Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 12

Chapter 12

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,331 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Keda Ba ƙaunar shi kk ba? Allah dai yasa K hadu da Uncle Farouq ɗin ki ya rabaku kowa ya huta". Zama tayi tana cigaba da kallonta,amma kumasai taji zaman ya gagara mata". Mikewa tayi tana nufar farfajiyar gidan,wanda rabonda tafita ta manta". Bin gidan take da kallo,Don Komai dawo mata yake kaman yanxu akayi ya faru". Hafsa? Taji Yakira wo sunan ta wanda cike da mmki ta jyo tana binsa da kallo,kamin kawai ta tsinci bakin ta da furta Airab??? labarin nan na kudi ne,gamai bukatan cigaba xai turo katin Mtn ta wannan number 08081202932, Vip payment #500 , Normal payment #200. Idan kk karanta mun Baki biyani ba,keda Allah! Mmn teddy🧸 [9/28, 9:14 PM] Maman Teddy🧸: *Loading...* Gidan ƙwarata! 60-61 *Na mmn teddy🧸* "Murmushi ne ya kuɓce mun,kawai sai na tsinci kaina cikin Nishaɗin da ban san dalilin sa ba". Takowa yayi ya xo inda nake a tsaye,kamin ya buɗi baki da zummar yin mgna,sai ya tsinkayi muryar Aliyou Haidar,yana kirar sa A zafafe,Airab? A hankali ya juyo yana ƙare mawa Aliyoun Kallo,kamin yace"Cousin Kaga Naga Hafsa...Kai ne kanemo mun farin ciki na? Dama Kayi mun Alƙawarin nemo mun Rayuwata! Hafsat kece komai na,ina sonki yau Gobe da ma ko yaushe soyayyar ki baxata taɓa barin jinin jiki na ba! Airab...daddy da ya fito daga moton shi ya nufo su yana dafa kafaɗar sa...Na'am daddy?. Airab Kayi haƙuri. Daddy yy maganar yana dan babbuga kafaɗarsa na Alamar rarrashi...muje daga ciki xan maka bayani". Kallon Daddy Airab yayi cike da mmkin mgnan sa,tom haƙurin mene xaiyi? Dadd...ya bude baki xai ma Daddy magana,amma sai ya kuma katse sa da cewa"Muje daga ciki,ka natsu ka kuma kwantar da Hankalin ka". Jikin shine yy sanyi,don sam mgnan dad bai bashi ba,murmushi ya kuma yi mawa Hasile,wanda babu kunyar Daddy,bare na Aliyou da ya ɗaure fuska kamar bai taɓa dariya ba ne,yace"I luv you! Ya faɗi yana Nufar Part ɗin Ammien Aliyou". Binsa da ido take,ganin yanda Duk ya chanja,ya koma cikakken Namiji,hutu da kwanciyar hankali ya ratsasa,Babu samuwa sam a tare dashi,lallai Daddy yy ƙoƙari...Abun da take cewa kenan A zuciyarta". Ganin ko yanda tayi masa ƙur da ido har suka shiga part ɗin Ammien Aliyoun bata daina kallon Wurin ba,yasa Aliyou ya Hasala". Kee Uban me kk kallo? Yy maganar tsawace,da a Wulaƙance ta juyo tana kallon shi,tom meye nufan sa,naji tsoron sa komene? Abun da take cewa kenan A ranta". Da wannan kallon da kk masa,dama bin bayan sa kk yi,Matar Airab,ki bishi ki ba mijin ki kulawa ya fah dawo". Yy mgnar yana binta da kallon da tafi tsana,don kallon wulakanci ne daƙaskantarwa". Kasa basa Amsa tayi,kawai sai tayi part din ta da Sauri,ƙwallah na ciko ƙwarmin idon ta". Da shigarta Bedroom ɗin ta ta nufah tana faɗawa saman Gadon ta,hadi da rushewa da Wani sabon kukan da batasan dalilin xuwan shi ba". Ohh ni Ba sona yakeyi ba,kuma yana baƙn ciki yaga Ananuna mun so? Wannan wani irin Mutum ne,Allah yagama jarabar ka indai ya haɗaka xama da miskilin namiji,mugu! Abun da take cewa kenan,tana kuma sa sabon kuka,dagajin yanda take magana,xakajiyo tsantsan wauwata da yarinta". ************************* Shikam Aliyou Haidar bin bayanta yy dakallo,kawai yana jin wani Zafi a ƙirjin sa,Girgixa kao yy kurum,A ranshi yana cewa"Shiyasa danaga Dawowan su Da daddy na baima Sajeeda key ta kai Ahlan Airport ni na dawo... Ashe dawowata tayi ammfani,yau kuma xanyi maganin Airab". Baxai yiwu matan da nake Aure ya rinƙa furta mata kalmar so ba! Tom son ta ma kkyi,Ina ruwan kane Haidar? Tambayar da ɓangare ɗaya na xuciyar sa ta bashi kenan! Sai kuma ɗaya bangaren ta bashi amsa da Ai ko baka son ta,Daddy ya Aura maka,kuma Zuciyar kace kadai tasan hakan! Duniya da,kowa na mata kallon matar kace.... A fusace yy part din Ammien shi,Wanda Furucin Airab yaji cike da mmiiki da matsanancin damuwa yana cewa"Daddy mekace? Daddy yanxu Bazan Auri Hafsa ba! Haushi ne ya turnuƙosa,sai tsintar muryar sa da sukayi yana cewa"Bandamu ka cigaba da son Hafsa ba,amma ba yanxu ba,ka bari idan mun rabu da Hafsa,sai ka nuna mata soyayyar haukan nata,amma ba yanxu ba! Nidon ba daɗarani tayi ba". Yowa ɗan Albarka,Maza ni sauwake mata Ka ba Airab ɗin ya Aureta". Muryar Ammie Ya katsesu tana mgnar hadi da saukowa daga Step". Hjy Kubrah³??? Daddy y kira suunan sau uku,wanda Nan Aliyou Ya katseta da cewa"Ammie Aure na da Hafsa babu rabuwa bb yaji,Tun da Daddy ya Aura mun ita". Yana faɗin haka ya juya a ƙule,don Ammien ma Haushin mgnan ta yaji,sam bai maasa daɗi ba". ************************* A bedroom ɗin ya taddata,kamin ta jiyo muryar sa,kamar saukar aradu yana cewa"Wannan kukan Ai baxao yi maki,da kinje ne wurin shi Airab ɗin...Sai ki faɗa masa Missing nasa da kkyi,don kinxo nan kina kukan Missing din shi shifa bai sani ba! Oya maza tashi,yy mgnar yana fixgota haɗi da tada ta Tsaye". Cike da muryar kuka,tace"Haba Hamma Haidar,wannan Wani irin mgnace? Nifah matar kace! Ke malama rufamun baki! Matar mutun biyu dai koma nace uku,koma nace huɗu,Kaman ya Hamma bangane ba? Tayi mgnar tana sharce ƙwallahn fuskar ta". Tom ni duk cikan ku babu wanda nakeso,sai mutum ɗaya....shine komai na,farin ciko na....! Idon Aliyou ne ya juye lokaci guda,Hannun shi yakao yana naushin jiikin bangon da sai da yy amshi....Ya kuma saka Hasile ja baya...A zafafe ya tunkarota,yana fixgota,kana ya kwaye hannin t.shirt ɗin jikkn sa,yana cewa" nima wayace maki son ki nakeyi? Mexanyi dake? Wacece ke???? Ita kaɗai naso,wannan Sunan Dabiar ta halayyar ta...natsuwar ta kyeun ta duk na daban ne,tafiki kaman sama daƙasa,taxarar ma baxata haɗu ba! Yy maganar ya na buɗe hannun rigar shi,da sunan Ta ya bayyana,I luv you Hafsa". Abun da aka rubuta kenan! Hmm wani miskilin murmishi yy kamin yace" Bakye Hafsan ba,Albarkacin Wannan sunan yasa nake raga maki,nayi hakuri n Zama dake.... Bacin Wannan sunan bb abun da xanyi dake...! *Mmn teddy🧸* 08081202932 [9/29, 1:04 PM] Maman Teddy🧸: Loading....... Gidan ƙwarata! 62/63 Ban yarda ki karantamin labari ba tare da kin biyani ba! Idan kin karanta kuma keda Allah! Gamai buƙataan cigaban labarin Xai tuntuɓi wannan number 08081202932. Vip payment #500,normal payment #200 " kuka ta rushe dashi mai ban tausayi,na kuma wayyo rayuwa! Angixata yayi tana faɗawa saman Royal bed ɗin nata,kamin yy ficewar sa rai ɓace". A yaune yake kukan rashin Hafsan shi,duk da taƙi shi a rayuwa,ta tafi ta bar shi da Axabtacciyar ƙaunan ta a xuciyar shii. Nufar Part ɗin Hjy kaka yayi,wanda A tsakiyar falon nata kaman Kullum ya tadda ta,Bai ko kalleta ba,sai a ciki da yace mata"Hjy Barka da rana! Zuru tayi masa da ido,kamin ta ajiye caxbihan hannun ta,tana shafa Addu'a,kana tace"Yowa Gadanga...Yana ganka Cikin wannan ɓacin ran,ko dai da Matsalane? Tayi mgnar cike da son jin ta bakin Aliyou Haidar". Kallon ta yayi,sao kuma yy shiru,sai da ya kusa minti biyar kana yace"bakomai". Aa Karda ka ɓoyemun komai,don ko kaɓuye fuskar ka,tanuna da damuwa tare da kai! Ko dai Tafyar Ahlan ne bai maka daɗi ba? Nima kaina banso ba sam..sai daibb yanda na iya dakai,tun da kaƙi ƴar nan,duk ƙaunar da ta ke nuna maka". Tayi mgnar tana karyar da murya irin na tsofaffin nan,idan suna son jikokin su su masu wani Abu". Ganin baya

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});