Chapter 4
Chapter 4
xai maidata ciki,ita kuma tana binshi da kukan kissa,ƙwafa tayi tana cije yatsa da cewa"Dama wannan yarinyar makira ne? Lallai baka,raina mutum koyaya yake! Cikin part din hjy kaka ta koma amma tagaxa natsuwa,kawai sai ta mike kamar an mintsine tayo ɓanrayin Aliyou Haidar". ************************* Firstaid box ɗin shi ne a gyefe,tana xaune saman kujeran falon,shi kuma yana tsugune a ƙasa,yana Goge mata Wurin gyefen bakin ta da Zaitun ta fasa mata saboda mari da duka". A hakan nan kuka take,don dama yasan Hasile a banxa yy mata tayi kuka bare kuma Yau wannan shegun yaran sun taɓa mashi ita". Sorry yake ta aikin mata,a gyefe ɗaya na xuciyar ta kam Haushin shine,acewan ta shine ya jah mata....Hamma Haidar? Ta kirara sunan shi wanda yasa shi cike da mmiki kallon ta,don bata taɓa kirar sunan sa ba a rayuwar shi,sosai yaji daɗin yanda ta kira sunan nashi,amma da yake ya iya bama soyayya mahimmanci bai amsata ba,sai kai bakin shi da yayi saman nata yana kissing don sai da ya ɗan tsotsan mata na ƴan seconni sanan ya xare bakin sa daga nata,yana ɗaga mata gira wato fadi maganar ki". Ɗan gintse fuska tayi,kamin ta kauda kai,tana cewa"kaga baka sona ko? Nima hakanne,don haka,kawai ka sake ni,ka auri wacce kk so kaga Zaitun na son ka! Idan ka sakeni xan xauna baxan sanar makowa ba,na xabi na mutu a hakan..amma don Allah ka Auri zaituna... Kamin ta ƙariƙa maganaar ne ya saka taffan sa yana rufe bakin ta,kamin ya girgixa mata kai.banason ƙara jin wannan maganar daga bakin ki,baxan sake ki ba,Auren nan babu rabuwa,tunda Daddy ya Aura mun ke! Kuma ni baƙaramun yaro bane da xakimun wayo na Sake ki,kije Auri Saminu yake ko wane? Hmm gwamma ma ki xauna dani nayi manage dake Don nasan Saminun yacw bayayi ne". Idan na samu wacce tayi mun na Aure ta muci soyayar mu,ba irin ki ba da mutum ya taɓaki kifara tsala masa kukan rigima". Yayi mgnar yana kafeta da,lumsasun idon sa....Ƙwallah ne ya ciko idon ta,kan su samu wurin gangaro mata,drya ya gimtse don dama ya faɗa ne don Tayi kukan,ko ya sami nasarar yin abun da yakeso tuni,don taƙi basa fuska". Hmm kinga ki lallaɓani mu xauna tare...ni ka ƙyeleni Hamma Haidar,tayi maganar tana share hawaye,wlh baxan Xauna ba,Kuma ai ni Saminu yana sona kuma nima shi nake so har yanxu". Haushi ne ya kamasa amma sai ya daure,yana sakin wani irin murmushi kana yakai hanmun shi saman bakin ta yana matsewa da ƙarfi....Ahhh washhhh Kawai sao ta ska masa kuka,kin daina matse mata bakin yayi,don jin raɗaɗin Zafi yake a xiciyar sa kirar masa sunan saminun da tayi...suna a haka ne sai ga Ahlan ta shigo,wanda sam Hasile bata lura da shigowar ta ba,sai Shi Aliyoun,hakan yasa shi Murmyshi yana kai bakin shi saman ɗan lips din nata da ya matse ya haɗe da nashi wuri guda yana Tsotsan lips ɗin nata cike da gwanewa,wanda yasa Hasilen jin wani xuuu..xuuuu daɗin Abun har ƙwaƙwalwar ta,dama yayi mata hakan ne don taji daɗin abun,aiko nan ta sakin masa jiki yana ƙara mamata yana wani shafata,kaman mage itakam lumshe ido tayi,tana yin luf kaman ba itace mai kukan ba! Kuyi manage da wannan...yau saturday,aiki yy yawa...ku tsammace ni xuwa anjima...... *Mmn teddy🧸* 08081202932 [9/25, 9:01 PM] Maman Teddy🧸: Loading *GDN ƘWRTA* _*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_ 48-49 Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200. Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa! _____________________________ "Ganin haka yasa Ahlan rasa abunyi,kawai sai ta saki wani irin kukan baķin ciki,tana saurin juyawa haɗi da barin Falon". Ganin haƙan shi ta cin ma ruwa yasa shi yin murmushi yana sakin bakin ta,amma sai yaji ta riƙe nasa bakin,Batare da ya damu ba,ya cigaba da Shafa bayan ta a hankali,kamin ya zare bakin shi daga nata yana cewa"Kai ke mayya ce ne? Kin wani kama mun laɓɓa...ko mekikeji ne haka? Yayi maganar yana haɗe girar sama da ta ƙasa". Kallon shi tayi,don sai a yanxu ma takejin haushin tsayawan da tayi har ya wani kama bakin ta yana tsotsa tana kallon shi". Uhm ni ai bani ce ba,bakai ne ka kamamun baki na kana tsotsa ba! Hmm....nisawa yayi kamin ya miƙe yana raba jikin shi da nata". Zo ki haɗa mun ruwar ɗumi,inaso na watsa ruwa yanxu! Kalon nidin tayi masa,kamin ya ɗan haɗe rai kamar bashi ne yanxu yagama tsokanan ta ba,Ya wani koma mata Aliyoun da ta sani a da baya". Taso taƙi miƙewa amma ganin yanda yy maganar fuska babu wasa,yasata miƙewa tana nufar bedroom ɗin shi,haushi duk yagama cikata, Privacyn ɗin shi ta nufah tana hada masa haɗi da aje masa komai da zai buƙata,kaman dai yanda take masa lokacin Uwani.... Amaimakon ta fita ta sanar masa,sao tsaayawa tayi tana tunani a xuciyar ta" oh wato idan Baka da Dukiya da Arxiƙi shikenan a kullum kai kaman bawa kake? Allah sarki,ko ina Innata take oho? Nasan da ta na nan,da Duk talaucin ta baxata yarda na Xauna wurin Wannan mugun ba". Kamin wani ɗan lokaci ne tuni hawaye ya ɓata mata fuska". Motsin shigowar sa yasata,saurin goge ƙwallahn fuskar ta...kamin yana tahowa tayi saurin juyawa tayi ita kuma tana shirin ficewa" Hafsa? Ya kira sunan ta". Cak tajah ta tsaya,wanda tana ahaka bai cecmata komai ba,yana cire singlet ɗin jikin shi". A Haka zaki tafi,baxaki cuɗa min baya ba? Ehh Saurin ɗago manyan idon ta tayi,kamin tayi saurin sadda su ƙasa,don kunyar ganin sa a haka da tayi,ga kuma kwarjinin sa". Sai kace wata ƴar iska". Tana fadin masa haka ta fice,tom kunsan bafullatani sai haƙuri ba iya magana ba! Hmm murmushi yayi,yana ɗan jin mgnar ta na sosa maa rai". Wani zuciyar ne tace dashi,tom kai ma meye na kula wannan ƴar ficiciyar yarinyar da girmanka? Yarinya ƙarama da ka kusa haifeta? Ƙwafa yayi yana fara murxa ma kansa tattausar soson dake gyefen sa hadi da sakar ma kansa Ruwa tun daga saman kansa har xuwa jikin sa". *********************** Tana a zaune a gyefen gadon sa,don da fitowan ta nan ta xauna". Can kuma sai ta miƙe tana nufar wadrop nashi tana fidda masa da ƙananun kaya,boxer da wani t.shirt,don tasan Indai yana gida sune kayan sakawan sa". Fitowa yy yana tsane kansa da ƙaramin towel,sai wanda ya ɗaure iya ƙugu". Kallo ɗaya yy mata ya kawar dakan sa gyefe". Yana nufar mirow...bin Kayan dake gyefe yayi da kallon uku saura,kamin ya juyo haɗi da ce mata"kee Wayace ki fiddo da wannan kayan? Yayi mgnar fuska a,haɗe". A sanyaye tace"ba kowa! Tom xoki kwashe abunki". Abina kuma? Tayi maganar da mmki". Ai kayan kane a Wadrop na fiddo su yanxu". Bai kuma bi ta kanta ba ya cigaba da kimtsa kansa,abun haushi wasu kayan ya fiddo duk don ya ɓata,mata rai". Bata damu ba,don ma juya bayanta tayi,ganin yana ƙoƙarin saka kaya a gaban idon ta...duk da dama ba kunya ne da shi ba". Bai kalleta ba ya nufi hanyar fita,wanda kamar baxata bisa ba,amma sai ta dake
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33