Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 7

Chapter 7

A Gidanmu Take Book 1 Complete Hausa Novel – Ahmad’s Regret and Fateemah’s Mystery 1,199 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ya yar da Fateemah, Ba Mommy ba har 'yan biyu saida sukayi hawayen tausayin Ahmad, Mommy tace yanzu shi Ahmad ɗin yana ina? Habeeb yace yanzu de yana gidanshi acikin kadunan Amna yace min bazai iya zama a Kaduna ba gaskiya ze tafi Dubai yayi zamanshi acan, Mommy tace to yayi Aure mana wata kila idan ita Hajiya Mariyan taji zata yafe mishi, Habeeb yace gaskiya mom Ahmad A halin yanzu ko yayi Aure to matar daya Auran agaskiya GANGAR JIKINSA TA AURA dan zuciyar Ahmad tana wajen Fateemah mommy tayi shiru tana tunani...... ✍️🗒️ *jiddah S mapi* [6/23, 12:47 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *A GIDANMU TAKE!!!* 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 Story/written by *Jiddah S mapi* _dedicated to Eeshart💕_ *🌈KAINUWA WRITTERS ASSOCIATION* _{united We stand and succed; our ambition is to Entertain & motivate the mind of readers}_ *WATTPAD* @Jiddahpretty Page 25&26 "Bayan wasu lokutane Mommy ta ɗago kanta tace da yayi Aure dayafi dai Habeeb wata kila ta yafe mishi idan taga yayi Auren, musamman idan yaje mata da jika, (toh fa kunji mommy da zance) Habeeb yace ok mommy baradai nagwada yi mishi maganan ko zai yadda, to Amma mommy idan ya yadda wa zai Aura sabida kinsan bashi da budurwa! Mom tayi shiru daga baya ta nisa tace ga Habeeba saina bashi ita ya Aura! Habeeba tayi shiru atake zuciyarta ta tsinke!!! To Shikenan mom bara zanyi mishi maganan anjima inji Habeeb " Ahmad yana kwance ciwon ciki ya dameshi yasha magani ma ba sauki da kyar ya ɗau wayarshi yakira abokinshi Bash, Hello Bash dan Allah kana inane? Bash yace kanada matsala ne? Ahmad yace eh akwai matsala ok kana wani club ne? Bash bana club Ina gidana na anguwar sarki kazo ka sameni ok, Bayan wasu mintuna saiga Bash. "Bash yana shiga ɗakin yaga Ahmad a kwance yanata murkususu, ya ƙarata ɗakin da gudu yana tambayan Ahmad meya faru? Ahmad baya iya ko magana sai rike maranshi dayake, Meya sameka A hankali yace cikina! Bash yayi shiru yana tinani can yace "Haba gaye meyasa zaka cutar da kanka ga 'yammata a club kala kala ya zaka zauna da ciwon ciki kamar mace? Haba mana gaye karka bada ni mana" Aa Bash nadaina bazan sake kusantar wata mace ba a duniya, na riga nayi Alkawari idan ba my Teemah ba saide ciwon cikin yakasheni, to Amma ai saika ɗan sha ko kwalba ɗayane inji Bash, Ahmad yace nasha nasha banga anfaninshi ba sai ma ƙaramin cuta dayake, to Shikenan saika kashe kanka. Yanzu me kake so Nayi maka? Ahmad yace mommy zaka kiramin awayarka inason naji muryarta dana Fareedah, Bash yayi shiru dan ya tuna Mommy tahanashi tafiya da Ahmad idan tagansu tarema hararanshi takeyi Mommy taki jininshi, amma bari dai ya gwada. Yacewa Ahmad bani numbanta Ahmad yamishi nuni da wayarshi Bash ya ɗauko wayar yaɗau numban Mommy yakira ta, da farko kamar baza'a ɗaga kiranba sai daga baya aka ɗaga. mommy tace hello, ba'ayi magana ba! Tanata hello hello anyi shiru, Bash yakasa magana, sai can yace hello momsy ya gida? Mommy tayi shiru tsabar taƙaici tarasa me zatace mishi, dan tagane muryanshi, azuciyarta tace wannan Bash ɗin da kanshi kamar sandan mopping sainayi maganinshi, Tace meke tafe dakai? Yace am dama momsy Ahmad ne..... Mommy tace dakata banason shashanci komai Ahmad yayi a duniyarnan dasa hannunku aciki sabida ku abokanshi ne, ku kuke bashi shawara mara kyau, mom tafashe da kuka tace Allah ya isa tsakanina daku Bashir, kun ɓatawa ɗana rayuwa nabarku dashi nikam na yafe Ahmad duniya da lahira, kuma idan kasake kirana to hukuma ne zasu rabamu dakai. Mommy takashe wayar tana kuka me cin rai. "Bash yayi shiru yana kallon Ahmad, wanda yake ta kukan dana sani, Yace haba gaye ya zaka tsaya kana kuka akan maganar tsohuwa kasanfa tsofinnan surutun bala'i ne dasu ka manta kawai kaɗansha ko kwalba ɗaya ne, idan babu kuma a frij ɗin zan iya saya maka da kuɗina" *note* (ana cewa aboki baya ɓata aboki, wannan magana ba gaskiya bace wani abokin ma ze iya kashe ko nawa ne dan ganin kaima ka ɓata rayuwarka kun zama daidai akiyaye abokai da bakai ba gindi ko kawayen dabasu da natsuwa Allah yatsaremu Ameen🙏) Ahmad yace Aa akwai a frij ɗaukomin kwalba ɗaya, da Bash yaga Ahmad ya shanye kwalban giya me tsada ɗaya sai ya ƙara ɗauko waniyabashi haka Ahmad yayi ta ɗurawa har bacci yaɗaukeshi. Da Bash yaga Ahmad yayi bacci saiya fita a ɗakin yakira numban wata yace hello polinah kina inane? Ok kizo anguwar sarki yanzu kisame ni yabata numban gidan. Polinah wata sheɗaniyar yarinya ce wanda ta ƙware a bariki, sau da dama Bash yanayiwa Ahmad tallanta amma yaki, itama polinah tanason Ahmad sosai kamar ranta, yau ta samu dama. ✍️🗒️ *jiddah S mapi* [6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *A GIDANMU TAKE!!!* 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 _Story/written by_ *jiddah S Mapi* _Dedicated to my lovly friend *ELHAM*_ *KAINUWA WRITTERS ASSOCIATION* {United we stand and succed, our ambition is to entertain & motivate the mind of readers} Page 27&28 "Bayan wasu mintuna Bash yaji ƙaran tsaiwar motar polina, ya tashi ya fita a falon yaje yaƙaraso da polina cikin ɗakin, polina Big girl ce ko ta ina ta haɗu tana da shape wanda ake kira cocacola shape, Tana shiga ɗakin tahango Ahmad kwance agado yana bacci Alaman ya sha abu sosai, Bash yacewa polina Babe nasan ke kaɗai zakiyi mishi maganin abinda yake daminshi, polina tace that way i love you Bash kai kaɗai kake gane damuwata har kayi mini magani, kuma zanyi mishi magani yanzu yanzu ma kuwa kai dai kawai ka jiramu a falo, Bash yace nabarku lafiya ita kuma polina ko kunya babu tafara kwaɓe kayan jikinta, jikinta har rawa yake" Ɓangaren Mommy kuma tinda Bash yakirata taji hankalinta yatashi, idan Ahmad yamutu ya zanyi? Nayi rashin mahaifinshi, yanzu kuma in rasa shi? Kai anya kuwa abin zaiyi? Baradai nakira Bashir ɗin na tambayeshi awana gida Ahmad yake, ay hanunka baze taɓa ruɓewa ka yanke ka yar ba, duk maganannan Azuciyarta takeyi, sai kawai taɗau waya takira Bash, tace kai Bashir awana gida Ahmad yake? Bash yace a gidanshi na unguwar sarki, Mommy takashe wayar taɗau hijabinta da makullin motarta tayi gaba. "Bash yana gama wayar yatafi siyan musu abinci a restorant, Polina kuwa tana bedroom ita da Ahmad sunata aikata masha'arsu duk da Ahmad ba'a hankalinshi yake ba" Mommy gidan Ahmad ta nufa tayi parking na motarta awaje, Tanata sallama ba'a amsaba tarinƙa kiran Bashir taji shiru, atake taji zuciyarta ta buga saita shiga cikin falon, tana sallama babu wanda ya amsa tace Allah yasa lafiya, takama hanya zata tafi taji muryan mace ƙasa ƙasa tana cewa i love you so much my Ahmad, tafara addu'a aranta kawai saita kama banyan bedroom, Ahmad kuma alokacin yafara dawowa hankalinshi yafara kiran sunan polina polina mom taji muryan Ahmad yana cewa polina Ita kuma polina tana cewa Ahmad I love you so much, da polina da taga Ahmad yana son yadawo hankalinshi, saita haɗa bakinsu wuri ɗaya, alokacin mommy ta buɗe kofa, sai kawai taga Ahmad da mace kwance kan gado ba kaya bakinsu ahaɗe ay kawai saita zube awajen.... Muje zuwa ✍🗒️ *jiddah S mapi* [6/23, 12:48 PM] Ummi Tandama: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 *A GIDANMU

Table of Contents

Chapters

17 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});