Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 17

Chapter 17

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,311 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Ķam ya riķeta,yana aikin Abu daya hadi da fara mata sambatun dadiiii itakan cixo da yakushi ta koina yi masa take,don ta lura kuka bazai kwaceta ba,tun da baida imani". Cizon ma da duk take masa bai san tanayi ba,don aikin shi kawai yakeyi". Da ya kuma saka mata Ķatuwar burar sane ta sallama hadi da sakin wani wahalallar Kuka..... Shikam sai cinta yake da gindin sa bayajin Zai Daina". *Mmn teddy🧸* [10/1, 9:11 PM] Maman Teddy🧸: Loading..... Gidan ƙwarata! 72-73 Banyarda ki karantamun lbrin baki biya niba,idan kuma kika karanta keda Allah! Gamai buƙatan cigaban labarin gidan ƙwarata zai yi mgn ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200 " wayyo nurry na,wayyo Nurry daddy na,kazo ka taimakeni,ka rabani da wannan mugun,xai kasheni.......Kamar daga sama yakejin saukar mgnan nata a kunnen sa,wanda ya sa shi saurin daidaita natsuwar sa yana raba jikin shi da nata da kyar". Wani irin kishi ne ya turnike sa,waye wannan wanda ta anbata? Mekika ce? Ina mijin ki ne,kike kirar Sunan wani ķato a gaban ido na? Yy mgnar yana ware wannan segxy Eyes din nashi a saman fuskarta da take ta zubda hawaye...Motsi ta kasaa sunan ya matsa daga gareta ne,amma a haka cike da jin haushin sa tace"Ehh nace Nurry Daddy ko zaka hanani ne? Hannun shi ya kai yana dafe gyefen kanshi,kaman Wanda Aka kuma tambaya ya ce"Hafsa waye wannan waye shi? Ni karabu dani,mugu kawai....Nima fah yar wanni ce,abun da kamun zaka so ayi ma naka? Kafa haifa? Kuma nurry daddy na shine komai na,farin ciki na,Shi kadai nakeso a rayuwata,ko da xamu shekara dari dakai baxan taba son ka ba! Shine na fara so da kauna a rayuwata...kuma a duk ranar da ya dawo gareni Sai ya Kullemun kai,tun da kanason ganin baya nane". Kaman mutum mutumi ya ke bin ta da kallo,har ta gama tsiwarta,shiru na minti kusan uku yana a haka,Kawai sai taga ya mike yana sauka daga gadon....Hafsa idan kinga Nurry daddyn naki xaki gane shi? Yayi mgnar tana jin Muryar sa yana rawa hadi da hardewa". Aa Baxan ganesa ba,Meye nifa kar ka dameni? Jin a balai take masa mgnar yasa shi,Nufar Toilet ita kuma tana bin bayan shi da kallon banza". ************************* Bazan iyaba Dole a sanar mawa iyayen su maza susan Abun da yayan su sukeyi,Wlh wannan maganar baxata tsaya anan ba! Oumma salamatu ke maganar a matukar xafafe,Yyn da su Justice Aina da Ammien Aliyou sai kallo su Yasmeen suke da suke Raufane gaban su,kowa fuskar ta na fidda hawayen nadama". Ammie Oumma mun tuba! Kuyi Hakuri wlh....Kai rufemun baki marasa kunya tambadaddu". Justice tayi mgnar a matukar harxike wanda yaasa jkin su kara rawar kyerma.....Itakamm Ammien Aliyou sai hawaye dake biin kuncinta....Don damaita ba wata gwanar fada ce ba,barta da madarar ixxan ta da Ķasaita ta masu Kudi". Abunda kukayi Yasmeen,zaitun,Summy,Sajeeda kun kyauta mana kenan? Wlh kun ban kunya,ban xataba,kuma ban kawo ba,Ammie ke mgnar Cike da shashsheķa mai cin zuciya". Ammie mun tuba,kuyi hkri,wlh mun daina Ammie,ki mana rai,mun tuba....Kowa da kallon magiyan da take mawa Su Ammie". Ku tashi kuje daga cikin Bedroom dina nazo,shikanan baxan sanar mawa kowa ba ni da su Oumman ku". Amma kumun Alkawarin kundaina,baxaku sake ba! Cikin sauri suka amshe da sun daina,kamin jiki na rawa,sukayi madaidaicin Falon Ammie,wanda daganan ne xai sada su da bedroom din ta". Itakam Surayya dake daga babban falon Ammie ita da lukman,don shi xufa tuni ya hau karto masa,don tsoron kar suce Dashi a sa hannun Kwakulesu". Sai yaji har suka tafi basuyi mgnar ba". Kallon shi Surayya tayi,kana tace"Kwazin kaga abun da su Sajeeda keyi ko? Wlh shine yasa Sam bana kwana a part din su,kona Hjy kaka duk abun da sukeyi kenan! Yau gashi dubun su ya cika,Oumma aina ta kamasu..... Hmm nisawa yayi kaman wani na kirki yana kai hannun shi hadi da shafa Saman kanta da sumanta ya fito ta saman goshin ta ya kwanta luf³ yana maida mata ta kallabin ta kana yace" Kinga Abu babu kyau ba'ayin shi Surry,kar ki yardaki rinka irin wannan Abun na su Zaitun,shiyasa Haidar dani muke son ki...yau kinga yanda Allah ya tona Asirin su.... Mirmushi Surry tayi tana miķewa kamin tace"Hakanne Kwazin,ai nima inason ku....bari nashiga daga ciki? Daga mata kai yy kurum don baya da bakin mgn...Tafiyar ta ya bashi damar ficewa yana barin falon,don ya rasa wama zai fademawa,Haidar ne ko Airab,ko Jalil? Nan zuciyar shi ta raya masa jalil,kawai sai ya nufi Part din da Jalil yake har sauri yake don yabasa lbr. ************************ Suna a haka suna tattaunawa akan matsalar Su Zaitun da yanda zasu maganace ne,saiga Aliyou Haidar ya shigo falon fuskar sa sam babu annuri! Barka da Rana Yy masu,kamin yafara kokarin haurawa saman step". Justice ne tace dashi wai ya jkin Mejego ne? Da bby na? Kasa bata amsa yy,don ya rasama meke damun sa....Waxai sanar mawa Damuwar sa a yau ne? Ganin yakalli Oumma sai kuma ya juya cike da sassarfa yana shigewa,ba tare da ya kuma juyowa ba". Anya Haidar kam yana lfy?? Tambayar da Justice tayi masu kenan baki daya? Ammie ne tace"ni dai bansan lokacin da Haidar zai girma na daina rarrashin sa ba,kullum ina aikin abu guda,kila wani rigimar tasa ne ta dabam". Tayi mgnar tana bin bayansa". Justice ne ta mike,sai kuma takoma tana zama,hadi da kallon Oumma salamatu tana cewa"Da zuwa zanyi naga lfyar Bby na,amma yanxu na fasa gsky,tunda ban taba xuwa ba,idan xaki duba ta,ki aiko mana bushira take kowane,tadai kawo mana bby kubra! . Murmushi Oumma tayi,kana tace"Aiko yanxu,gwamma taxo ta zauna cikin kishiyoyin ta...Mazajen ku su ganta su ķyesa...Uhmm har inaabun kyesaawa A yar berar nan". Justice tayi mgnar tana kauda kai hadi da sa dry. Itama Oumma salama dariya tayi tana ficewa daga falon". ************************* Haidar wannan ne abun damuwa? Wannan ai sakarcin mgn ne... Ammie baxan iya xama da Hafsa ba? Kai rufa mun baki,wlh tsakanin ka da Hafsa bb rabuwa ko bayan raina,ka saki Hafsatu ban yafe maka ba! [10/2, 2:33 PM] Maman Teddy🧸: Loading..... Gidan ƙwarata! 74-75 Banyarda ki karantamun lbrin baki biya niba,idan kuma kika karanta keda Allah! Gamai buƙatan cigaban labarin gidan ƙwarata zai yi mgn ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200 "Ta shi ka ficemun daga gani,bana son ganin ka Haidar! Ammien take magana rai bace,Ko a yanayin yanda take fitar da magana zai tabbatar maka da cewa"hankalin ta da zuciyarta duk a ɓace Suke". Ammiee.... Banason jin komai daga bakin Haidar. Ta ƙarke maganar tana kauda kanta gyefe guda". Itakam Surayya da shigowarta dai² Aliyou Haidar na furucin sa na Rabuwa da Hasile,wannan shine yasata mutuwar tsaye,da bata motsaba har sai da ya miƙe yana ficewa daga Falon". Da sauri suraiya ta ƙara ka gaban Ammie tana faɗin"Ammie..ammie meke faruwa? Meyasa Hayaty zai rabu da Hafsa? Maganan take a ƙage da son sanin Aliyoun na yin hakan..... Nisawa Ammie tayi ta gaxa baimawa Surry Amsa,don takaici,sai ce wa tayi" Ki bari kawai Surrayya ban san meke damun Aliyou ba,kawai sbd wani dalilin shi ne ta banxa da wofi...... Ammie meye dalilin meye shi?? Surayya ce ta kuma katse ta da Wannan Tambayar da yasa Ammie cewa"Hmm ki barni na huta Surayya,xuciyata ta bar mun zafin da

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});