Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,313 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

don dama haka take masa abaya,duk abun da yake buƙata yi masa takeyi,Resting room ɗin sa ta nufa don nan ya shiga". Ƙwance ta tadda shi yana kallon Ball ɗin da ake yina Madrid.a hanakali ta zauna a daga ƙasan carpet ɗin Falon kusa da ƙafar shi". Kallon ta yake da gyefen ido ba tare da ta ganshi ba,haka kawai yaji ta bashi tausayi....Hafsa xoki mun Tausa". Yy maganar hankalin shi na akan TV. Fito da daƙwa² n idon ta tayi waje,sai kuma ta ganin ma baya ta kanta,yasata miƙewa jiki babu ƙwari,ƙwallah duk ya ciko ƙwarmin idon ta". Hannun shi ya miƙa mata,wanda bb musu ta fara danna masa a hankali,a ranta tana cewa"Wato Na xama baiwar sa ma kenan? Yy mun cikin na aifa masa ƴa,yasa Abba na ya koreni a gidan sa,wannan wani irin rayuwa ne nake ciki ni Hasile,ga duka ga tsinka jaka ,kawai bata san lokacin da Hawaye ya fara Mata xirya ba yana xubo mata". Kuka kikeyi hafsa? Tausan ne ba kyaso? Ki bar shi nasan bakida lfy". Yy maganar yana kafeta da segxy eyes ɗin shi". ba haka bane,kawai na tuna da Mama na ne". Tayi mgnar tana goge hawayen Idon ta". Amma xanyi maka ai". Murmushi yy hadi da son tambayar ta meyaamu da maman nata,amma miskilanci ya hana shi tambayar! A hankali ta fara matsa masa hannu zuwa ƙafa.....Yayin da yake wani lumshe ido don wani sanyi yakeji yana ratsa shi matuƙa". Miƙewa,tayi tana duƙawa tana tausa masa har xuwa saman hannun sa,wanda sam bata lura ba,Nonon ta da ya gyaga saman fuskar shi,shikam Wani Sanyayyar Ajiyar xuciya ya sauke...yana jin daɗi.....Bai san lokacin da ya jawota jikin shi yana mirginota ta dawo ƙasan shiba". Hayewa saman ta yayi,wanda cikin sauri ta fara kirar Sunan da Hamma Aliyou Meye Haka? Don Allah ka cika ni,banaso! Xan maka kuka fah! Cikin wani irin murya ta tsinci shi yana cewa"Plz Hafsy na ko sau Ɗaya ne". Ehh mene wayyo Oumma salama kixo ki ƙwaceni hannun mugun nan,Tayi maganar tana tureshi daga jikin ta". Shikam ganin Abun nata baxata tsaya ya samu abun da yake buƙata ba,kawai sai ya sakar mata nauyin sa,da axaba yasata Yin shirun dole,ta koma nishi a hankali kuma sama². Hafsa Kiyi shiru ko na yi maki wanda yafi na farko dana yi maki,har muka samu lil phanan". Kin san dai ni Ɗin bana gajiya". Ki bini a hankali na na sauka akan ki Da wuri". Kuka ta rushe dashi kamin tafara cewa"Kayi haƙuri Don Allah Hamma,kaga jego nakeyi fah..Ka tausayamun Kaji Hamma Haidar". Shiru yayi,don tabbas yasan da Jegon takeyi,kuma ɗanya take". Hmm...tom baxan maki ba,amma komai nayi babu ruwar ki..kar naji bakin ki,don nasan dai Duk abun da kk nufi shine kuma kk gudu shine 🍌 ,don haka sha kurumin ki,ta haƙura xan bata haƙuri,amma da sharaɗin Abu biyu xuwa uku". Yayi maganar yana hura mata iska gyefen saman kumnenta". Lumshe ido tayi,kamin ta ɗaga masa kai baki na rawa tace'tom". Abu na farko,dik idan kk ganni Basai nace kixo inda nake ba,ki taho....kuma ki rinƙa mun komai kamar yanda kk mun a da,komai na saki babu gaddama". Na biyu,kullum idan na dawo aiki xakina rinƙa mun Tausa,basai nayi maki mgn ba". Na Uku kuma Banason ƙara ganin kin a part ɗin Oumma salama,idan nace anan xaki xauna,idan ta tambayeki kice kin amince kinaji?. Saurin ɗaga masa kai tayi,kana tace"tom Hamma Haidar na amince,Ka ɗagani Zafi ƙirjina....Wayyo!!! Ɗagata yayi a hankali yana Cewa" Bari naxo kuma bamce ki tashi daga inda kk ba?! Yana faɗin haka ya juya Bata san inda xai jeba,sai dai Kawwi ya bar ɗakin! Shiru tayi tana Addu'ar,Allah yakawo Oumma ta ƙaaceta daga hannun Aliyou Haidar". Can sai gashi da kayan aikin sa,wanda ta rasa mai xaiyi dasu....xama yy daga wurin ƙafarta yana saka hannu yana ware mata ƙafa". Hamma". Tayi maganar hadi da kwaɓa² da fuska tana shirin kuka,Bai amsa ta ba,sai da yasa Handglobe yana taɓa Wurin Hadi da kallon yanda Yake haɗewa,amma kyaushi ayi ɗinki". Shafa mata yayi,yana tunanin ta inda xata tsaya yayi mata allura har ya ɗinkata". Cike da muryar rarrashi yace"A hankali xan maki...xan ƙara duba maki ne". Tabbas ta ƙaru,amma da yake haihuwar Ruga ne,bb maganar ɗinki wai ana xaman jirar Wurin ya haɗe". A hankali ya ɗauko alurar da xai mata...wanda ita dai ji take yana shafa mata Vigena ɗin ta...Wannan zugin da yake mata duk ya daina,don daɗi ma takeji hakan yasata Yin shiru tana lumshe ido....kamar daga sama taji ya coki namarta da allurar yana dannawa a wurin". Ai axaba yasata yanka masa wani irin ihu...Aiko nan yayi saurin ya kuma ɗaukar wani sringe din da yake ɗauke da ruwar magani,ya kuma yimata,a wannan karon ta gaxa kukan sai Xubar da hawayen a xaba da take,ga gumin dake karyo mata....hannun shi yabi yana shashshafa Wurin don ruwar Allurar yabi koina". Hamma Haidar kai mugu ne,menayi maka? Baka sona! ".abun da take fadi kenan,kamin can taji batajin raɗadin,Yanda kasan ma babu rauni a wurin. Nan ya hau ɗinkataa hankali,kamin yy mata kamu biyu,sannan ya kwashi kayan yana Ajiye su gyefe...magungunan da ya fiddo mata ya ajiye a gyefe". Ɗagota yy daga Kwancen da take,kamin ta ƙara sa sabon kuka,wanda a wannan lokacin yasan kawai rigima ce irin nata,don batajin xafi sakamakon Allurar da yy mata". Rungumeta yy yana shafa bayan ta". Sorry dear....shiru tayi ta koma saukar da ajiyar xuciya... A kunnen ta ne ya ce mata"Kin ci Abincin kuwa? Ya faɗi maganar yana shafa cikin ta". Na ƙoshi bana ci! Tayi maganar tana Cigaba da shashshekar kuka...Murmushi ya ɗanyi yana shafa sajen fuskar shi,kamin yace gwamma kici don Yau baxaki kwana a part ɗin Oumma Salama ba,anan xaki kwana,kinga kuma ni bana kwwna da mace ban Ci Gindin ta ba! Yayi maganar yana shafa burar sa,da ko a yanxu baiƙi ya yi nitso a cikin VG din ta ba....Ƙirjin ta ne ya buga damm² kamin ta fara tunanin Wannan wani irin jaraba ne Aliyou ke dashi? Rasa Ma me xata ce masa kawai sai ta kuma sa masa Sabon kuka,wanda yake kuma tado masa da fitina,don shi kukan nata ma gani yake kamar shagwaɓa ce take masa". Na tuba Hamma Haidar,bafani da Lfy! Hannun shi yakai yana taɓa nonon ta da duk suka ciko,murmushi yayi yana matsasu haɗi da kai fuskar sa yana dorawa saman su,bai bi takan Kukan da Hasilen keyi ba,don muryar ta har ta disashe". Buɗan bakin shi ma cewa"yayi Kinba lil phanan nono kuwa? Da kyar ta iya ce masa"ehh" tom ai baki bamawa Daddyn ta ba? Yayi maganar yana kissing ɗin nonon nata". Kasa basa amsa tayi,sai hawayen da har sun gaji d saukowa....dakatawa yayi yana miƙewa daga jikin ta...kamin yace Lil phanan tana buƙatar nono bari naje na ɗauko ta". *Maman teddy🧸* [9/26, 7:00 AM] Maman Teddy🧸: Loading....... *GDN ƘWRTA* https://www.facebook.com/100186388252056/posts/ _________________________ _*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_ 50-51 Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200. Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa! _____________________________ "Bai jira jin

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});