Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

Adon Tafiya Book 1 Complete Hausa Novel 1,219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

kudin yadi ne amma kake xaune a malay.... halima ta katseta wai meyasa kike hakane meyasa bakida kirki bakida tarbiya malaminkine fa koba komai ya girmeki kuma yana karantardake ke ko ina sai kin nuna halinki na gidadanci kin nuna ke yar rainon qauyece? jin ta ambaci qauye yasa ta tsaya cak da dariyarta cikin fushi ta xaburo tayo kanta sai ga abidi yana fitowa xai fita da sauri yayi kansu da kyar ya rabasu yace me kukeyi haka? malam kana gani kuma xaka kyalesu halima tace yaya kasan metayine da xuwa fa ta soma dariyarsa wai shigarsa tamasu tsallaken wutane wai bashida kudi yake xaune anan garin ya juya ga nusayba wai hakane nusee tace qarya take uncle yaya ka tambayi malam kaji nusee ta juya ga.malam Allah malam nibadai nakeba abinda nayi mafarkine nake qara nanatawa amma kayi haquri ta tunxure bakinta taje ta xauna tana gunguni abidi ya girgixa kansa kawai ya koma falon ya fasa fita cikin a wanni da sukayi da malam yayi masu wa'axi sosai kan abinda ya shafi rayuwa bama halima ba ita kanta nusee ta nutsu ta xubawa malam ido ba kiftawa hr tsarguwa yake......kana ya gangaro kan xamantakewar aure abinda takeso kenan shiyasa ko skul taje ynxu batada gurin xama sai inda ake hirar aure tuni ta yarda aure dadine dashi bayan malam ya gama ya karantardasu ya fita suka nufi cikin gida abidi na xaune a falo yana kallon wani india film jab tak hai jaan, soyayyace xallah a film ta xauna kusa dashi tana kallon yanda suke rungume juna suna kissing kansu, halamcy kuwa daki ta nufa ta tula.karatunta tayi xurfi a kallon t.v bata ko sun kifta idanunta shikuma ya tsareta da idanu yana kallonta yadaisan komai bataji a india baisan dalilinta na kafawa t.v ido ba a raunane ta juyo tana kallonsa shima ita yake kallo, ta lumshe idanunta hade da langabar da kanta cikin wata irin murya ta kira sunansa sai da tsigar jikinsa na tashi uncleeeee....... bai amsa ba illah idanu daya kafeta dasu tace uncle ni aure nakeso kayimin, inason aure...... ya xaro idanu waje cike da mamaki da tsoro ya maimaita aure? ta gyada kai tana kallonsa hade da rufe fuskarta da tafin hannuwanta alamar jin kunya yace kinsan miye aure ne? tace nasani aure shine soyayya? yace miye soyayya tayi shiru kafin tace ayita wasa ana dariya mtsew yaja dogon tsaki ya tashi yafice tabi bayansa tana hawaye ni uncle aure nakeso, daxu malam yace miji da mata suna wasan buya suna cin abinci tare kuma miji yana goya mata nima inaso mijina ya goyani, suna fita suyi yawo suje siyayya su hau doki suna tsera duk qawayena sun gayamin haka ya shiga dakinsa ya soma cire kayan jikinsa yana fadon tunda goyo kikeso kixo na goyaki sai ki daina mitar aure, komai bakisani acikin aure ba hr ynxu da sauranki nusee tace ni banason naka ni aure nakeso mijina ya goyani yacs tor shikenan kifita xan shiga wanka amaimakon ta fita sai ta soma hawaye tana tsaye tana kallonsa ya qaraso ya hadata da qirjinsa ya rungumeta yana rarrashinta yace ni wannan yawan kukan ne bana so nusee daddy yace bai yafemin ba idan na cutar dake pls kidaina saurin kuka uncle promise me xakamin aure yace i promise u idan kin gama skul xn maki aure ta qanqameshi cikin jin dadi ta sumbaci kuncinsa ta juya ta fice.tana dariya shima kallonta yake da murmushi hrta fice ya girgixa kansa ya juya. Sadteeyash💝 📝Hausa novel📚 [8/20, 8:25 PM] ‪+234 812 673 9684‬: [9:42PM, 2/19/2016] Pherty🎤👯: .....ADON TAFIYA🚴🏻 ©Fertymerh xarah💝 71 to 75 Ta juya ta fice tana kuka sosai, yabi bayanta batare da yayi mata mgn ba, hr suka iso gidan kuka take kai tsaye dakinsu ta nufa ta bude sirf dinsu bakomai ciki na nusayba duk ya kwashe ya hada mata sai kayanta dake ciki ta fada kan gado tana kuka sosai batajin xata cigaba da xama a garin idan ba nusayba itama dole xata bita. Washe gari da sassafe ya shigo dakinta cikin shirinsa na xuwa skul yasameta xaune dafe da goshinta cike da mamaki yace mekike jirane hr ynxu baki shirya ba a raunane take kallonsa tace mrng yaya bai amsaba ya kafeta da idanuwansa ta sauke idanuwanta daga nasa tana fadin idan karatun nusayba ya tsaya tamkar nawane ya tsaya yaya, tare mukaxo muyi karatu kuma tare aka sanyamu taya kake tunanin xncigaba da karatu babu ita yace amma ita tsawon lokacin da kina kwance a asibiti ai tana xuwa skul batare data damu ba ta tashi tana fadin yaya xuciyar nusayba daban take datawa, xuciyar nusayba cike take da qurciya koda ace tana xuwa skul na tabbata batajin dadi a xuciyarta kuma tana cike da kewata..... yace wannan tunaniniine halimatu, ynxu kitashi kishirya na ajiyeki skul yaya kayi haquri gskyr xuciyata nake gayama baxan iya cigaba da karatu ba babu nusayba ba idan dolene naje itama adawo da ita pls yayaaa..... yayi jim kafin yace xee xataxo anjima kada kibarta ita kadai a falo kixauna tare da ita kafin nadawo ta juyo tanayi.masa wani kallo danayi matuqar bashi mamaki ta nuna kanta da dan yatsa tana kallonshi tace yaya ni kakae cewa na xauna da xee yace ke din akwai wata halimatu ne bayanke? tace babu, ta juya batare datayi mgn ba amma aranta wlhy baxata xauna da itaba a falon xatabarta taci kanta...... 🇳🇬 WAIWAYE ADON TAFIYA🚴🏻 Tunda jirginsu ya sauka nigeria a sokoto take ware idanuwanta tana kallon gari tace ashema garin yanada kyau amma ba kamar xamfara ba😜 tana ganin malam sani kuwa taganesa [9:04AM, 2/20/2016] Pherty🎤👯: ta janyo tfolley da kyar tana fadin un le ya fiye mugunta wadanan kayan a tunaninsa xn iya daukarsune malam sani ya qaraso ya karbi jakar ya sanya a booth kana ta xagaya ta shiga motar suna isowa gida tasoma kallon gidan babban gidane da dariya a fuskarta ta juyo tana kallon malam sani tace kace wlhy hrda inna da abbu suna wannan gidan? ya gyada kansa kawai yana kallonta a ranta taji dadi ba gadon kara ko gadon qarfe, ba cin tuwo e.t.c sai tayi tunanin ai nan nigeria ba ice-cream, ba pixxa e.t.c ta shagwabe fuska idanunta suka kawo kwallah shikenan ma ta manta uncle ya saketa baxata qara komawa can malaysia ba da kyar ta shiga gidan tana kuka sosai tana wayyo Allah nashiga uku inna tafito tana fadin murya wa nakeji haka kamar ta nusayba, tana ganinta ta fada jikinta tana kuka sosai inna ta hankada ta tana fadin k shikenan hr ynxu bakida tunani bakisan kinshigo gidan mutane kiyi sallama ba sai kawai kishigo da wayyo kina kuka wannan wace irin dabia ce nusayba wayyo ai batada kyau ta qara faduwa qasa tana kuka sosai hr ya janyo hankalin su daddy suka fito tare da abbu umma na bayansu abbu yace menene haka anyi mutuwane ta gyada kai tana kallonsu mutuwa biyu akayi abbu a raxane duk suka qaraso gareta cike da tashin hankali kada dai abidina da halimatu ne suka rasu tace daddy uncle aure xaiyi shine ya maidani gida wai banajin mgn naqi nayi hankali shine xai auri wannan xee din marar kyau yace tor waye ya mutu ta

Table of Contents

Chapters

20 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});