Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 29

Chapter 29

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,311 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Wani abu akayi maki? Kasa basa amsa tayi,sai wasu sababbin hawayen dake Kara sauko mata. Meyasa na ganki a wannan halin da ban so ba? Ya fadi mgnar yana kafeta da lumsassun idon shi.Hamma Ba komai,kawai na tuna da Nurry Daddy na ne,Kasan shine komai na,farin ciki na,Tom yy mun nisa da idona sai dai xuciyata a kullum tana tare dashi, bana ganin sa,bare nasan halin da yake ciki a rayuwa,shiya nake xubar da Wannan kwallahn duk na rashin Nurry ne.... Nisawa yayi kamin ya cije labban sa na kasa,kana yace"okay naji,tun da Nurry Daddyn ki kiso,na amince ki nemo nurry daddyn naki,idan kin ganshi xan hakuri ns bar masa ke. Kallon shi tayi kawai sai ta sa kuka me karamar sauti mai kuma cike da karya zuciya...Ba gaka nan ba,Kai ne nurry daddy na Ai". Saurin kara bude idanun shi yy anata,cike da mmkin ya akayi tasan shine nurry dadyn nata,ayaushe kuma? Kawai sao ya sakin mata murmushi yana cewa"Ni din? Nan takara narke fuska kaman xatayi kuka tace"Wlh kai ne nurry daddy na! Bai bata amsa ba,face ware hannayen sa da yy,nan da sauri ta kara gareshi tana fadawa jikin shi yana maida hannu yana rungumeta a jikin shi". Kuka ta rushe dashi harda shashsheka". Wanda ji yake kukan nata na taba masa xuciya". A hankali ya fara shafa bayanta alaman rarrashi,wanda yana rungume da ita har tsawon kusan minti sha biyar,kana ta dago tana rabuwa da jkin shi". Ji tayi ya kuma riko hannun ta,yana kokarin kara hadata da jikin shi" Hafsa banaso koda second daya na bude ido naga baki kusa dani...ki.....katse tayi da cewa"Amma shune ka gujemun Na tsawon wata,ba ruwan ka dani,Nurry Kadaina sona! Ai da ba haka kake mun ba! Tayi mgnar tana kara sharbe hawaye". Rungumeta yy yana magana can kasan makoshi shikadai yasan dacin da yakeji a wannan lokacin kana yace" Ina sonki Hafsa,ba gujemaki nake ba,rashin Kyautatawan danayi maki ne. Gani tayi ya Cika ta yana zubewa a kasan ta,hadi da kama hannayen ta duka biyu ya rike...Gwiwowin sa kasa,Idon sa ya dora bisa saman fuskar ta,Hafsa Kece farin ciki na a yau da kullum ma,Ina rokon ki ki yafemun akan Abun da nayi maki....Shiii Saurin sa hannun ta tayi tana rufe bakin shi da shi,kamin tace"aa Nurry na,bana son...bakamun komai ba,koda kuma kayi mun ni nayafe maka tuni,komai dakaga ya faru da dan Adam kaddarar sace". Ni dai abun danake rokon ka,Kayi mun Alkawarin baxaka kuma tafiya ka barni ba,kaman yanda kayi mun lokacin ina hannin Inna da Uncle Farouq. Tayi mgnar tan xubewa gavansa kaman yanda Yy mata". Mikewa yy hadi da mikar da ita,yana mannata da faffdan kirjin shi na ingarman namji. Baxan kara ba Hafsa. Ina sonka Nurry daddy na,kaida Uncle Farouq... Bakin shi yasa yana hade nata dashi,hadi da kama labban ta na kasa yana tsotsa....kusan minti daya sannan ya saki,yana kallon idon ta da cewa"Aa Banaso ki so kowa,sai ni kadai. Kallon sa tayi,ganin fuskar sa babu wasa yasa ta murmushi,shuma murmushin yayi,kana ya kai bakin shi saman kunnen ta,yana mata mgna kasa² toh ni mmn teddy ban samu damar jiyo maku ba,don har kar ta masoya ne! Make kafada naga tayi,nan naga ya dauketa cak yana nufar kayataccen gadon ta da ita". Batayi yun kurin tashi ba,har ya kwanta yana dora kanta saman Kirjin sa,yana kuma yi mata mgn a hankali,Inason yau ki kuma sama mun bby a daren nan,zaki daure ko,kinsan dai Nurryn naki ba rago neba,don baya gajiya... A hankali muryar ta har rawa yake na tsoro don tasan waye Haidar din,gani take yanda yasaba sata kuka haka ma yau xai mata". Aa Nurry na,kaga phanan bata girma ba,3 mount ne da ita fah? Tayi mgnar tana daga hannun ta hafi da masa lissafi,duk don ya janye kudurin sa". Nasani Amma da Phanan da Daddyn phanan wanne kk yafi bukatar taimakon ki a yanxu??. Yayi mgnar yana sauke Sleeping drees din jikin ta". Bata basa amsa ba,don a yanxu bata da zabin da ya wuce taga tasaka shi Cikin farin ciki,yafita daga kuncin da yadade a ciki a shekarun baya,Tayi masa katanga da Karuwar titi". Ji tayi yana shafata hadi da bin duk wani sassa na jikin ta da kiss.wanda yasanya ta lumshe ido,tana sakin masa jikin ta.hakan kam sosai ya faranta ran Haidar". Ya tsarsa yasa yana Bin bayan ta da tafiyar tsutsa,wanda jin dadin abun yasata gantsare masa tana turo masa nonuwarta da suka shafi saman fuskarsa....bakin shi yakai saman su yana Kissing din su hadi da kama nipples din yana yawo da ita a saman harshen sa..... Dadi?? Ya tambayeta, wa nda tambayar yasata saurin rufe idon ta don kunyar shi da takeji,shiko bb kunya tambayarta ma yake Da dadiii....ganin ta rufe ido yasa shi murmushi a xuciyar shi yana cewa"Xan kauda maki da wanan kunyar naiiki ne". Cigaba da binta da salon romance yake a haka yafara jiyo jijiyoyin Dick din sa na dagawa golayen sa na ciko da ruwar madarar sa. Kissing din ta yake a haka har ya sauke kasan cinyoyin ta,kana ya bude kafanta a hankali yana kokarin Sa joystick din sa a kogon dadin ta". Tuno da yanda yake mata kamar xai barata yasa ta cewa"Nurry A hankali fah! Tayi mgnar muryar ta na rawa tana shirin samai kuka". Cike da kwantar da murya yace"A hankali xan maki,baxakiji zafi ba...yau xan shayar dake dadin daban taba shayar da wata diya mace ba...kinsan Haidar din naki ne. Yana mgnar ne hadi da saka Hjyar nashi cikin VG din ta....ji yy wani irin ruwa mai tsantsi na gangarowa da ya kuma taimaka ma 🍌 ta shige cikin dadin nata....Wani irin numfashi ya sauke,wanda nan yafara jin wani ni''imarta na ratsa shi,dadi har Tsarkan sa...Kina dadiiii,kece komai na...Hafsa inasonki kar kii.. Kasa karakewa yy kawai sai ya fara Cinta a hankali don kar ya wahalar da ita...yana zungurar ta a hankali...komai yake mata batayi yunkurin hanasa ba,haka tayi ta daurewa duk da sai da suka kwashi a wanni,Shine ya juyata nan ya juyata can....a haka har ya kawo......... Babu laifi taji dadin Hamman nata a wannan karon don yy mata abun ta yanda xataji dadi,Sai da ya tabbatar ta gamsu sannan ya tsagaita,duk da baoiki su kwana suna abu daya ba,tom sanin Hafsan tashi Raguwace yasa shi daidaita kansa. A haka baccin dadi yy gaba dasu baki daya...yana rungune da ita,hannayen sa na saman nonon ta,don kaunar shi da su,sai yaji dumin su a hannun shi sannan yake iya bacci". ************************ Washe gari kam Hafsa taga nuna tattali da so wurin Mijin nata,a dining sam tagaxa yin break,don jikin ta dukbyy mata nauyi,amma haka yake lallabata kaman xai sama ta kuka,daga karshe da kanshi ya bata,yana bata,yana lallabata. nurry daddy na koshi ". Ki kara plz kinga baki ci da yawa ba". Badon taso ba taa bude bakin ta kaman yanda tace yana kai mata spoon din. Haidar". Aliyou?? Justice ke kirar sa hadi da karakowa dining din,dauk da halin da ta gansu,sam bataji komai ba. Dik narke masan da Hasilen take,saurin gyegijewa tayi don tsoron justice take,tasan duk gidan bb wanda ya nuna kiyaayyar ta kamanta. Momy barka da sfy? Aliyou yy maganar yana kallon Justice da gaba daya hankalin ta a tashe yake". Kan

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});