Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 31

Chapter 31

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,292 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yy sauki bb laifi. A haka Suka cigaba da binciken suna hadawa da Addu'ar allah ya baiyana masu inda Hasilen take. Sai bayan kwana biyu ne sannan Result din Test din nasu ya fita,basu da komai kaman yanda Aliyoun ya fadi,Wanda hakan ya kuma kwantar mawa iyayen da Hankulan su,Don dukan su bb wanda yake dauke da wannan cutan". A ranar ne Hjy kaka ta kuma tsayar da mgna kan cewa"Nan da Kwata daya kacal kowa ya fiddo da matar Aure,su kuma su Surayya su fito da mijin Aure,in bahaka ba xata,aura masu koma waye,indai yy mata". Abun dariya tun kan Abar Wurin Da yake Airab irin Aliyou Haidar ne yan garda gar,bai tsaya wani dogon xance ba yace" Hjy Surayya nakeso! Kai ba hjy kaka kadai ba,har Su abba da Ammie sunji dadin Mgnar hankalin nasa,Wanda abun da ya tada hnakulansu ya kuma basu mmki shine Furucin Aliyou". Don kamin su mike ne yace"Ammie Hjy kaka ni yau xan bar gidan Dan larabawa,na kammala Komai na gidana a kwana biyun nan,xamu koma layin Queen Road a yau". Bude baki Hasilen tayi cike da mmki,don batasan da wannan xancen nasa ba,ko tace plan din nasa ba,shikam.Yana fadin haka don yanda yy xuciya hjy kaka baxata iya dakatar dashi ba,mikewa yy yabar mata falon ta. Yyn da Oumma Rabi da Oum Salama tun safe sukaje suka ga gida ba tare da wani ya sani ba...Justice ne ta katse shirun da cewa"Mashaallh ai haka akeso...Allah yakaimu xuwa anjima,mu tafi Gidan Haidar din". Amien falon duka ya dauka,kamin Ammie ta jah hannun Hasilen tana nufar part din ta da ita,don ita sam bata daukarta a suruka,a ya ce ta dauketa..... Wayan ta ta daga tana kirar wata Aminiyarta Hjy Hindatu,wanda tana sanar mata da abun da take bukata ta bata amsa da gata nan karasowa". Mmn teddy🧸 [10/9, 4:25 PM] Maman Teddy🧸: ```96-97``` "Hjy Hindatu bata dauki dogon lokaci ba,ta halirci gidan dan larabawa,Wanda da da isanta tafara kara shirya Hasile da magunguna masu ratsa jiki da matsaa ta. Komai da tayi mata amfani dashi na Emergancy ne". Wuraren 6pm da na yamma Suka shirya tsaf,yyn da Ammie tuni ta aika a kara duba komai na gidan koda abun da zasu bukata wanda babu,amma komai mashaallh. Tun daga farfajiyar gidan Abun kallo ne da kayatarwa komai anyi masa nazamani kuma na matashi mai tashe. Babban Gida ne duk da bai kai gidan Dan larabawa estate ba,amma tsaruwar sa daban ban,don ya doke wannan. Abun sai wanda ka gani". Kuma ba ginin bene ne kaman gidan dan larabawa ba,don gidan Haidar undergroud ne yy Hasilen". A falon gidan kam nan take aljannan duniya...komai na falon Tsaruwar royals ne wanda sike dauke da kalon blue da milk....tsaruwar da Gidan yy baxai fadu ba,don baxai yuwu na Fado maku duka ban tsallake wani ba... a takaice gida ne na fada a mujallah don tsaruwa da kayatuwa. Haka su Oum Rabi kowa fadin Albarkacin bakin shi suna sa bin Aliyou da Addu'ar. Isar su ke da wuya ne tuni ma'aikatan gidan da ya tanadar don hidimta ma iyalin nashi suka fara Yima su Oum Rabi sannu da isowa,kamin su fara taryar su da kayan motsa baki don sun tanaji komai kasancewar sun san da yaune tarewar Dr Haidar a cikin gidan". Su Oum sunci sun sha kuma sun saka Albarka,kamin wuraren 7pm su tarkota kowa tayi na gidan ta, Oum rabi gidan mijin ta ta wuce...yyn da su justice da Oum Salamatu suka nufi gidan dan larabawa kowa n nan su fuska dauke da fara'a. ************************ Bayan tafiyar su Oumma ne Hasile ta mike hadi da nufar toilet don ta watsa ruwa hadi da Dauro alwala tayi sallah... Tana zaune saman sallaya bayan ta idda sallah ta daga hannu tana addu'an Allah ya juyo ga Hankalin mahaifin ta kanta,ya yafe mata abun da tayi masa na bacin rai...lokaci daya tuno da rayuwarta batasan lokacin da hawaye ya balle mata,babu wanda take tunani a wannan lokacin sai nahaifiyarta....tabbas tasan rashun uwa babban abune,wanda yarasa mahaifiya yy kuka". Shigowa Bedroom din nata yy dai dai tana Akan sallayan,wanda yasa shi xama gyefen gadon ta yana kallon yanda take saurin goge hawayen fuskarta don kar ya gani. Shafa addu'ar tayi tana mikewa da dan gudu ta rungumeshi tana Masa barka da dawo wa". Murmushi yy don sosai salon yanda ta taryen nasa ya tafi da shi. Rungumeta yy tsam yana manna ma Fuskarta kiss kamin yamin yace" naga kina kuka,wani Abu akayi maki,ko baki da lfy ne Hafsa? Jim tayi kamin tayi saurin kakaro murmushin dole,kan tace"Aa bakomai Hamma Haidar". Hannun sa yakai yana taba kumatun ta da suka tasa,kamin ya girgixa mata kansa yana cewa"Aa ban yarda ba,bana son ganin damuwar ki,ki fadamun Hafsa,ko sokike Kisa ni cikin damuwa?. Shiru tayi kamin idon ta ya kara ciko da kwallah a hankali tace"Na tuna da Abba na ne". Jin hakan yasa shi bin ta da kallo,tausayin ta fal cikin zuciyarsa,tabbas yasan Dama za'a rina tayi kokari ma datayi ta daure masa na tsawon wannan lokacin....Murmushi yy don kwantar da,hankalin ta kana yace"Shine kk kuka,baki fada mun ba.....mikewa yy yana kuma mannata da jikin shi,kamin a hankali yace"Ki shirya xan kaiki wurin Abba,nima naje ba baima sa hakurin Abun da nayi masa. A satin nan inshaallh xamuje Rugar naku". Farin ciki ne ya kamata wanda sam batasan lokacin da takai bakin ta saman nasa tana kissing ba...hadewa yy dana shi yana mata Mouth kissing....sun dade a haka kusan minti biyar kamin su saki junan su,yana rungume da ita suka fita daga bedroom din suna numan nashi bedroom din... Da shigan su ne ya kama hannun ta suka nufi Kofar privacy...kallon sa tayi tana cewa"Nurry na wa tsa ruwa,kaidai shiga ka fito ina jirar ka adaganan. Tayi mgnar tana raba jikin ta da nashi hadi da nufar waldrop tana fiddo masa da kayan baccin sa". Juyowa tayi taga yana nan inda ta barshi tsaye,wanda ganin haka yasata sakin masa kayataccen murmushin ta,tana fadin Nurry dad me yafaru kuma". Tana mgnar hadi da isa gaban sa,tare nake so muyi,ko kixo kimun! Fiddo da idanun ta waje tayi saurin yi,kamin tace"Aa nifa...bata karaka ba ya sa hannun shi yana daga cak suka nufi privacy.....nidai mmn teddy ina daga waje,sai daga can na bi sahun bayan su,ina nufar Toilet a hankali...... Sunan wanka suke amma yanda kasan Suna saduwa ne,wannan jaraba ta Aliyou da mai tayi kama". Suna Tsaye Sun saki shaya ruwa na sauka akan su hannun shi na saman Kirjin ta ita kuma tana manne a jikkn shi bayan ta na gogan Fatan kirjin shi.....sai da ya gama Tattaba ta hadi da laguda ta sannan ya dora rigar wanka yana daure kugun shu da towel suka fito bedroom . kamin Su kimtsa kansu ne wasa yafara chaja salo,don daga Bin jiki da cream yayi cak da ita hadi da kwantar da ita saman bed din nashi..... Hayeta yy yana fara lulawa da ita duniyar Ma'aurata....a wannan dare sam Bata tsaya masa sanya ba,don sosai suka gurji sunan su,suka shayar da xuciyoyin su da Zazzfar soyayya.....Abun ba'a fads,don ganin yanda Hasile t haye samam Aliyou Haidar tana sama da kasa da Mazaunin ta hado da zura Hjy babban sa cikin hq din ta,tana motsa

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});