Chapter 3
Chapter 3
kina ganin kin samu wurin xama ne cikkn wannan gida? Tom ai Ko Fulanin Garin ku dik Tsafin si basu ishe mu,bare kya ƙaramar Alhaki". Maxa tashi ki ficemun dagani! A hankali Hasile ta miƙe Ƙwallah na ciko Ƙwarmin idon ta". Ammiee...ke ni sa'an Uban ki ne? Xaki tarka ta ki bar gidan koko? Ammien Aliyou tayi maganar a zafafe". Kallon wulakanci Justice tabi Hasile da shi tana ya tsina baki,kamin tace" Aa Bari mu karɓa ƴar mu,ai itace ba ɗiyar mu ba...maxa fita! Tayi mgnar tana amsan Lil phanan hadi da tasa kyeyar hasile da tuni hawye ya fara wanke mata fuska,tom Oummma xan fita,amma don Allah ku bari na saka hijab! Ehhh eyyyeee,lallai ɗan ƙauyen bafullatani bai iya samun guri ba,a jejin rugar ku ba a haka kk yawon ba,sai anan ne xaki wani ce Hijab...ƴan iskan banxa fita ki bani wuri...justice tayi maganar tana Ƙara taasa kyeyarta....Ammien Aliyou ne ta amshe da ehhh ai tun da GIDAN ƘWARATA ne nan dole...ni ta fice mun daga gida banason ganin ta any more....na tsani wannan ƙazantacciyar bafullatanan! Ammie tayi magana tana ya tsina baki kamar maijin tsagingini". Wayyooo Oumma,ammie don Allah ku barta! Xan ɓata maki rai Surrayyya...Oumma tayi mgnar a xafafe...kamin tayi waje da Hasile,itakam Ammie riƙo Surayya tayi tana komawa da ita daga cikim falon,kamin tayi saurin fota tana sama ƙofar key". Ihu Surayya tasa tana kirar ammie hadi da bubbuga ƙofan,amma ina tuni sukayi gaba". Tasa ta take Justice madina tana as³ A maxa akoma Ruga a cigaba da xaman bukka,anxo binni dama ina xa'aso a koma Asali..Ƙwarai kam Oumma Ai kam yau sai ta bar gidannan! Cewar Summy da su sajeeda daa fitowan su kenan daga Part ɗin hjy kaka". Muryar Xaitun ne ya katse tana cewa"Ina Ai baxata tafi a bulus ba,wlh sai na Yi mata duka sannan...da kyau ukhty hakan yy shine dai². Kamin su gama rufe baki ne Tuni Zaitun ta nufi Hasile da tayi mata wata mari Sai da tayi taga² ji kk ɗauuuu". Kan ta dawo hayyacin tane Yasmeen da Zaitun sun kuma saukar mata wani marin a tare,da sai da yasa ta Ga Taurari". Nan Zaitun ta cafkota tana fixge kallabin kanta,da tuni gashin ta ya barbaje saman gadon bayan ta...bakin ta kam ya fashe yana xibda jini....shakota ta kuma tana wanketa da wani marin,wanda Su Ammie baya sukayi,suna bari Ana Dukan Masu hasilen". Allah sarki Abunka ga Uwa da diyar ta,komai ya sameta dan ji yake ajikn shi,tuni Phanan ta hau tsala ihu,kaman tasan halin da Mahaifiyarta ta ke ciki...Itakam Ammie da justice Aina cewa suka kumata Dukan tsiya,wanda har sai ta kasa motsawa,sannan asata moton garin su...Oumma aina ce mai wannan maganar tana girgixa Lil phanan da rarrashin diyar..... Tom pha ana wata ga wata? Shin Hasile xata bar gidan kuwa? Muje dai xuwa💃🏻💃🏻naji comment kuji Update da wuri gobe inshaallh Labarin gidan ƙwarata! Na kudi ne don Allah karki karantamub baki biyani ba! Idan kina son biya,Vip payment #500 mtn card Normal payment #200 ta wannan number xakiyi mgn hadi da tura katin duka 08081202932 . *Mmn teddy🧸* [9/24, 7:42 PM] Maman Teddy🧸: Aslm Barkan mu da dare..." Mutane da yawa suna biyoni Pc suna mun mgn cewa'littafina ana fita mun dashi,kuma na roƙa don Allah idan kin biya,ban lamunta ki fitar mun dashi ba! Amma Masu fitar dashi sin gaxa dainawa". Don Allah ina ƙara roƙo adaina fita mun dashi,sannan ko ta pc me aka biyo ka da sunan ka bada,don Alllah kar ka bashi... Idan baxaki iya cewa baxaki bashi ba,kawai ki copying ɗin wannan mgnan tawa ki tura masa...amma ni dai gsky bance wacce bata biya ta karanta mun labrn na ba.... littafin GIDAN ƘWARATA! Bana kyauta bane ba,na fada tun a farkon ko wani page... Don haka a kiyaye,duk wacce na kama ta tura mun littafina wani grp,gsky xan fiddaki a wanan grp ɗin". Ina roko adaina plz👏🏻 *Mmn teddy🧸 na maku matan Alheri* [9/25, 11:17 AM] Maman Teddy🧸: Loading *GDN ƘWRTA* _*Sadaukarwa gare ki Hjy Layla...Alherin Allah ya cimmaki a duk inda kk ta wajena!*_ 46-47 Labarin bana kyauta bane,don Allah ƙar ki karanta min idan baki biyani ba! Ga mai buƙatan cigaban lbrin GIDAN ƘWARATA! Zaki turo katin MTN ɗin ki ta wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200. Finally Duk wacce ta ƙara karantamun labari bata biyani ba,Allah ya isa! _____________________________ "Daɗa koɗe Hasile da mari sukeyi...Wani Marin ne Zaitun ta kuma wanke ta dashi,da sai da tayi taga² tayi baya Zata faɗi,nan taji ta Faɗa jikin Shi....wanda ƙamshin turaren shi da yake faɗar mata da gaba,a duk inda taji shi ne ya sata fahimtar shi ɗin ne! Faɗawa saman ƙirjin shi tayi,tana sakin wani irin marayan kuka mai tsuma xuciya da ban tausayi.....Ganin Aliyou Haidar yasa duka tsoro ya kamasu,sai kuma suka Wani saki fuskan su kowa yana kisimawa ao bason Hasilen yake ba! Raba Hasilen yy da jikin shi a xafafe tako ɗaya biyu ya cimmawa su Zaitun,wanda kamin suyi wani yunƙuri ne yafara ɗauke su da mari ji kake fass³,kunsan hannun tsayayyen nimji kamar Aliyou Haidar,tuni suka gigice.....Damƙosu duka yayi yana zare belt ɗin jikin shi,yana tafkan su dashi ta koina". Cikin sassarfa Su ammie sukayo kanshi,suna masa mgn,amma ina ma yasan mene suke cewa". Dukan su Zaitun yake da belt ɗin,wanda abunka da farar fata tuni jikin su yayi ruɗu² ya farfashe duk shatin duka....ihu suke suna kirar sunan Ammie da Justice Aina,amma sun gaxa ƙwatan su". Yanxu Haidar kashe ƴan uwanka xakayi akan wannan baƙar bafullatanan? Ammie ke maganar cike da tsoron yanda Aliyoun ya abuce,rabon taga xuciyar shi irin haka har ta mance,su kansu su Yasmeen ɗin daɗi sukeji suna faɗin Yanxu kwazin ya daina Faɗa da dukan su,ashe ba ataɓa shi bane! Wayyo Kwazin Don Allah kayi haƙuri baxamu ƙaraba! Yasmeen ce mai maganar Cikin raunanniyar murya take maganar". Oumma salamatu ne ta yi saurin riƙe belt ɗin nashi tana Dakatar dashi...Haba Aliyou Ya isa,hakan ai kuma yayi mun dai²,inbanda Wulaƙanci da rashin kunya matan Yayan kune xaku kama duka...ya isa Aliyou yi haƙuri Don Allah ka kyelesu ba hankali ne dasu ba". Dakata wa yayi yana juyawa ga Ammie da take aikin dallah masa harara,bai bi ta kanta ba ya juya ga Hasile yana Rungumo Ta jikin shi hadi da saka farin hankie ɗin hannun shi yana goge fuskar ta da inda shatin marin su xaitun ya ɓata mata fuska". Aaa...inalillahi oh ni Aina,Ammien Aliyou sai kinyi haƙuri mubi komao a hanakali,don na lura Da tsafi wannan yarinyar taxo gidanan nan,Ta riga da ta tsafece Aliyou Haidar,amma ta allah bataki ba! Takaici ne ya kuma kama Aliyou,Kawai sai ya rungumo Hasile yana nufar part ɗin shi...bai bi ta kan Ammie da tagama cika tayi fam ba! Itakam Oumma salamatu amsan Lil phanan tayi daga hannun Ammie,Tana raba su tayi nata Ɓangaren hadi da masu allah yakayauta...hakan kuma ya kuma ƙular da su Ammie". Haka suka kwashi su Yasmeen suna nufar Ɓangaren Ammie da su,don tayi masu dressing ɗin hannu wansu da duk inda Aliyou ya bugesu". Ahlan ce daga saman benen Part ɗin hajy Kaka duk abunda akeyi tun daga farko har ƙarshe a,saman idon ta,Haushi duk yagama rufeta ganin yanda Aliyou yayi ma Hasile kyakykyawan riƙe yana yi kaman
Table of Contents
Chapters
- 1 Chapter 1
- 2 Chapter 2
- 3 Chapter 3
- 4 Chapter 4
- 5 Chapter 5
- 6 Chapter 6
- 7 Chapter 7
- 8 Chapter 8
- 9 Chapter 9
- 10 Chapter 10
- 11 Chapter 11
- 12 Chapter 12
- 13 Chapter 13
- 14 Chapter 14
- 15 Chapter 15
- 16 Chapter 16
- 17 Chapter 17
- 18 Chapter 18
- 19 Chapter 19
- 20 Chapter 20
- 21 Chapter 21
- 22 Chapter 22
- 23 Chapter 23
- 24 Chapter 24
- 25 Chapter 25
- 26 Chapter 26
- 27 Chapter 27
- 28 Chapter 28
- 29 Chapter 29
- 30 Chapter 30
- 31 Chapter 31
- 32 Chapter 32
- 33 Chapter 33