Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 18

Chapter 18

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,319 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

takeyin mun a yanxu! Ammie tayi mgnar tana miƙewa daga tsaye". Riƙo hannun ta Surayya tayi tana cewa"Ammie don Allah kar ki bari Hayatee ya saki Hasile,bata da kowa sai shi,shine ya kamata ya zamo gatan ta,Silar shi kowa ya ƙita harta iyenyenta". Wani murmushi Ammie tayi da Yake ɗauke da ma'anoni kamin tace"ki kwantar da hankalin ki Surayya,Hafsa babu inda xataje a gidannan! Kuma ke wannan Abun da kk sani ma Kaɗan ne, inason hutu kar A tadani". Ammien ta ƙarke magana tana nufar inner room ɗin ta". Da ido Surayya take bin ta da kallo,ji take kaman ta tsala ihu don takaoci,Kai Hayatee baka da imani,kaci moriyar ganga yamxu kaxo wai xaka Rabu da ita? Saurin miƙewa tayi don nufar Part ɗinn Haidar". Itakam Hasile bayan ta gasa jikin ta ne,Ta komo falo tana Zaman ta kaman yanda ta saba,Anan ta tadda mama bushira Zaune Bayan ta goye da Bby Phanan". Gaida ta tayi kana ta xauna,su na ɗan taɓa fira,wanda ba'arasa ba....wanda kallo ɗaya mama bushira tayi mawa Hasile ta fahimci Jarabar da take sha Wurin mijin nata,Duk da ita ɗin ba irin matanannan ne masu saka ido ba,amma ta fahimci hakan! Ɗan shiru tayi tabar Hasile tana ta Surutu,don ita bata ma lura da Kallon Da Mama Bushira kyebin ta dashi ba,sai dai tsinkayar ta tayi tana cewa"Hafsa bari naxo,da akwai wani Abu da xan baki". Tom Mama Allah yasadai abun dadi ne,tayi mganar tana Dariya,don ta maida Mama Bushirar kaman kakan ta". Dariya Mama bushira tayi tana cewa" Shiryayyiya abun daɗi mana?.... Ato ai gsky ne Mama don nasan ki kullum Inkin ban wani abu,akan Ruwar nono ne,wai yanda zai wadataci Phanan,don ita irin bbynann ne masu tsotso kullum......shiyasa Gatanan kowa ya ganta sai yace tayi wata Uku,sbd girma". Hakan yasa Hasile cewa"Mama Wlh indai shine baxan sha ba,na gaji,kullum yarnya sai xuƙeni take". Itadai Mama bushira bata tsaya ma bi ta kanta ba,tayi Waje.... Tana a zauna ne tajiyo motsi daga bayan ta,wanda nan tayi saurin juyawa don ganin ko su ɗin su waye? Tabbas ba idon da ta sani ba ne,don Wannan ma kamar ma'aurata ne". Kallon Lokaci daya tayi masu,kamin a zuciyarta tace,wa'annan masu ɗabiar yahudun fah,kodaga ina suke Allah masani,bb sallama babu komai". Sannun ku da zuwa..ku ƙarako daga ciki". Tayi mgnar tana gyara xama,nan suma suka sakin mata murmushi Couples ne...Amma daganin su kaga rainon Turai da ƙafarta,A zuciyarta ne kam tace"Wannan Mutanen Oga ne! A two seater suka zauna hannun su maƙale da juna,wanda a xuciyarta cewa take da'alama sababbin Aure ne! Hafsat barka da gida..? Dr Na nan,duk da ba wurin shi nazo ba". Wayayyiyar matan tayi mgna wanda a shekaru xata kai Takatin a duniya,amma hutu da boko ya ɓoye wanan Shekarun baka kalleta ka ceba". Lfy,Ya hanya? Hasile ta basu amsa tana miƙewa hadi da Ɗan haurawa Wani step biyu,tana nufar fridge...Ɗebo masu Ruwar roba tayi biyu...tana ɗora masu saman Ɗan madaidacin Try kamin ta nufo su da shi tana ajiyewa a gaban su,kamar yanda taga Surayya nayi idan Baƙi sun xo Mata". Ahh Da jego muna Wahalar dake,aida kin barshi..ina Aliyoun ai shi yakamata yy mana,ke kuma k huta! Hjy. Hibba tayi mgnar tana murmushi hadi da kallonn Mijin nata da shima ita yake kallo. Ohk Shine......Sai kuma yy shiru yana cewa"Ai basai nace wani Abu ba,don Aliyou Haidar dai² da kene! Murmushi duka sukayi kamin Hasile ta kuma juyawa tana Ɗauko masu drinks a wani jug...wanda yafi kama da lemun itatuwa". Sannu Sakayi mata,kana ta koma tana zama,sosai nuradeen da Matar sa sukaji daɗin tarbar da Hasilen ta yi masu batare da tasan su ba'. Haidar ɗin baya nan ne? Deen ya tambaya". Ehh ta basa amsa a gajarce,wanda yasa Hjy Hibba cewa"ina bbyn mu?". Kan ta bata amsa ne saiga Mama bushira ta taho goye da Lil phanan". Nan ta sauke ta tana baimawa Hjy hibba". Amsan ta tayi,tana bin bbyn da kallo yanda tayi kama da Aliyou haidar kaman an tsaga kara,Amm Baba? Takira sunan ta tana sauke idon ta kar bisa na Mama bushira,juyowa mama bushira tayi,kana tace'na'am Hjy". Don Allah kar a ringa goyata iyaka riƙo...Banason naga Ana goyata,sbd Bansan Wani jams me Yaro zai shaka ba". Tayi mgnar tana taɓe baki don Ita irin matannan ne masu isa da iyayi....Tom inshallh ranki yadade". Yowa! Bayan Wucewan tane, Hjy Hibba ta tsiyaya lemun tana kaiwa bakin ta tasha,kai sosai yy mata dadi hakan yasata lumshe ido kamin ta bude tana cewa"Hafsa Ni Sunana Hibba matar Abokin mijin ki Aliyou..... naso muxo tuni,tom.,allah bai nufa ba sai yau". Murmushi Hasile tayi wanda ada ta saki baki tana kallon cin mutunci irin na Hjy hibba,sai tace"Allah sarki ai yau ɗin ma mun gode... Nan Dai suka dan cigaba da shan Lemun da Ta kawo masu da ruwa....suna a haka sai ga Surayya...wanda da murnan ta taho tana cewa"Lah Yaya Deen? Kune Anty Sannu da Xuwa! Murmushi duka sukayi,suna tambayar Ammie..inda nan take shaida masu tananan". Sai da sukayi kusan minto talatin kana suka miƙe suna mawa Hasile sallama,Wanda Miƙamawa Surayya Bby phanan ne da Xatayi,take cewa"Wannan matar me kula da bby bata dace da kula da yara ba,Nan da jibi Xan Kawo wanda zata rinka rainon baby phanan...ita wancen ta xama cook ko cleaner". Sanin Halin Hjy Hibba yasa Surayya cewa"Tom Anty....Part din Ammie xaku ne? Ehh sai kinxo can din tunda bakye xuwa inda mutane suke". Murmushi surayya tayi tana Dry hadi da cewa"Anty Zanzo! Tom.Allah ya nuna mana,deen ya bata amsa yana wucewa,itama hjy Hibba na bin bayan shi". Komawa duka sukayi suka xauna,hasile tana saka tagumi,tana bin kanta da kallo ,taɓ ai sai yanxu ne ta fahimci manufar Aliyou Akan ta,Wato tunda Daddy yace kar ya rabu da ita,shine yake son Rasheta da Jaraba,Sai kuma tace tom me ma xaiyi dani? don Allah j matan Abokan sa...gogaggu manyan mata? Uhmmm...duk maganan take a xuciyarta". Miryar Surayya ne ya katseta tana cewa''Anty Hafsa Kin san Wannan wacece? Ehh sun mun bayani. Hmm Anty Hafsa nasan fah kin sha Iyayin Anty Hbba,haka take ba'anan tayi rayuwa ba sam...A Turkiya ta taso,sam batayi xaman nigeria ba sai sanadin Auren Yah Deen". Abunka ga Yarinta Nan Hasile tayi saurin cewa"Da gaske Surayya,aiko na ga ta kaina,kin san Meye na basu kuwa? Girgixa kai Surayya tayi,hmmm Surayya me kk san inaso a lemu". Sheƙewa da dry Surayya tayi,don Taasan Hasile ita batason irin lemun roba wai bata son su gas ɗin su ke damun ta,sai ta aiki ƴan aikkn ta Shago su sayo mata Packet na Tiyara ko fresh". Ta hada da ruwan sanyi tayi tasha...haka Aliyou zaita kallon ta,don shima tun baison meye ba,har ya sani,yy ta taɓa baki yana shanye wannan segxyeyes ɗin nashi,itakam ko a jikn ta". Anty Hafsa wai tiyara kk basu? Ehh Wlh Surayya,wannan matan Allah yasa kar ta dawo mun,ko kar suce na ɗauke su ƙaskantattu... Dariya Surayya ta kuma sawa,kamin tace"Aa wlh Anty,Inkin bincika dukan su bb wanda yasan Tiyaran...konima ai sanadin ki na san shi". Hmmm Allah yasa! Hasile tace cike da Sanyin jiki". Ilai kuwa abun da ya faru shine a part ɗin Ammie haka Hjy Hibba ke yara tarbiya irin na hasile da cewa"haidar yy dacen mata,har lemun da ta basu sai da ta

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});