Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 11

Chapter 11

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,228 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

shiga mota halima taja ta tsaya tace ina xuwa nusee bara nasiyo mana pizza tace tor kiyi sauri ta juya tafice itama nusee ta shiga mota xamanta keda wuya tajiyo qarar halimatu da sauri ta fito abinda idanuwanta nagane mata yayi matuqar raxanata halima kwance a tsakiyar titi.mota ta bigeta da gudu ita da driver suka isa ta rungumota tana kuka tace wayyo halima karki mutu nima xn mutu uncle xai kasheni idan babu ke bakinta na fitarda jini ta girgixa kanta tace nusee inaso nagaya maki kina auren......sai kuma ta sarqe ta soma kakarin amai lokaci daya nusee ta saki qara ta xube nan qasa atare aka kwashesu aka nufi asibiti dasu tym din data farfado abidi na gefenta ya hade kai da gwiwa yana kuka sosai kamar ransa da sauri tatashi tana waige waige tace uncle ina halimata da sauri ya dago yana kallonta a ransa sai fadi yake wa'ixa asabathum musibatun qalu inna lillahi wa inna ilaihir raji'un meya faru uncle kota mutune, ya gyada kansa yana share hawayen fuskarsa summ.........ta qara faduwa sumamma. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:29 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [6:04PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 91 to 95 Tayi shiru tana naxarin littafan tana juyasu kafin ta cillasu saman gadon idan ma hakane ai xatayiwa kanta fada danta nutsu ance anaso ta gyaru ta daina tor xata gyaru amma xata bar gidan dama qasar baki daya tunda kowa baison halinta sun kasa gane ita kowacece ita wata irin miskilar yarinyace da wuya ka fahimci inda tasa gaba domin fuskarta bata nuna abinda k xuciyarta komi girmansa da muhimmancinsa koda xata cutu. ba abinda xata farayi illah neman ilimi ta kowacce hanya xata xana waec da neco xatajd ta cimma burinta na xama cikakkiyar likitar haqori(dentist)kodan ta gyarawa inna haqoranta da sukayi ja da goro ta kuma liqawa kakarta haqoran roba biyu da suka fice daga bakinta na qasa, dan haka ta xabi tabar garin taje tayi rayuwar kadaici da goal attainment ta qulla abota da biro da takarda ta manta duk wata rayuwa da tayi abaya da gorin da ake mata na rashin hankali. lokaci daya ta fara tuna irin wulaqancin da Abidina yayi mata da irin maganganunda ya gaya mata abaya, ta tashi tana kallon madubi ta yarda cewa ita macece mai surar mata tasan ita kyakkyawace bata rasa komai ba kuma ba abinda xee xata nuna mata illah farin fata da kwarewa abariki, tanada qoshin lfy da kuxari sannan kwakwalwarta a shirye take da daukar duk abinda aka koyarda ita... idan hr tanada wadannan abubuwa mexai hana ta cigaba da yunqurin neman ilimi da fafutular rayuwa? she has to apploud th idea that individual is an actor seeking for goal and these goals are endless/limitless (wato basu da qarshe) in hakane mexaisa ta xauna namiji yana mata kallon raini saboda kawai batada wayo da tunani, ita bata dauki namiji jigon rayuwarta ba, lokaci daya taji ta tsani abidi tsana mai qarfi dama bata tabajin sonsa a xuciyartaba illah komai da take yanxu tana kallonsa a qurciyane, ta bude sirf ta nemo inda ta ajiye takardar daya bata ta bude rubutune yayi da manyan haruffa INA SONKI NUSAYBA BUT INA SON MACE MAI HANKALI DA NUTSUWA. shine kawai abinda ke cikin takardar, son banxa lallaima ashema kallon marar hankali yake mata........ [6:40PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Watanni biyu da suka wuce batada wani buri sai karatu, sauyawarta a gidan yabaiwa kowa mamaki ynda tasa karatunta a gaba na waec da neco kuma tana daukan lesson a gida, ta kauda duk wani surutu hayaniya da neman tsokana, sau tari idan ana hira bata cikasa baki ba illah tabi kowa da idanu ba kamar da dahar gardama takesa ayiba,ko sadiq bata damu dashiba bawata kulawa irinta uwa da da' koda yana hannun kakanninsa iyakarta dashi nono, sai abin yabawa halima mamaki musamman yanda taga nusayba ta tsani duk wani abu daya shafi abidina, duk da halin-sa-ido ba halinta bane amma wannan dai confrontation ne like a chase game da takeson ganin yanda xai qare idan abidina yadawo, dan haka take ganin bai kamata ta kira sa-idon nata da sunan sa-ido ba sai dai ta kirashi curiosty wanda haline na kowane dan adam akan abinda ya bashi mamaki. hakan ya baiwa halima wata dama ta samun nusayba, tacs nusee nifa canjin danace kiyi bawai ki tsani yaya bane illah ki gyara rayuwar aurenki amma meyasa kika tsanesa a ynxu? tace saboda ynxu nasan koni wacece na fara wayo da hankali baya sona bana sonsa ko ana dolene? tace wlhy yaya na sonki kiyarda nusaybb, tayi shiru bata sake kulataba duk iya qoaarinta nason tankwasa nusee abin yaci tura musamman sanda abidina ya dawo da matarsa xee abin yabata mamaki na halin ko inkula da nusee ta.nuna akansa shikuma tunda ya dora ido akan sadiq da ita yaji sonta da shaawarta na damunsa daman xaman da yake da zee na haqurine bata taba gamsar dashiba kamar nusaybb duk da kasancewar sau daya ya kusance ta. Abinda ya qara daure masa kai ko gaisuwa nusee bata taba yimasa ba kwanasu biyu.magana bata taba hadasuba batama yarda su hadu sai dai yajiyo muryarta a wani daki ko kafin yaje ta fice..... 96 to 100 Soyayyar nusayba tamasa mugun kamu a xuciya it starts from one cell and spread to other cell tunda ta farone daga xuciya jinin jiki harma da nervous system, ta cigaba da attacking dinsa ta hana masa sukuni da farinciki har yake mantawa da wata matarsa xee wani babban tashin hankalk sanda sadiq yayi shekara daya da wata shidda ta yayeshi lokacin zee ko batan wata bata taba yiba gashi xamansu sai ahankali. ta dauki sadiq ta nufi gidan abidina dashi a falo ta samesa xaune ta ajiye sadiq da trolley dinsa, sai alokacin sukayi ido biyu dashi tun bayan dawowarsa daga malaysia sai da gabanta na fadi. cikakken matashi dan shekara ashirin da tara ya xama qaton gske yanada wata irin halitta da kalar fata mai daukan hankali da fisgo xuciya xuwa gareshi musamman daga fitinannun matan da sukasan qirar namijin duniya, sai take ganin rashin lefin xee dan ta maqalemasa, dogo ne sosai mai ginannen jikinda babu qiba babu rama acikinsa, mawuyacin haline ka banbance nationality dinsa saboda haiba da kamalarsa yaxama chocolate bature,kyawunsa suka cakude suka bada surar giant idanunsa kadai suna narkarda xuciya(oily eyes), tayi saurin kawar da tunaninta ido cikin ido take kallonsa ga yaronka naxo ma dashi nayi dawainiyar rainon cikinsa nikadai batare da kulawarka ko dayaba,na haifosa na kuma shayar dashi na tsawon lokaci, inaji kamanta mgnr da mukayi dakai a baya na dawainiyar yara xaka auro wacce xatayi shiyasa naxo ma dashi kabawa xee shi tayi masa tarbiya kamar yanda kace ta juya tafice battre dataji mexaiceba yabita da kallo hrta fice [7:07PM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: a ransa yace xee batada tarbiyar da xata bawa yarona wadda ta wuce ke mahaifiyarsa kibasa sai ya dauki sadiq ya nufi gida dashi tana tsaka da karatunta halima ta shigo a fusace tace ashe ke wawiyace nusayba, idan wannan shine hankalin dakike tunanin kinyi to kinyi asara tunda hr xaki iya kyautar da yaronki ga kishiya wacce bakisantaba bakisan.kowace irin tarbiya takeda ba ashs qiyayyar da kikewa yaya abidi xata shafi

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});