Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 17

Chapter 17

Gangar Jikinsa Na Aura Book 2 Complete Hausa Novel 1,047 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Sai ta tuno ranarda aka kai ta makaranta tan zaune akan akwati,haisam n kn benci yana mata tambayoyi har ya krbi wadnnn tsakiyoyin, sai hawye ya dinga digowadaga idanuwanta.izzidin ya ce bayan tfyr ramlahjikin yaya haisam ya rikice sosai har aman jiniyakeyi. Ashe yaya habib yana ta cuku cuku zai fitadashi turai. Bayan tafiyar ramlah da kwana 2 yayahabib ya tafi dashi londonRanar da suka isa da daddare Allah yayi ikonsayaya haisam ya rasu. Gingirim hanna ta tsaya tanakallon izzidin tamkar wata gunki. Izzidin yaci gabada cewa yaya habib yn kuka yayi waya yace yau dadaddare gashi nan zai juyo da gawar haisam shinewannan taron da kika gani ana jiran isowar su muke. Kiyi hkr hanna haka Allah ya rubuta miki.Haisam yasha wuya a sandiyar sonki. Kowa yayishiru ba abinda kakeji a falon sai sautin shesshekarkuka kowa keyi. Can hanna ta rushe da kuka tanacewa Innalillahi da inna ilaihir raji'un haka Allah yarubuta min haka Allah yaso ya ganni nagode wa Allah. Yanxu babu babana, babu mijina bello madu,babu haisam din da nake sa ran xan ganshi dukdaran dadewa. Hanna ta rusa kuka tana bada lbrnrywr ta tun ranar da mahaifinta ya kaita mkrnt sukagamu da haisam har izuwa aurenta da bello madu,har izuwa rana irin ta yau da aka bata lbrn mutuwar haisam. Tace ta dauka ita kadai kehaukarta Haisam yana can da matarsa ya manta daita tunda yace ya cika burin daya kudira akai nainyi karatu ya dawo gida yanzun zai cika alkawarindaya dauka. Sai na dauka haisam ya manta da watahanna ashe ina nan like a ransa. Hanna kuka wiwi Zaharaddeen Shomar Whatsapp 08168575100 GANGARJIKINSA NA AURA 2 Part 3 Posted by ANaM Dorayi on 04:41 PM, 30-Apr-15 Under: Gangarjikinsa ta Aura Jama'ar dake cike a falon iyayensa da iyayenramlah danginsa da dangin ramlah da makabtaduk sukaji tausayin hanna fiye da kansu da kansu.Hanna ke akayi wa mutuwa.inji mahaifiyar haisamyace min hjy ku barni na auri hanna, hjy hanna ceryw ta amma naki fur ashe kuwa da gaske yake gashi yanxun babu shi ina ma yana da rai yazoyaga hanna, sai duk falon aka dauki kuka gabadaya.Hanna ta kankame tsakiyoyinta da abun busarta acikin gyalenta ta mike ta dakyar tana hadahanya tana tafiya dakyar ta nufi wani daki ashedakin haisam ne, can lungu gado ta shige tayizauna yayin da idanunwanta suka fada kan wanikaton hoton haisam dake like a jikin bangon dakin yyi kyau sosai yana dariya a hoton. Taji gabanta yayanke ya fadi ta kurawa hoton ido kem yayin dataji wani ruwa dga hancinta yana zurara ta cikinkanta numfashin ta na kokarin dauke mata abundazata iya tunawa kenan , ashe suma tayi, Amratukanwar haisam aka turo dakin tazo taga wanni hali hanna take ciki karta nemi ta halaka kanta. Saikuwa tazo ta ganta ta jingine a lungun gado azaune ido babu baki sai fari ta kafe. Amratu takwalla ihu sai duk aka shigo aka tara hanna cikinwannan hali. Ba'ayi wata wata ba aka daukota anasalati aka yayyafa mata ruwa ta farfado.Tana bude ido taga dandazon jama'a har sunfina dazu mata da maza an idar da sallah magaribaan sake taruwa ana jiran isowar gawar haisam.Kofar gida cike yake taf da maza. Hanna tayi salatita tashi ta zauna tana tunanin a ina take ko daimafarkin ne, amma ta murtsike idon ta goge ruwan dake fuskrta taga zahiri ne ba mafarki bane haisamya rasu , ya rasu da gaske ne. Hanna taji sai sannuakeyi mata yayin da taji wasu na tambaya itacehanna? Wannan ce hanna? Wadanda suka zoyanzu kenan. Hanna tace a zuciyarta wato kowama ya sanni kenan kamar yadda nima acan duk wanda ya sanni yasan haisam,KARSHE Hanna ta matsa kusa da mahaifiyar haisam ta zaunasai taji mahaifiyr haisam tasa hnnu ta goge matahawaye, tace mata hanna yi hkr Allah ya kaddarahaka fatana ki din da yiwa Haisam addu'a kinji ko,Allah ya jikansa ya gafrta masa. Allah ya hadaki damai sonki fiye da gafrta masa. Allah ya hadki da mai sonki fiye da yadda haisam yake sonki. Hanna tagirgiza kai tace har abada ba'yi ba, baza ayi bakuma hjy, na rasa mai sona nima na rasa wandanakeso. Sai su duka suka rushe da kuka. Kanhanna akn cinyar mahaifiyr haisam tana kukakamar ta shiga cikinta don tsananin son da taji tana yi mata tamkar haisam tunda ita ta haifi haisam. Itamahaifiyar haisam ta dafa knta jin hanna taketamkar haisan ita tunda haisam na son hanna itamaharga Allah taji hanna ta shiga ranta. Amma aikingamaa ya gama haisan din daya hada ya tafi yabarsu, Can Hanna ta dago tace zanje inyi sallar mgariba?Hjy haisam tace eh jeki kiyi. Hanna ta mike dakyarga tsananin faduwar gaba da ciwon kai, ita kantabazata iya musulta yadda takeji a wannan rana ba.Ta shiga dakin ta kalli wajen da hoton haisam yakemanne taga an cire shi sai ta wuce ta shiga bandaki ta dauro alwalla tazo ta fara sallah. Bayan ta idar dasallar magariba ta tashi ta fara jero nafiloli sai tajigaba daya an dau salati tun daga yan kofar gidahar matan dake falo sai taji ana cewa sun iso, an isoda gawar. Tana tsaye tan sallah sai taji ta sulmuye tazauna kafarta ta kasa daukarta gbanta ya yanke ya fadi. Taji duk tsikar jikinta tana tashi, kukan da yakizuwa dazu ya kece mata tamkar ranta zai fita. Cantaji salatin da akeyi ya lafa sai ta rike bango ta tashitsaye dakyar don ta fita falon taje taga gawr abunkaunarta don idan taga fuskarsa yanzu ita ce kadaizata dinga tunawa har karshen rayuwarta. Duk dama taji a jikinta itama ba dadewa zata yi ba aduniya zata bi haisam dinta. Tunda damuwa datunani ne ya kashe haisam a shekara 2 ita yanzuyadda takeji ya linka yadda haisam yakeji don hakazuciyarta ta iya fashewa a wata 3 ta mutu ta huta.Tana tafiy a hankali don karta fadi.har ta fita daga dakin, tana fitowa taga gaba daya daruruwanmutanen da suke zazzaune a falon sun juyo sunakallonta gaba dayansu. Idonta ya dira akan watafuska wacce take tunanin ba gaskiya take gani bagizo ne. Kash!! Anan zan dakata mu hadu aGANGAR JIKINSA TA AURALittafi na 3 Naku ANaM Dorayi,Nagode da karfafamin gwiwan da kukeyi, Allah yabani ikon kammala 3 kamar yanda na kammala 1en 2...Bye! Zaharaddeen Shomar Whatsapp 08168575100

Table of Contents

Chapters

17 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});