Chapter 8
Chapter 8
ta iya shi ba". Kukan dayaxo mata Da ta tuna da Rashun dacen da batayi ba,ace Har yanxu Aliyou yakasa nafa'a yasan Allah ɗaya ne? Duk abun da yy mata,har Suka samu Lil phanan bai tuba ba? Wannan yasa Hasile saka sabon kuka...... Shikam ana shi tunanin zafin ciwo ne,Rungometa yy tsam yy saman faffaɗan ƙirjin shi,kana ya sa hannu yana ɗan bubbuga bayanta hadi da shafata,alamun rarrashi". Shiru tayi,wanda nan tajiyo raɗaɗi daga ƙasan ta...Don tabbas dole ayi hakan dama....Ji take wurin na mata kaman ta watsa barkono". Meke maki ciwo hafsa? Plz ki faɗamun". Yy mgnar cikin kwantar da murya kaman wani salihi". Haushi ne ya kamata,cike da muryar kuka ta fara cewa"Inda kayi mun Ɗinki ne yake mun xafi,shine naji shi har ciki na! Kallon bakin ta yake,yanda take maganar yana fixgar sa,a shagwaɓe take masa har tayi shiru". Murmushi yayi yana kai bakin shi saman lips ɗin ta yana kissing...kamin ya saki yana ce mata'ki kwantar da hankalin ki...bb komai,nine dana dameki Sai kinyi romancing ɗina,ban bari kin huta ba". Gashi na ƙaro mana aiki". Cino baki tayi,kamin tace"kodai ka ƙaro mun Axaba". Aa yanxu xan duba maki nagani! Tab dijam,kaga mene? Ai barni kawai,baxan yarda ba,don Hamma Haidar baka da tausayi sam.....baxan tsaya ka ƙara ɗinkani ba". Tayi mgnar tana ƙoƙarin miƙewa daga zaune". Baxan maki hakan ba Hafsa". Gani xanyi,kimga ko Mai da xan maki amfani dashi ma bb anan". Yayi mgnar yana kwantar da ita,Hadi da janye Doguwar rigar dake jikin ta". Komai lfy lau ya gani.....tunani yayi ko Raɗaɗi ne yake mata yana sukan ta shiyasa take jin zafi". Hakan yasa shi Ɗan shafa wurin,yana kallon yanda tayi shiru tana lumshe ido,Murmushi yy kana yace mata da daɗi? Lumshe manyan idon ta tayi,tana ɗaga masa kai". Haka yayi ta mata,har sai da suka kwasa kusan minti takatin,kana tace Hamma Yayi haka". Ɗagowa yayi yana ɗora ta bisa cinyar sa,yana shafa kwantarcen sumar kanta da ya sauko har gadon baya". Shikam Sam yama manta da Wata hjy Dola". Kirar wayar sa ne yasata ƙara cewa"Washhh.....Bai bi takan kirar ba,ya kalleta yana Lfy? Yana cigaba da maki zafin ne? Cije laɓɓa tayi kaman gske,kana tace"aa...ɗan tsaki yajah,ganin ana kuma kirar sa wanda bai tsaya bi ta kan wayar da mai kirar ba,ya saka hannu yana kashe wayar baki ɗaya". Ganin ya kashe wayar yasata jin daɗi a ƙarƙashin xuciyarta". Hamma ka kwanta muyi bacci,kadaina jin ciwon ne? Ehh Hafsa,taki ciwon tafi tawa! Ni na jawo wannan sannu kinji tawan! Maganr da ta kuɓuce masa wanda shi kansa bai san sanda ya furta hakan ba". Kallon shi tayi,sai kuma ta yi lamo Asaman cinyar shi,yana shafata tana lumshe ido". Muryar Oumma salamatu yasata Kallon shi tana cewa"Hamma Oumma tazo. Ehh ". Hmm tom bari na miƙe". No ki zauna kar ki kuma ji ma kanki rauni". Aa Hamma,ka zauna kaga a hankali xan rinƙa komai fah! Ganin tanason tashi daga jikin nasa ne yasa shi barin ta ta miƙen,don ya lura bataso Oumma ta shigo ta gansu a hakanne". Knocking Oumma tayi,kana yace"Oumma ki shigo,sosai taji daɗin ganin su,babu damuwa a fuskokin su,Barka da Yammaci sukayi mata,kamin ta shige towel,can ta leko tana kirar Hafsa.... Miƙewa tayi,tana Ɗaura towel,kamin ta juyo tana ce masa"Hamma Haidar,kana nan ko? Kinaso na zauna ne? Uhmm". Xata wuce don batason yarfin shi". Murmushi yy kana yace ina nan,har ku fito.....bari na duba Lil phanan". Tom tace masa tana shigewa Toilet ɗin". Shikuma ya miƙe yana nufar Ƴar aikin da yabaimawa Lil phanan". ************************ Ammie kam koda tabi bayan Surry,da tashiga ta,sameta tayi bacci hakan yasata,Nufar can inner room ɗin ta,xama tayi tana tunanin Rayuwar Aliyou,kamin a sarari ta furta,rabon da Aliyou ya huta ya samu kwanciyar hankali tun dawowar mu daga nigeria,Ƙwanciyar hankalin sa shine Zaman mu a abroad". Bin hotunan Dakin tayi da kallo,wanda ke dauke da hoton wata Fara kyakykyewar Yarinya sanye da shigarta ta Uniform,gyefe guda kuma Aliyou Haidar ne,shima fuskar sa ɗauke da fara'a kaman na Yarinyar da Ashekaru baxata haura 16 ba a duniya shima kanshi Baifi hakan ba,a wannan lokacin..... Rayuwa kenan! Abun da Ammie tace kanan,tana jim wani Iri a xuciyarta" Sai kuma ta jirga ga wani hoton dake kusa da na wannan Yarinyar,hoton bby ce itama komai mashaallh,sai dai ita yarinyar batafi shekara biyu ba,Tsayawa tayi tana bin hoton da kallo,tayi ƙurr tana tunanin lokacin da take faɗawa jikin ta,tana aikin rarrashi idan tana kuka.... A hankali tafara hararo da Lokacin da take ɗauke da Bbyn tana shigo da ita farfagiyar gidan ɗan larabawa". Ammie na? Muryar Surry ne ya Katseta wanda a hankali tq juyo gareta". Surayya kin tashi? Ehh Ammie tayi mgnar tana nufo ta". Ammie wacece wannan yarinyar da kk yawan tsayawa kina kallo? Surry tayi mganar tana Kallon Ammie,Murmushi Ammie tayi kamin tace Wannan itace Hafsa nasan kin san ta! Ɗaga kanta tayi,alamar ehhh,kamin Ammin ta nuna hoton bbyn dake Bango,kamin ammie tace"Wannan kuma itace Farin cikin Aliyou Haidar,nasan xakiji Yana yawan yimun mgnar Amanan shi kuma farin cikin shi,tom wannan itace farin cikin shi,kuma kowa xaiso a duniyar nan,tom bayan wannan ne!". Labarin bana kyauta bane,plz kar ki krantamun baki biyani ba! *Mmn teddy🧸* 08081202932 [9/27, 2:40 PM] Maman Teddy🧸: Loading *GDN ƘWRTA* _*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_ 54-55 Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200. Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa! _____________________________ "Ammie tom meyasa Kwazin ya rabu da Ita ɗin? Ba shine ya rabu da ita ba Surayya,Allah ne ya rabasu,don haka ne muka sama sarautar Allah ido,shine mai zartar da komai,ni Rayuwar Aliyou Na baima Allah don shine masanin Abubuwan dake nannaɗe da Labarin Rayuwar sa". Hmmm nisawa Surayya tayi,don ita wasu mganan ma ta Ammie ba gane masa takeyi ba". Tom Ammie bari naje na duba Lil phanan na dawo,ta fadi maganar tana nufar ƙofa haɗi da ficewa ta bar Ammie da bin ta da kallo". Ɗan ƙaramin tsaki Ammie tayi,kamin a,sarari tace"Wai meke damun Surayya ne? Yanxu na gama faɗe mata Wannan Yarinya ba Type ɗin Aliyou bane,Amma Ta kuma doɗe kunnuwanta,tana ma faɗin xata je duba Wata phanan can! Hmm shiru tayi kamin ta koma tana cigaba da Safa da marwa,tana kaiwa da dawowa". ************************ Ɓangaren Hjy Dola kam,jin da tayi Aliyou na hanya yasata,Shan magungunan ƙara sha'awa har da na matsawa.....tabi ta sassa,kamin ta koma ta xauna tana xaman jirar Boss ɗin nata". Shiru shiru bb Aliyou bb lbarin shi,ga magani kam yana aiki tun tana daurewa tafara yakice kayan jikin ta,tana watsi dasu...haɗi da ware ƙafarta tana tura yatsarta cikin VG ɗin ta....tana cacckar ciki da yatsan ta,kodon kaykayin da yake mata xai daina,amma a banxa kamar ma Alokacin ne abun ke daɗa ƙamari,Nishi take tayi ɗai ɗai a falon gidan,kamin Tayi saurin ɗaukar wayar ta tana kirar Aliyou Haidar,Kira ɗaya biyu bai ɗaga ba,wanda da ma takuma kirar wayar sao tajita a kashe". Wani irin kuka² take da fidda wani irin numfashi...Washhh Aliyouuuu Ahhh....Abun da take furtawa kenan,tana ƙara cura yatsunta Cikin Vigina ɗin ta".
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33