Chapter 20
Chapter 20
bakusan tin kafin kazo duniya Allah yariga ya tsara yanda yakeso rayuwarku yakeso ta kasanceba_ *Kawai ku ro'ki Allah yaza6a maku mafi Alkhairi* ```Alhmdulillahi anan nakawo 'karshen littafina me suna Autar Hajiya, Ina mi'ka dumbin gaisuwa ga masoyana a duk inda kuke Allah bar 'kauna, nagode``` 🙅🏼 *Sadaukarwa* Na sadaukar da wannan littafi ga 'kawata, kuma 'kanwata, kuma takwarata *Zainab* ```(AUTAR HAJIYA)```💃🏻 🏻Allah bar mu tare 😘 Kyakyawar gaisuwa gareku group member's d'in 👩🏻 *CIWON YA MACE* 💞 *ZEE MMN KHADY FAN'S* Allah 'kara hada kawunanamu. Daga marubuciyar 💞 *siyasa ko soyayaya* 🌎 *Duniya juyi* 🍇 *Halin girma*👍🏻 🕊 *Autar Hajiya* 💃🏻 Sai kunjini a buk dina na gaba 👇🏻 ```ALHINI```😭😭😭😭 Kya'ky'kyawar gaisuwa ga All writer's ✍🏽 Lokaci baze isa in lissafo kuba, amma kuna raina akoda yaushe. Love u All 😘😘😘😘 [16/08 3:35 pm] .: 🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇 😭 *_ALHINI_* 😭 🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇🐇 ®```NWA``` _written by_ *_Zee Mmn khady_*😘 ```Fatima shine asalin sunanta, amma ana kiranata da balaraba, Balaraba yarinyace yar kimanin shekara 14,yarinya me farin jini da kwarjini a fad'in karakararsu duk wani namaiji me ji da kanshi a 'kauyen yana so Balaraba tazama mallakinsa, samari suna gasa akanta, kowa yanaso yazama mijinta, Amma matsala da Balaraba ta fuskanta itace duk wanda ta tsaida matsayin mijinta, da lokacin biki yagabato sai ya mutu, Hakan yasa Balaraba tashiga cikin matsanancin tashin hankali. Suakuma muatnen 'Kauyen gain haka yasa suka fara gudunta. Har abin yakai duk Inda doshi mutane sai kaaga suna gudu, 'kawayenta kuwa duka gudunta suke``` Shin waye ze Auri balaraba, da wannan matsalar ? Kuma miye matsalar ta wadda duk Wanda yanemi aurentayake mutuwa? *shin me ya jawo ma fatima (Balaraba) wannan?* _Amsar wannan tambaya tana cikin littafin *ZEE MMNK HADY* me zuwa kada kubari abaku labari 😭ALHIHI 😭 labari mai ban tausayi ban Al'ajabi da kuma ban mamaki da tsan-tsan soyayya gami da nishad'antarwa da ilmantarwa, kudai kubiyoni dan jin yanda zaya kasance_ ```COMING SOON COMING SOON COMING SOON``` Zee Elkaseem Mmn khady
Table of Contents