Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 21

Chapter 21

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,303 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

wannan karon,don Tsoron Hauwa da sukeyi,A haka suka fice gank din su Aliyou ne da yake tabatattu ne sune suke sa Dry still". Office din principal suka nufa,wanda matame karamci sosai take nuna kaunar ta gaHafsan,wanda anan ta kammala mata komai,sannan suka fito tare". Tun da Suka fita daga upstairs din suka hango Su Aliyou Haidar,a saman benan kome ya kawosu oho". Tsaki Hauwa tayi,kamon tace Su Aliyou basa da Kirki,amma dai dai nake daku,dadin Abun kunsanni sarai". Ta fadi mgnar suna takawa don sauka Stairs din". Kee...? Muryar Wani daga cikin Su ya doki dodon kunnenta...wanda kaman baxasu tsaya ba,sai kuma su jah suka tsaya". Takawa yy har xuwa inda suke tsaye". Kana ya kalli Hafsat yana cewa"Aliyou Haidar ke son mgn dake". Binsa da kallo sukayi,kamin Kaman wanda suka yi shawara wurin yin Abu guda,kawai sai suka hada baki wurin jan tsaki,Hauwa ta kama Hannun ta suka barshi nan tsaye........ Sakin baki daliban dake kallon komai dake faruwa sukayi,wanda basu kadai ne ke mmkin wulakanta su Aliyoun da tayi ba,aa har Da su kansu Gank din nasu". Waye Ubanta??? Tambayar da yayi mawa Su Nuradden kenan? Kuyi manage plz Mmn teddy🧸 [10/5, 4:05 PM] Maman Teddy🧸: *Loading......* GDN KWARATA! Na Maman teddy🧸 82-83 *@Alheri Writer's asso.📚* Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500 mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah! Bismillahir rahmanur rahim". ______________________________ "Bamusan ta ba,bamu san ma daga inda take ba,Amma Ko a mgnar data fadi Class yaci mu fahimta ita din ba yar uban kowa bace face yar talaka. Deen yayi mgnar cike da kara jin haushin Hafsa da tuni sunyi nisa,bama sa ta kansu". Wani ne A cikin su yace dasu"Kuma shine har ta kalle mu ta wulakantamu? Itaba kowa ba? Haka ma Uban ta? . takaici ne duk ya rufe Aliyou,Kawai sai cewa"Yayi ya isa haka,banason wani bayani ya biyo baya! Da jin haka nan duka sukayi shiru don fahimta da sukayi a harxuke yake da Yarinyar". Deen ne yace"Aiko taci banxa,kuma a yau sai munyi maganin ta". Lukman da tuni bayaice Ufun bane yace dasu"Ai kila daga yau tabar makarantar nan har abada,ku muje Class suna can! Nan sukayi gaba yuuu xa'aje acima Hafsa mutunci,wanda Nan Haidar yakai hannun shi yana riko na Lukman kamin yace dashi" me zakayi mata? Me kuma tayi? Cike da mamakin tambayoyin shi nama bacin rai Lukman yace"Kama manta abun da tayi kenan,yanxu ace taxo kana kirar ta tawulakanta mu dakai duka,amma wai kana tambayar me tayi ne?. Tom ai ni naga ni tayi mawa,baku ba...kawai ku kyeleta! Yana fadin haka ya fara takawa hadi da nufan Student cantin na Makarantar,yabar su dabin bayan sa da kallo". Wow mekyau nan! Cewan Rufaida Tana nuna shi ga kawayen ta da suka lullubeta". Kara murtike fuska Aliyou yayi,don Bayason mace mai shegen iyayi kaman na Rufaida,Hyy Aliyou ykk? Tayi mgnar tana daga masa hannu". Wanda sai da ya juyo ya kalleta,kan ya kauda kansa gyefe,yana mgn da mai shagon da Yaje sayayya,Wato uncle Anabeth". Tsayawa Sukayi suna binsa da kallo,kamin ya gama abun da zaiyi ya fice yabar su nan... Haka Har aka tashi gida,Kowa nason tmbayar Aliyou Ba'asin da yasaka shi kin hukunta Hafsa,amma sun kasa,sbd bb fuskar yin hakan! A washe gari ne da misalin Break kaman na jiya...suna a tsaitsaye Sai ga Hafsa da Hauwa Sun taho wucewa,Kurr Aliyou yayi mata da ido,kaman bazai sauke kallon daga gareta ba,har sai da Deen ya tabashi yana fadin wao.me kk kallo a jikn Wannan kucakar yarinyar ne? mganar yy yana sauka a kunnen su Hauwa,Amma sam basu tankasu ba,don ba Hafsa ba,itakan ta Hauwa ta ji tsoron kar yaxo Alyou Talala yy masu,don sarai tasan Halinsa". Bai basa amsa ba,illah cigaba da Kallon Students da yy abun shi. haidar Way meyasa jiya kace arabu da Wannan yarinyar ehh? Lukman Yayi mgnar yana taboshi". Kaman baxai basa amsa ba,sai kuma yace"I just fail in love! Love??? Duka suka hada baki wurin nanata kalmar! Yeah". Yabasu amsa a dakile". Waye kk son? Lukman yakuma tambayar sa cike da mmki". Gata can! Yy mgnar yana nuna inda Hafsat da Hauwa suke a zaune". Ya juyo ga Lukman yana sakin masa murmushi,amma dai wasa kakeyi ko? Lukman din yy mgnar yana cin Seriuos". Na taba yi maka Wasa ne,yy mganar kaman shine gaba da Lukman din,Ina sonta,kuma ni tun a jiya na fadi ma Ammie,na samu matar da zan Aura! Ohh Allah! Aliyou na fahimci haukar yarita ke damunka". Wacece matar Auren naka? Wancen Yarinyar da kk Age mate ne xaka Aura? Nan deen ya amshi damgnar Lukman yana cewa" Rabu dai Da Aliyou,kila Ma Kamin yy Aure ita tayi har ta haihu da Jikoki". Nan kaji sun kwashe da Driiya...wanda yabata ran Aliyou Haidar". Tom se mene? Ni Ita din nakeso,kuma mgnar agemate dina,ai Atarihi ma yaxo mana dashi,Annabin mu Ya auri Nana khadija da ta girme masa,bare kuma ni da take aagemate dina, Inna Aureta sai Ku Hana!. Jin yanda ya bude masu witar Fada yasa su jahn bakunan su sukayi shiru,Deen zo muje wurin Hafsa,na fada mata ina sonta! Aliyou ka tsaya muyi tunani". Baxan tsaya ba,idan xakaxo muje malam kaxo mu wuce,idan baxaka...aa muje tom". Deen yayi saurin katse sa yana takawa hadi da nufar inda Su Hauwa suke a zaune". Kirjin Hafsa ne ya buga,ganin Aliyoun da Aminin shi Wato Deen,babu Fara'a ko kadan saman fuskar shi ... Deen ne yayi mawa Hauwa mgna da cewa"Hauwa'u Muna son mgna da Hafsa". Kallon su Hauwa tayi cike da mmki,sai kuma tace"Tom me zakuyi mata? Murmushi Deen yayi kamin yace"Boss ne ke Son mgna da ita😂 . ieem nan ta yatsina baki kamin tace"Ok Hafsa ina jirar ki a kofan Class...ta mike tabar Hafsa da ta tagaxa cewa komao,Hankalin ta ya dan tashi,don ta lura Haidar baya da mutunci sam". Mikewa tayi daga tsaye kaman yanda yake". Kamin tace"Ina jinka". Hmmm shiru yayi na en seconnni,kana yakalleta ido cikin ido,bb kunya yace da ita" Hafsa Ina sonki,Inason zana Aure ki..kefah? Mamaki gami da haushi Ne duka suka rufeta,lallai wannan yaron ya raina ta,abun da take cewa"kenan A xuciyarta da take wani irin tafasa,wanda kamin ya ankare Yaji saukar ya tsunta biyar a saman kuncin shi". Tasssss... Wannan marin yasaka Gabaki daya ilahirin daliban Side din suka juyo da hankslin su a kan Aliyou da Hafsa". Amaimakon yayi wani abu,ko bata ranshi kawai sai yy murmushi yana shafa saman kuncin sa,kana ya kuma maimata mata,I really luv u". Ba da wasa ba,Zan Aureki kod...Kuma wanka masa wani bahagon marin tayi,kamin ta fara mgna a zafafe,don itama batasan ta iyashi ba,Kai wani irin yaro ne,ni sa'ar kace? Kana kanin bayana kaxo kana cemun Kanaso na! Hauka kakeyi ne? Mgnar take jero su dika a one sentence,kamin Hauwa taxo tayi saurin jan Ta suka nufi Class... Taana mmkin Tsaurin hali irin na hafsa da har ta iya marin Aliyou Haidar". Sukam abokansa,wani iri kiyayayyan Hafsane ya lullubesu,duk da basa da Halin nunawa sbd Gaba dya idon Aliyou Haidar ya rufe a sonta". Tun daga wannan Rana Baki daya Class din

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});