Chapter 15
Chapter 15
Tace ni shikenan sai yata shamin kaya alhali ni bn taba sha Masa feeder ba😳 Ankayi shiru ana kallonta umma taja hannunta a fusace tayi daki da ita fuskarta a daure Tace karbar shi kibashi yasha kona cimaki mutunci ynxu, ta karbeshi tana hawaye ta soma bashi tana rumtse idanuwanta Tace umma akwai xafi, Tace nasani ki daure mana haihuwa batayi wuyaba sai shayarwa.. Cikin kuka tace wlhy nima sai nasha feeder sa na shanye madarar dake ciki🙆🏼 Umma tace tor shikenan..... Kwana biyu sai dar_dar take da Halimatu takasa sakin jikinta da ita kamar da duk ynda halima taso,ko jariri ta dauka nusee xata aika akarbo wai karta cinyeshi. Ranar suna nema tasaki jiki da ita duk shirin daxatayi itake gyaramata, Yaron yaci sunan Abbu wato Abubakar suke kiransa sadiq. Taron sunan ya qayatu anyi biki sosai kuma gwargwado daddy ya kashe kudi, Duk inda ake bikin kudi ko babu gayyata sai kagahalamcy Nadaisan nusee ta gayyaci gudan jini da tsoka Aysher da serdy, gasu kheedy,ummi aysher, mmn khady, mmn boy, mahasin, mami gimba,xarah dange,sally moh, ru'aiya,xinatu,xee, hassana ,rabi'a,nabila, rashida,sa'a,fidoo, kofa, bebinga da duk ma masoyan nusee daban ambataba nasanma yawa ndaku👪👪👪👪👪👪👪👪👪👪nidai pherty kobaa gayyaceniba bakomai tunda ga kishiyhalamcy😜xata wakilceni kuma dole nasamu babbarabo👯. 86 to 90 Bayan suna tana xaune tana harhada kayan data samu ga bikin da kyaututtuka da daddy da umma suka mata sai ga Halima tashigo taxauna a kusa da ita hade da atishawa Tace Alhamdulillah,tayi shiru ko xataji nusayba xata iyar mata amma sai taga hankalinta na gun kayan datake hadawa [8:35AM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: Tace nusayba nayi atishawa nace Alhamdulillah bakice komai ba, batare data kalletaba Tace mexancene me ake cewa,ni bansaniba, tayi shiru tana kallonta da mamaki Dan tasan atare aka koyardasu a islamiya Tace baki saniba fa nusayba? Ta tunxure bakinta Tace na manta, ke bakisan xafin haihuwa bane,idan ka haihu ance kana mantawa shine nima na manta komai nayi formatting yanxu. Halima ta sauke ajiyar xuciya Tace Annabi s a w yace idan dayanku yayi atishawa to yace ALHANDULILLAH dukkan yabo ya tabbata ga Allah, idan wanda ke kusa dakai yaji sai shima yace YARHAMUKALLAHU Allah yayi maka rahama,sai kai kuma kace YAHDIKUMULLAHU WA YUSLIH BA'LAKUM Allah ya shiryaka ya kuma kyautata halinku. Amma idan kafiri yayi atishawa ya godewa Allah to sai kace YAHDIYKUMULLAHU Allah ya shiryardakai, kada kace YARHAMUKALLAHU baxakace Allah ya Masa rahama ba, Nusee ta dago a raunane tana kallonta Hakane fa sai ynxu na tuna. [8:35AM, 2/23/2016] Pherty🎤👯: idan kinyi anjima xn qarasamaki, halima ta janye kayan datake hadawa tana kallonta tace ynxu kin haihu nusee kinxama uwa yakamata ace kinyi hankali kindaina duk wasu abubuwa ynxu saboda girman da Allah yabaki, ki xauna kiyi tunanin ynda zaki gyara rayuwarki da aurenki idan baso kike kixama baxawara ba tace wacece baxawara? tace by defination baxawara itace wadda ta tabayin aure ta fito adalilin saki ko dalilin mutuwa. tace tor menene aure? tace aure sunnanh ce ta annabi mohd s.a.w, shine mace ta sadu da namiji, ita wadda tayi aure kota sadu da namiji kobata sadu da namijiba a society sunanta baxawara, kuma society na kallonta as less-privilleged than the unmarried one, inhakane kenan duk wadda tasadu da namiji a waje komai qanqantar shekarunta sai dai a liqa mata suna budurwa amma baxawarace. tace to ai nima baxawarace uncle ya sakeni. tace ya fada maki da bakinsane? tace a'ah yabani takarda tace kin karanta saki nawane? tace a'ah na boye halima taja dogon tsaki mtsewww kedai bakida wayo wlhy, xo ingaya maki mgn a kunne kada pherty taji tagayawa fans dinta.......ta kyalkyace da dariya tacd tor naji xn fara kuma xnxama babbar mace qasaitacciya kamar yanda sadteeyash sukacemin da sukaxo biki. halima ta xube mata littafan hausa a jikinta tace kifara karatu daga anjima inaso kisami experience kisan kanki kamar kowace mace ki ajiye wasa a gabanki,kisan ynda mace k kwatar yancinta agun namiji,ga dayan littafin fauxiya d. suleman matsalolin ma'aurata da ynda xaa gyarasu shima ki karanta, duka littafannan abu mai kyau nakeso kiyi koyi dasu kiyi watsi dana banxa, kinga koda yaya xaixo xaiga cnji daga nusee xuwa nusayba ko? ta karba tana dubawa tace tor shikenan xn karanta amma ni banason uncle gsky, halima tayi jim kafin tace kidai karanta tace tor..... halima ta tashi ta fice tana murmushi tabarta da tulin littafai...... Sadteeyash💝 📝 Hausa novel📚 [8/20, 9:17 PM] +234 812 673 9684: [9:12PM, 2/26/2016] Pherty🎤👯: .......ADON TAFIYA🚵🏻 ©Fertymerh xarah💝 110 to 115 Kuka take tana qarawa a ynda takeji batada wani xabi wnda yawuce wannan da aka dorata akai, ta share hawayenta tana sauraren fadan da inna da umma ke.mata daga qarshe suka mata umarni da tatashi tabi mijinta gidansa dan baxasu cigaba da xuba mata ido suna kallonta da aure ba, ta tashi hade da qara sautin kukanta kamar wacce akayiwa mutuwa ta fita kota kan sadiq bata biba, aharabar gida su abbu da daddy na tsaye ta wucesu tana kuka ta bude motar ta shiga da qarfi ta rufeta sai da abidi ya tsorata, halima ta tabe bakinta tace yaya karkayi mgn shiga motar muje. hr suka xo gidan bata daina kukan ba, halimatu ta rakata hr nata sashen yana tsaye yana kallonsu, ya nufi sashensa kai tsaye dakinsa ya xarce batare daya nemi xee ba yana xaune halima ta shigo ta dubesa a sanyaye tace yaya ni waxai kaini gida da wannan daren, yace driver xai kaiki ki masa mgn akwai key hannunsa tace tor shikenan sai da safe ta juya ta fice hrta kai bakin qofa ya kirata tadawo ta xauna, yace nusayba metakeyi? tace wlhy bnsaniba cos rufe qofar tayi inaji kukan dai ne. kamar bashiba saboda muryarsa datayi qasa sosai ta nuna wani mutum mai axabtuwa da soyayya, yanayine da halimatu bata taba ganin dan uwanta a ciki ba yace halima dan Allah a matsayinki na mace mai qarancin shekaru kuma shaqiqiya agareni wadda nakeda tabbacin baxatagayamin qaryaba dan naji dadi ta boyemin gsky dan na cutu inada wani aibu ko hali marar kyau da nusayba ta tsaneni haka tausayin dan uwanta ya kamata tace wlhy yaya bakada shi. yace tor miye laifina dan na dora nusayba kan turba mai kyau dan na nuna tasan kanta tadaina wauta? ta runtse ido tace ba laifi bane yaya tunda koni ina dorata akan hanya kuma bata tsaneniba [9:47PM, 2/26/2016] Pherty🎤👯: ba abinda k damun nusayba hr ynxu sai qurciya da wauta hr ynxu batasan kantaba batasan so ba tunda ko sadiq bata damuwa dashi kamar ko wacce uwa. ya bude baki yana.kallonta da mamaki who told u? nasan komai yaya kada kamanta tare muka taso mukayi rayuwa tun muna qanana, nusee xata iya bada lbrn kamar ynda xn iya bada nata above all ma tun tasowarmu, i'm far more sociologistic than a political scientist,kaga kuwa nice nafi kowa sanin halinta. yayi shiru yana kallonta yace ni inaji ajikina wataran xatasoni ta rungumi yaronmu tunda ynxu.muna inuwa daya da ita ina sonta fiye tsammaninki amma baxan iya roqonta akan ta soni ba kada ta rainani (a ranta tace)yaya abidi ho ! sannu dason girma wane raini yayi saura tsakanin miji da mata, ai da daban, ynxu daban babu xancen discipline sai unity and cooperation a fili kuma tace tough
Table of Contents