuke fada ya bawa daddy result din [7:44PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: yana fadin cikin bai xube ba a wancan lokacin kamar ynda ya nuna watansa hudu ynxu, ciwon kai da takeyi da ciwon mara bai debe nasaba da rashin jin mgnrta meyiwuwa ta cika tsalle tsalle ne saboda naga qurciya xallah a idanuwanta ynda take hararata.... daddy yace ikon Allah, amma Dr. naga cikin bai taso ba kuma wata hudu.....tayi caraf tace daddy ya soma girma fa ina ganin sa duk naje wanka bara kagani ta soma kiciniyar cire hijabi yayi saurin riqeta yace kibarshi.......,Sai a lokacin Dr.Merah ya dago cikin qasaita ya dubeta yanayinta ya birgeshi da alama yarinyar batada nutsuwa, suna hada ido tayi saurin kawarda kanta badan komai ba sai dan kwarjinin da yayi mata. ya maida kallonsa ga daddy yace cikin xai taso, dan batada jiki sosaine amma sai dai ta kiyaye tsalle tsallen da takeyi duk da motsa jiki yana da kyau ga mace mai ciki amma bnda tsalle ko Saif, ya fada yana kallon dr.bakori shima ya gyada kai...... A GURGUJE PLS😒 kuyi haquri pls....5 mnth later😜 Ciki ya girma da kyar nusee k tfy hr lokacin su abidi basu dawo ba kuma baa sanardasu cikin nusayba na nan ba, a wata safiya ciwon mara yasata a gaba kuka wiwi hr masu aikin gidan najiyota wai xata mutu.... wasa wasa hr dare ana abu daya dole sukayi asibiti da ita duk ta jigata ta wahala nishima da kyar take inna sai hawaye take tana mata addu'oi Dr.fulani ta karbi labour din cikin ikon Allah sai gata ta santalo qaton saurayinta sak abidina, abin mamaki tunda haihuwar taxo tayi shiru batasake kukaba sai hawaye shirunta ya sanya su daddy tsoro suna xaton ko rai yayi halinsa basusan nusee an tuna Allah ba sai addua ake axuciya yau ba batun jesus😂.... tunda ta haihu ta koma wata iri sukuku ko mgn batayi sai dai tabi mutane da kallo kuma taqi karban yaron tabasa nono dan ma yanada haquri yana tsutsan yatsa abin yaxo da sauqi...... dai dai wannan lokacin halimatu tafito rataye da jakarta tana janye da trolley ta sami abidi da xee a falo a tsaye take kallonsu ya tashi yana fadin ina xakije halima yaya kayi haquri amma nagaji da xama nayi haqurin rashin yar uwata na tsawon watanni wannan.karon baxan jureba jiya nayi mummunan mafarki da ita inaso naje naga yar uwata.. meyasa baxaki jira muje tareba nectwk idan nagama exam tace baxan jure xama dakai da waccan daba muharramarkaba a gida daya yaya kana bani mamaki,ina kamanta hankalinka meyasa kake xaune da maccen daba muharramarkaba, bana xarginka dayin xina dannasan ba dabia kabace amma annabi s.a.w yace lallai an rubutawa kowane mutum kasonsa daga cikin xina kuma babu makawa sai ya gamu da ita, babu shakka idanu biyu suna xina,xinarsu itace kallo, kunnuwa biyu xinarsu itace saurare,harshe xinarsa itace magana, hannu kuma xinarsa itace tabawa, kuma xuciya tana shaawa kuma tana buri, farji shike gasgasta hakan ko kuma ya qaryatashi, ina gayama hakane yaya dan ina qaunarka inaso kayi gaggawar sallamar wannan matar [7:49PM, 2/21/2016] Pherty🎤👯: tun shaidan bai maku mugunya huduba a xuciyaba.... yace naji amma kijirani 6days ne kawai ya ragemin a garinnan kuma aranar xaa

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});