Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 10

Chapter 10

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,212 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

isarsa kafin ya yarda belt din ya fita ransa a bace daga dakin suka hadu sukayi kukansu mai isarsu kafin halima ta tashi taje ta dauko ruwan xafi da towel taxo ta kwantar da ita tana gasa mata jiki sai kuka take ga shafin belt ya kwanta mata radau a jikinta kafin kace me xaxxabi mai xafi rau ya rufeta ganin jikinta na rawa halima ta lulluba mata qaton bargo cikin kakkarwa ta soma kuka tana fadin nima idan na tashi sai na rama sai naji masa ciwo na fasa masa baki 😭 halima ta gimtse dariyarta tana hawaye, ta dauki minti goma tana gasa mata jiki kafin ta sauko kan gadon tafito daga dakin a falo sukayi laro da juna ya dubeta ya dauke kansa tace yaya kaga nusayba jikinta yayi xafi sai kuka take ya tabe bakinsa hade da daga kafadunsa yace an so...sai akayime tace yaya kaxo kadubata kagani karta mutu yace idan ta.mutu ai dadi nane tace pls yaya kaifa kace mu amanarkane ya danyi shiru kamar baxaiyi mgn ba yace inaje ynxu naganta tsanarta xan qara kibata panadol tasha kafin anjima xata warware tace tor yaya ina xakaje ynxu ya dan yatsina fuskarsa yace inda xee ko xakijene? ta bata fuskarta dan ta tsani wannan xee din ta juya batare datayi mgn ba shima yabita da kallo hrta fice kafin yafita tana shiga dakin tasami nusee xaune tana kallon jikinta tana kuka sai fadi take sai na fasa masa baki tace halamcy ina wayata kibani mexakiyi da waya nusee nidai kibani idan xaki bani ta miqa mata waya ta karba ta soma danna wayar tiger ta kira yana dauka ta soma kuka tana fadin kana ina?.......tor kaxo gidanmu ynxu kaxo taredasu thug kuxo da belt kuyiwa uncle irin dukan dayayimin ynxu😳 tor idan kaxo layinmu ka kirani xn fito......ta tsinke wayar halima ta xauna kusa da ita tana fadin nusee badai uncle xaayiwa duka ba ta share hawayenta tana fadin shi mana haba nusee meyasa kike hakane yayanmune fa? [6:45PM, 2/11/2016] Pherty🎤👯: dan Allah kiyi haquri wlhy baxanyiba tunda yafasamin jiki sai na rama halima tayi shiru kawai..... da dare tana kwance tiger ya kirata cewa sunxo layin da kyar ta tashi saboda jikinta dake mata xafi tafito falon kicibis tayi karo dashi a xaune falo baiyi tsammanin ganintaba ya juyo yana kallonta ta tunxure bakinta tana qoqarin fita keeeey!!! sai da gabanta ya fadi ta juyo tana kallonsa ina xuwa ynxu tace tiger ne yaxo yaxo ina? dama..dama yaxone da thug su ramamin dukan dakamin yayi shiru cike da mamaki ynxu hr tsoro take bashi yace tor shikenan jeki xo dasu din, ta juya tana tfy kome ta tuna sai kuma taja dogon tsaki ta dawo tana fadin ni wlhy uncle kadaina min wannan abin na yafema na yau idan kasake xasu rama min yayi shiru yana kallonta hrta fice..... washe gari da sassafe xee dinshi taxo gidan tym din ko barci bai tashiba tasamesu su biyu xaune a falo tunda suka ganta basu sake kallontaba tayi mgn akan sukira mata shi ko waiwayenta basuyiba gashi ta kira wayarsa akashe sai ta sami guri ta xauna xamanta keda wuya sai ta soma barci daman wayar datayi dashi a jiya bata sami isasshen barciba nusee ta juyo tana kallonta tace halima kinganta ko kyau batada uncle kesonta dama yaso wannan qawartamu xinatu tafita kyau ko? tace wlhy ko? dubi gashin doki mane tasanya kuma dubi kayan dataxo dashi kota dauka yaya ba musulmi bane nusee ta tashi tana fadin ai xamu hadasa da qawarmu ya aureta ta fice bata jima ba sai gata dauke da almakashi ta xagaya ta bayan kujera inda kanta k sama ba tsoro ko fargaba ta kama gashin ta gutsire shi sosai tadawo ta wajen matsatsen sket dinta tasa almakashi ta tsagashi hr sama sau kadan ta rabeshi ta soma dariya itama halima tasoma dariya tace yauwa nusee kinyi daidai sai muga karuwanci ta qara kyalkyacewa da dariya tace idan uncle yagani fa sai gabanta ya fadi tayi daki da sauri ta sa key...... saukowar abidi upstairs yayi dai dai da farfadowarta daga barci tana ganinsa ta soma murmushi ta tashi tana fadin mrng cwty......ta tsaya cak sakamakon jin cinyoyinta datayi a waje, ta soma kallon jikinta kafin taga gashin kanta na fadowa qasa tasa hannu ta lalabo ba komai sai kadan👶🏻 da mamaki take kallon halima data fuske tana kallon t.v abidi ya qaraso yana fadin meya faru xee? waye ya miki haka tayi shiru saboda baqin ciki saiga hawaye ya sauko da sauri yana kallon halimatu cikin tsawa yake kallonta yace koba kyajine? uban waye ya mata haka tace nima ynxu na sauko bansaniba yaya cikin bacin rai ya haura sama yana kiran nusayba....nusayba tana jinsa ta soma tsalle da rawa a gaban madubi tana dariya yayi dukan qofar yana kiranta tanaji taqi budewa sai dariya take, yace xaki fitone kisameni? ya sauka lokacin hr xee ta dade da fita yaxo xai fita ta riqosa tace dan Allah yaya karka bita kuma yaya karka daki nusee qanwarkace fa yace nafiki sani ai bayan qanwa ai matata ce ta xaro idanu tana kallonsa yaya matarka fa, yaushe ka aureta ne? yaja ta ya xaunar da ita ya soma bata lbrn komai ya qara da fadin kuma sakinta xnyi gobe xn maidata gida ta diro ta riqe qafafunsa tana kuka tace pls yaya karkayi haka hr ynxu nusee yarinyace wlhy xata bari qilama dan batasan tanada aure bane take wannan abin amma nayima alqawari dana gayamata xata daina yace kota daina ba sonta nake ba xee nakeso kuma xn aureta ta rumtse idanunta cikin takaici tace plsss kadaina yaya nusayba tafi xee kyau kuma nusayba xata dawo dai dai xaka sota fiye da xatonka i promise you dis... bata jira cewarsaba tafice.... 51 to 55 Kwana biyu suna xaune take kallon ta tace halamcy baby duk wadannan kayan mexanyi dasu nifa ba karuwa bace? hhhhhhh ke ai baki saniba jiya da bakije karatu ba malam ya gaya mana yace idan kana da uncle yana neman matarda bata da kyau kasiyo irin wadannan kayan kana sanyawa sai yaji baison waccan matar yariqa jin haushinta, idanma uncle din yayi miki wulaqanci ya koraki ko ya maki kallon banxa inbakiyi fushiba lada xaki samu kuma a saki aljanna ta soma dariya tana fadin kice wlhy baby [7:05PM, 2/11/2016] Pherty🎤👯: tace wlhy da gske nakeyi tace hrdake xaki sani tace ni yayana ne ke kuma uncle dinkine tayi dariya tana kallon kayan aikam haka xnyi ya daina sonta yaso qawarmu, sai me xanyi tace tunda baki iya girkiba kiriqa xuwa junaina na koya miki, ta tunxure baki nibaxanyi girkiba na wahala tace tor shikenan kullum da safe kije kigaidashi kima riqa barci a dakinsa sai kiga ya manta waccan qilama yace yana sonki kuyi aure yariqa goyaki kuna wasa kuna jin dadinku ta rufe fuskarta da hannuwanta biyu 🙈 tace in munyi aure xamu hau doki kuma ya rungumeni irin na india ko? hhhhhhhhh halima tasoma dariya tace banxa can kika hango kenan, kifara daga yau mugani gobe ingayamiki wani tace aa sai gobe idan mun dawo skul xnje na gaidashi....... da wannan hirar suka kwanta washe gari bayan sun taso daga skul hr xasu

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});