Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 27

Chapter 27

Gidan Kwarata Book 1 Complete Hausa Novel 1,303 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

labban ta,yana tsotsan mata a haka sai da yy minti kusan uku,kana ya zare bakin shi,yana sauke mayafin kanta don ganin Gyaran gashin da akayi mata". Wow Yy kyau sosai. Ya fadi mgnar yana kai hamcin shi hadi da shakar gashin nata da ya kwanta har gadon baya,duk da an tufke,Sai sheki yake. Nayi kyau sosai ko ? Murmushi yy yana daga mata girar sa daya". Nan ta kallesa kana tace"Ya nake da Hafsan ka,Nasan nafita komai ko Hamma Haidar??? Kirjin sa ne ya buga,saurin Janyeta yy daga jikin shi,yana bin ta da wani irin kallo,kana yace"waya ce maki,kyau Hafsa na irin na ki ne? Itace kadai nakeso a rayuwata? Bana hada soyayyarta da kowa! Matsa ki bani wuri. Hawaye ne ya fara gangaro mata,kana tace dashi,nima ai bance ka soni ba,ina da wanda nakeso...! A kullum Nurry Dad dina cewa yake nafi kowa kyau a duniya,shiya sa na kasa mantawa dashi,sunan na manta kamanin sa,amma na kasa manta maganganun sa masu dadi a xuciyata! Ina son shi fiye da komai na". Don haka A kullum nake addu'an Allah ya baiyana mun Shi,yaraba ni dakai...na huta. Bin ta da kallo,yake yi,kama a sarari yace"Hafsa meyasa kk son a kullm daga mun hankali? Kinason jefani cikin Wani irin Damuwa da Mutum daya ne nake gani naji sanyi a xuciyata". Ni dan Allah ka rabu danu daga yau Hamma Haidar,Kowa yaje ya cigaba da Son abun son shi a xuciyarsa,shikanan hanyar kowa da bam...na huta ka huta,bansanyaka a mtsala ba". Tana mgnar ta jya xata wuce,nan yy saurin rikota yana Hade fuskokin su wuri guda.... Cikin sanyin muryar da batayi tsamani ba taji yana cewa'Ya isa tom Hafsa..kema ai bance bana sonki ba,xan soki kodin abu biyu....Kidaina tada hankalinki,banason ganin Wannan hawayen naki.... Ki yafe ma Hamman ki,baxai karaba,Kuka ta kuma sawa tana shagwabe masa,hadi da dora kanta bisa kirjinsatana cigaba da kuka". Plz Hafsa banaso kukan ki kinji,baxan kara bata maki ba". Ehh Aini dama nasan banada da mahimmanci a rayuwar ka shiyasa ma Security da Wannan likitan suka wulakantamu,sbd sun san ni va kowa bace illah Yar raino da Yar aikin ka". Dafa kanshi yy don ya lura Hasilen rigima kawai takeson samai". Yi hakuri. Fadamun me kkso ayi masu... Kaman yakenan? Tayi mgnat tana cino dan mitsulun bakin ta". Sbd sun bata mawa Shalelen nurry dad rai mana". Kinga Idan nurry dad yazo Bazai hukunta ni ba". Murmushi tayi kamin tace....Hamma Kawai ka sallemesu duka,Basa da kirki. Dariya ne ya kusa kamasa,harda basa da kirki,tom shikanan Yau dinan basai gobe ba. Jin haka yasata ganin Abun kamar wasa,amma da mmiki sai taga ya daga waya yana kirar Wata danaji yana cema metron,Umarni ya bata kamar yanda Hasilen ta bashi,kamim cikin rawar baki Tace ohk Sir. Datse wayar yy yana kallon yanda Take kumburi wanda duk wani reaction da tayi,ji yake sha'awarta na Taso masa,yana motsosa,amma shi kam sam baxai iya yin wani muamala da ita ba a yanxu,don har a wqnnan lokacin kallon amanar sa yakeyi". Kasa daurewa yy,kawai sai yakao bakin shi yana Kissing din nata bakin hadi da sa harshen sa yana tsotso harshen ta,fiye da minti biyar sannan ya saki,yana shafa Ta kana yace Amana Kinji dadi ko? Yanxu na sallamesu....... Kallon sa tayi,cike da nuna rashin sanin ta da sunan da ya kirata tace dashi"Hamma wacece Amanar taka??? Mmn teddy🧸 [10/8, 11:16 AM] Maman Teddy🧸: *Loading......* GDN KWARATA! Na Maman teddy🧸 90-91 *@Alheri Writer's asso.📚* Ban yarda ki karantamun lbri ba tare da kin biyani Kudin sa ba,domun kuwa lbrn na kudi ne idan kina bukatan cigaban Lbrn zaki yi mgna ta wannan number 08081202932 . Vip payment #500 mtn card,Normal #200. Idan har kika karanta baki baya ba keda Allah! Bismillahir rahmanur rahim". ______________________________ "Raba jikin shi yy da nata,kamin yace"Amanar Da daddy ya bani mana,da zarar kin hadu da Nurry dinki sai amanar ta koma hannun sa,ya cigaba da rikon ki har abada. Yy mgnar yana rabata hadi da nufar falo don yanason xuwa part din Ammie. Da ido take bin sa,Kamin ya cigaba da cewa"Zan dingi maki Addu'a Allah yasa yanda kkson Wannan nurry dad din kema ya soki haka koma fiye". Kasa basa amsa tayi har ya bar falon,sai kuma ta girgixa kan ta kurum,rainin wayon da Hamma Haidar kk mun yy yawa! Abun da ta iya cewa kenan kamin ta juya ga falon ta,don Idon ta a yanxu ya kekefe sam bata jin baccin ko don tayi na rana ne bata sani ba". Zama tayi a falo tana hada Conection din Ta. Koda yaje part din Ammie Ba wani hira ne sukayi ba,don har alokacin ta nuna masa fushi dashi takeyi,kuma bata nuna masa cewar Hasilen ta san shine nurry Dad din ta ba". Sai da safe yayi mata,Kan daganan ya nufo part din shi". ************************* Ku wai meye kwana na ganku duk kun wani yaushi,kuna neman lalacewa? Hjy Kaka ne mai mgnar cike da Danyar sababi,don ita kullum a haka take,sai dai idan baka rabeta ba". Cuno baki Sajeeda tayi,kamin tace"Haba Hjy muyi mgn kice munyi,muyi shiru ma kkce munyi maki dai....Tom bamajin mgnane ko dole sai munyi". Tom ai shine ma,mu kibar mu muji da damuwar mu kawai". Zaitun ta amshe maganar yy da Sauran suka mike suna barin falon Hjy kakan". Ku fito yau bb Wanda Xata kwana mun a side,ku tafi naku can....Shashashun yara". Banxa sukayi mata,sai guntse dariya da sukeyi,suna shigewa ba tare da sun waigo gareta ba...Ohh ni Yar Audu...wannan yara? Bari iyayen ku su shigo,xan sa suyi mun mganin ku,don kun maidani abokiyar wasan ku baka tsorona,ai iyayen ku daidai da kune". Haka Hjy kaka tayi ta sababin ta ita daya A tsakiyar Daki. ************************* A falo ya tadda Hasile bata da alaman tashi ta kwanta". Kallo daya yy mata ya kauda kansa gyefe,yana nufar bedroom din sa. Bata damu da hakan ba,don dama sarai tasan halin Haidar din da miskilancin sa....sai tayi da gaske ake fira,ko bb dadi". Fiye da Awa daya ya kasa bacci,sai juyi yake a tafkeken gadon sa,sai ya mike yana nufar Falon sa,abun da yake tunani ne yaganta kam...a wannan karon a saman kujeran ya ganta kwance bacci yy gaba da ita". Dan murmushi yy yana nufo inda take kwancen,cak ya dauke hadi da nufar bedroom din ta,A saman gadon ta ya kwantar da ita,wanda kyensa da kyatuwar sa ba'acewa komai,sai dai fadin mashaallh. Addu'a ya tsaya yana Karanto mata don yy mata kana ya koma inner room din shi. Idon shi ne ya sauka saman dukiyar fulanin ta da suka ciko sleep drees din ta....Wanda sam addu'ar ma ya kasa,sai dai tsayawa da yy idon shi kyem na kan Nonon ta.... Wanda sukayi kamar ba shayarwa take ba. Tsintar kanshi yy da kai hannu yana taba nipple din Ta,da suka yi cirr saman Rigar...suka tsikaro ganin su yasa yafara tada masa Da jarabar da yake dannewa,murxa Nipples din nata yake hadi da shafa Nonuwan ta da suke sheki da jin laushin su a taffanshi,yana saka yatsar sa xasu shige ciki kaman Auduga". Bakin shi yasa yana Tsotsan nonon nata hannun shi daya na akan Dayan nonon ta yana lailaya mata..... Ji tayi ana mata waiwayi² a baccin da take,wanda hakan yasata fara motsawa,lamun tashi....Jin ta fara motsi

Table of Contents

Chapters

33 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});