Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 33

Chapter 33

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 219 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yar auta wato Hafsa da ya kuma sawa. Basu bar shi ba sai da aka fara kirar mgriba,kana yace suje suyi sallah sannan ayi musaffah,wato karatun alqurani daga 7-8pm. tana saka sleeping dress ne ya shigo bedroom.din shanye cikin shigar sa ta bacci. Wurin mirrow din ya nufah yana hugging nata,kana yafara sa hancin sa yana shakar kamshun jikin ta,Jin yanda yake bin jikin ta yana shafawa,yasata cewaa"A zuciyarta yau sai mun kai Subahi,don tin Dazu ta fahimci da jarabar dake kwayar idon sa......Shiyasa ta kimtsa kanta,Ta hanyar natsi da zuba da garin Zogale....hadi da Shan maganin da xai kara mata juriya da shaawa. Batayi yunkurin dakatar dashi ba,don itama din a hannu take.......Suna Makale da junan su suka nufi bed hadi da fara aikawa junan su da sakonni masumotso hankulano masoya.... Kwantawa tayi saman sa tana kifah kanta saman kirjin sa hadi da sa hannu tana kama nipples din shi tana lailayawa bakin ta na kan breast din shi tana tsotsar masa kaman Smll beb. Wanda,hakan yasa shi lumshe idon sa yana jin Duk duniya bb macen da xai iya xama da ita,ta kuma daukar wannan jarabar tasa ssai Hasilen....nan take yafara mayar mata,suna Kara lulawa duniyar caannnnn.......... _TAMMAT BIHAMDULILLAH_

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});