Chapter 20
Chapter 20
#200 "Bata xauna ba,don batasan da Wani Abun Ammi e xata amshita ba, don ita tunani ma takiyi ko Ammin ne ta budi masa shiyasa yace ta taho wurin ta". Sai da Ammi ta saukar da Wayar daga kunnanta kana ta juyo ga Hafsa,wanda kallo ɗaya tayi mata ta fahimci bata na tsuwar ta...Hafsa? Ta kira sunan ta cikr da mmkin tayuwar nata". Nisawa Hasilen tayi kata dubi Ammii sannan tace Ammi barka da Rana? Yowa a Tsaye haka? Zauna mana! Ammi tayi mata mgnar tana nuna mata ɗaya daga cikin kujrun falon alamun ta zauna". A tsayen data gaishe da ammi n yasa taji ɗan kunya don bata taɓa ba,yau hankalin ta yy ƙololuwar tashi ne. Zama tayi kamin ta tsinkayi muryar Ammi tana CE wa"Hafsa me ke faruwa da ke ne? Naga kin shigo ba ayanayin dana saba ganin ki ba......Ammi tayi mgnar tana bin hasile da kallo,don tabbas ko fada mata ba,ita tasan Aliyou baxai taba yarda Hasile ta xama matar sa da sauki ba! Rasa ma mi xata cima Ammi tayi,sai CE wa tayi,ammai Hamma Haidar en yace nazo Wurin ki yanxu? Wai na zauna anan. .ki zauna nan,tom naji ina Phanan? Ammi tayi mgna cike da dattako". A dan kunyaci ta zauna,kamin tace' Ammi Hamma ne yace" Na taho Part din ki na Zauna...wai na Aje Phanan.tayi mgnar kaula na ciko kwarmin idon ta". Shiru Ammi tayi tana tunanin bangare daya na zuciyarta tausayin Hasile ne ya mamaye mata". Natsu ki kwantar da hankalin ki Hafsa,Wannan ba wani babban abin tada hankali ba nee. Ina so ki natsu na fara baki lbarin Aliyou Haidar,don kiji Makaman komai,Dan game da rayuwar sa da kuma yanda xaki tfyar da sha'anin komai na rayuwar Auren ki da mijin ki............ Shekara Goma sha Shida baya....! Makarantar Royal Crown Acadrmy dake garin yobe...makaranta na na yayan wane da da wane, wanda sai iyayanka sun kai sun kawo kk iya Shiga wannan makarantar". SS1 clss ne cike da daliban da aka diba na wannan shikara...... Wata Aunty CE na hango a gaban Daliban ta,yyn da take cwa kowa ya fito yy introducing din kanshi,Hakan yasa kowa Ki rububin daga hannun shi sama". Kallon yaran anty Florence tayi,kana tayi murmushi tana kallon su da cwa". Waxai fara gabatar mana da kansa? Gaba daya student din ne suka hau kirar sunan shi Haidar...Haidar....Haidar..... Juyawa Hafsa tayi hadi da bin matashin yaron da aka kira da Haidar,da yanda dalliban k e ihu akan shi,kallo ddaya tayi masa ta fahimci cwa"shi din ba dan gidan kananun masu kudi bane,Bairin su bani wanda suka shigo da Kyar ta hanyar Schoolar ship....ganin sa da kuma sanin shi din dan gidan Dan larabawa ne kuma ansan familyn su yasaka kowa son Aliyou da suka gansa a lokaci daya,a yau din nan... hakan yasa daliban kowa kirar sunan sa da babban murya....Yyn da shikam a miskilan cê ya fara takawa yana fitowa daga gaban Daliban da duk suka kagu da son jin cikakkn tarihin sa a taka ice............... Mmn Teddy [10/5, 6:42 AM] Maman Teddy🧸: *Loading......* GDN KWARATA! Na Maman teddy🧸 80/81 *@Alheri Writer's asso.📚* Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500 mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah! Bismillahir rahmanur rahim". ______________________________ "My name is Aliyou Muhd....endigin in Adamawa State,Son Of Africa,Origin In nigeria...i did my Pri&junior School in Abuja Tk School...popularly name As Turkish". Ba Daliban kadai ba,har ta Aunty Florence Yaron ya tafi da imanin ta,sosai Aliyou Haidar ya burgeta,mussaman dangane da yanda yake Maganan tasa so fluently,hakan yasa ta ta Fara tafa masa,kamin duka sauran daliban su hau masa tafi". Komawa yayi ya zauna,Rufaida ce ta kalli Deen dake a gyefe kana tace"Deen ba'ancen Haidar dan Familyn Dan Larabawa neba? Meyasa bai fadi mana daga Cikakken Inda ya fito ba? Kallon Rufaida Deen yayi kan yace'Kin san kowa da kalon sa,musamman dabi'ar Haidar tasha banban dana Saura,baya son mutum mai fahari,bare kuma shi yy fahari da Gidan da ya fito! Jin hakan yasa Rufaida jan bakin ta tayi shiru,don ta fahimci daga Haidar din har Nuradeen ba kirki ne dasu ba! "wata dalibar ne ta kuma mikewa hadi da isa gaban daliban.... Tafara bayani kamar haka ni Sunanan Hauwa Adam". Haifaffiyar Kano ce ni,amma muna zama anan Kaduna....Sbd aikin da ya kawo Mahaifina nan". Abunka ga Yaran masu kudi babu kirki komai yin shi suke kwar,nan suka hau meye Aikin Daddyn ta? Murmushi Hauwa jidda tayi,kana tace"Mahaifina Police ne,Yanxu haka shine Commissioner of police na kd state". Wow.....Kikaji Ajin ya dauka,hadi da tafi...komawa tayi ta zauna bb yabo babu fallasa,don haushi ma suka bata Students din". Nan Deen ya mike shima yy bayanin kanshi,kana ya koma ya zauna,Kirar Wata Dalibar akayi daga Office din Principal,wanda yasa Anty Florence bata Excuse tayi waje......... Kamin ta dawo yawan ci Sun kammala Gabatar nawa Yan Abokan nan nasu da sunan su,wanda cike da Harkar ta da ya xamamata jiki a kullum fuskar nan nata na cikin kwantacciyar,kuma sanyayyiyar murmushi...(smilling face) shigowa class din tayi Kamin Anty Florence ta dakatar da ita tana cewa"saura ita ne ta yi masu introducing din kanta". Murmushi Ne kwance saman fuskarta,wanda A hankali cike da salbin ta tafara takawa,har saman inda Antyn nasu take tsaye". Cike da Confidence din t,da yakasance a jinin jikin ta yake ta fara cewa"My name is Hafsat Attahir,Frm Kaduna state,Zongo road". I came from Public School! Kamin ta kuma wani magana ne Duka ilahirin daliban suka sheke da Dariya harda masu buga desk,suna nanata Kalmar Public School...Tom meya kawota cikin su ayamxu,matan da tayi makarantar gomnati tun daga Pri har Secondary?. Haushi ne ya kama Hauwa Dake a gyefe,ganin Yanda Duka daliban ke dary,Dogon tsaki tajah kana ta buga Desk tana Fadin one Classs...Whats Noncense is dis? Ibeg Ss1 Student Will you Shutup???? Tayi mgnar a kufule da kuma karfi,wanda yasaka Anty florence daka masu tsawa,duk da yasaba ma Dokan makarantar yin hakan da tayi". Nan gabaki ďaya Class kowa ya dauke wuta,Murmushi Anty florence tayi kana tace"U are Wlcm dear". Nan Hafsat ta bata amsa da tnx....sannan ta koma wurin Zaman ta". Tana Tfya wasu a dalban sun guntse dariya....Ciki kam harda Gank din su Aliyou Haidar,Da shi idan ka ganshi bakace wai yasan da akwai abun dake faruwa a Class din ba,sbd miskilancin sa". Dan tsaki yajah kamin daga jin Haka,sukayi tsit don sun san shi sam bayason damu Hayaniya". Zaman da xatayi ne yasa Hauwa tasowa tsam tana xama gyefen ta,don sosai Hafsat din taji tabata tausayi,don ko ba afadi mata ba,tasan ita din ba yar gidan kowa bane face talakawa". Ahaka ne Antyn tasu tafara masu Abunda ya kawota,kamin lokaci kadan aka fita break". Mikewa Hafsa tayi don komaawa Office din principal,don har yanxu cuku² n ta akeyi". Don tabbas tasha Wuya kamin ta samu schoolarship a makarantan nan". Sosai akaso murdewa,wanda har da ta cire rai,kuma Sai Allah ya kuma dawo mata dashi. Mikewan da xatayi ne yasa Hauwa Mikewa tana cewa"Muje na rakaki! Tom tace da ita kimin sufara Kokarin barin Class din,tsit daluban sukayi,don bb wanda yy dariya a
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33