Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 7

Chapter 7

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,217 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

qara tsananta kukanta tana fadin halimatu ce cike da fargaba lokaci daya suka amsa Da wa? tace da aurena, wai ya sakeni ya gaji dani duk suka sauke ajiyar xuciya abbu yace waye yace maki halimatu ta rasune tace abbu agabana ta rasu wlhy😭 yace ba gsky bane halimatu tunda take kwance a asibiti muna waya da ita abidi ya hanamana xuwa muganta ta xare idanu tana kallonsa da mamaki tace abbu halimatu ta mutu fa anyi watanni fa....ya katseta cike da garaji yace naji kina fadin aurenki ya mutu meya kasheshi kuma saki nawane? tace wlhy bnyi komai ba abbu yace ni bnda wayo kuma nafiye rigima wai naqi na girma shine ya sakeni..... ta miqawa daddy i.v din tana share kwallah wai aure xaiyi ni baya sona😭 ya karba yana fadin ita wannan takardar ta hannunkifa ta mecece tafice tana kuka tana fadin wannan tawace uncle yabani yace tawace tayi shigewarta dakin tana kuka duk iya qoqarin daddy na samun abidi a waya abin ya gagara cos taqi xuwa ransa yayi matuqar baci da wannan sakin, abbu dai baice komaiba amma ance lbr xuciya a tambayi fuska....... kwana biyu inna ta taddata falo sai faman ciye ciye take tace nusayba kodai kinada cikine? hhhhhh ai ya xube inna shiyasama uncle yace nadawo gida. k kika xubar da cikinne? ta tsura mata ido alamar tunani tace nidai bansani ba inna inna tayi shiru, tace inna kinsan me nakeson ci a'ah wlhy hanjin rago inna hanjin lfy nusaiba bani kudi inje insiyo tace a ina? a kasuwa ni idan banciba mutuwa xnyi, ta tashi ta fice daddy tasama a falo da hawayenta ni daddy hanji nakeson ci ynxu hanji kuma nusayba tace eh hanjin kawai kikeso ba wani abu ta saki murmushi ta xauna daddy anan garin akwai ice-cream ne? yace kwarai da gske tace tor hrdashi, idan na tuna sauran xngayama yace tor shikenan bara malam sani yaxo ya siyamaki...... minti talatin da fitar sani sai gashi ya dawo da saqon [9:12AM, 2/20/2016] Pherty🎤👯: ai kuwa bata jira komaiba taje kitchen ta kunna gas ta dora tukunya, ba wankewa ba komai ta xuba kayan ciki a tukunya minti goma goma ana juya hanji yawunta hr tsinkewa yake tanayi tana dode hanci🙊 kome tagani sai taje ta dauko turare tana fesawa a hanji😂 umma ta shigo tana fadin turare kike xubawa a girkine ta dubi indo tana fadin k indo meyasa baki gyara mataba tace hjy hr xn gyara mata tace bataso saboda nafiye kwadayi kuma hanjinma baa gyarasu aka fitarda kashiba shiyasa suke wari umma ta sauke tukunyar hade da kashe gas din tace meyasa kikesa turare aciki ta tunxuro baki tana kallonta ai naji basu qamshi sai wari shine nakesa turare suyi qamshi🙆🏻. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:26 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [10:50PM, 2/15/2016] Pherty🎤👯: ........ADON TAFIYA🚵🏻 ©Na fertymerh xarah💝 61 to 65 Gab da zata fita daga dakin ya riqo hannunta suna hada ido ta fashe da kuka pls uncleeee yace ba abinda xn miki xokiyi kwanciyarki ko kinaso ki kwanta kekadai a daki kiriqa mafarkin halima na baki tsoro tayi saurin girgixa kanta nooo uncle ya riqo hannunta yaje da ita hr bakin gado ya kwantar da ita hade da lulluba mata blanket yaje ya xauna gaban computer sa...... tayi shiru xuciyarta cike da tunani iri iri abu ya tunkushe mata xuciya uncle shine ya gaya mata idan mace ta taba namiji ciki take kuma shine yake iskanci da ita ynxu idan tayi ciki kasheta xaayi sai ta fashe da kuka wayyo abbu ya juyo da mamaki yana kallonta menene kuma? tace bakaine ba so kake nayi ciki a kasheni ya taso yana fadin inji waye? kaine kagayamin uncle yace ai ba wannan nake nufi meya kawo mgnr ynxu keda nace kiyi barci ta cigaba da kuka ya hau gadon yana fadin ai irinsu tiger nake nufi idan baki sani ba ko.mgn kika qara masu ALLAH xai qonaki tace uncle ai na daina masu mgn tunda halima ta mutu yace idan muna mgn kidaina fadin halima ta mutu ki kwanta ynxu ko kiss kikeso irin na jiya wannan na india din😉 ta tunxure bakinta ni banaso yace tor ki kwanta ta kwanta tana fadin xnyi barci naga halima uncle ya tashi yana fadin ai xatama xo maki tunda tana ranki tayi shiru tana kallonsa idanunta na cika da kwallah lokacin data tuna ganinta na qarshe da halimatu sai mgnr ta fado mata a rai inda halima kecewa kamar tana da aure ,qaryane batada aure. xumbur ta tashi tana fadin uncle ya juyo yana kallonta cikin qosawa yace menene kuma? wai halima tace inada aure waye mijina uncle cikin fargaba yake kallonta yace yaushe ta gaya maki hakan cikin kuka tace ranar da xata mutu uncle, kuma uncle tagayamin na rabu da thug da tiger tace na gyara rayuwata naxama mai kirki nadaina neman tsokana na riqa gaida mutane ya rufe computer ya taso yana fadin ashe halima tagayamaki abubuwa masu muhimmanci nusayba amma meyasa duk bakya amfani dasu tayi far da ido tana kallonsa uncle nadaina neman tsokana ai yace shikenan ki kwanta uncle baka gayamin mijina ba inaso nasanshi inaso na riqa kula dashi inamasa girki kamar ynda malam yace a islamiya yace nusayba gayamin ynda ake kula da miji tatashi tana dariya uncle so kake na gayama kaje ka gayawa matarka tariqa yima ne yace eh tace chab lallaima uncle nixakama wayo ingayama kaqi gayamin mijina ko naqi wayon yayi shiru yana tunani the best thing shine ya gayamata gsky a sanyaye yace nine mijinki ta tsura masa ido murmushin fuskarta ya kau sai ga hawaye na xubo mata yace menene tace ni meyasa baa min bikin aure ba, ba dinner ba walima haka ake aure uncle kuma ai bamuyi hoton biki ba😭 ya sauke numfashi a xatonsa xatace bata sonsa ne kodayake batasan miye soba yace kibari xaa miki biki idan munje gida ta kwanta tana dariya cikin jin dadi sai kuma ta tashi tana yatsina fuskarta [12:08AM, 2/16/2016] Pherty🎤👯: uncle ita xee fa aurenta xakayi ya gyada kai yana kallonta yace kinga ita ina sonta ai nikuma baka sona ko uncle nima bana sonka xn canxa wani miji yace a,ah ai dan inasonki xan aurota sai ta riqa yimana girki tana haifamana yara tana mana renon yara ke kuma kiyi kwanciyarki kina kallonta ta kyalkyace da dariya hade da fadawa jikinsa da gske uncle ya gyada kansa tace uncle kuma xata riqa gyaramin daki ko ya gyada kansa yana kallonta yace kome kikeso xata miki karki damu kinji ta gyada kanta ta kwanta tana dariya.hade da lumshe idanuwanta 66 to 70 2 Months later A skul sai faman dariya take tana qarawa ta juyo kacokan tana kallonta tace shi wannan uncle mustapha din wawa ne ai bakiga ynda yakecin cingam kamar karuwa ba hr tausayi yake bani karo na biyu suka qara kyalkyacewa da dariya dai dai lokacin tiger ya iso wurin nusee mekike nufi ne? ta murtuqe fuska ta tashi tana fadin inaji mun gama mgn tuntuni uncle dina yace Allah xai qonani idan ina tsayuwa dakai yace tor idan naxama musulmi fa, nifa sonki nake kuma aurenki xnyi pls nusee tayi shiru kamar baxatayi mgn ba sai kuma tace

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});