Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 15

Chapter 15

Gangar Jikinsa Na Aura Book 2 Complete Hausa Novel 1,211 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

muda zai dauko rauda ranar hutu don inga wacecewannan hanna? Kuma 'yar waye? Dame ta fini dahaisam yafi sonta dani? In kuma ja mata kunne akan ta rabu da mijina, don alkcn yadda nakeji zaniya hallaka duk wanda yake kokarin ya rabani dahaisam, naje mkrt na tarat bakya nan ance suhaisam sun tafi dake sai muka biki garinku mukatarar bakya nan sai mahaifinki. Na fadimagangannu iri iri a cikin bacin rai sbd mahaifinki ya rabaki da mkrtr don ki rabu da haisam, haisanbai bar kazaure ba is da kika gama mkrt da sati 2snn ya dwo gida da kaynsa, mahaifinsa na ganinsacewa yayi haisan har ka cika burin daka kudira kadawo? Haisam yayi murmushi yace eh baba,mahaifiyarsa tace idan baka gama cikawa ba ka koma ka gama ka dawo ramlah na jirnaka ayi bikinku, haisan yace ya gama saidai kuma yazo wajensuneman alfarma guda daya donAllah su taimakamasa , suk bukaci haism daya fadi abunda yake soya fada inshaa Allahu idan bta fi karfinsu ba zasuyimasa sai ya zauna ya basu lbrn ki tas tun daga ranar da aka kawo ki mkrt har halinda kike ciki agidanku, ya kuma bayyana musu tsananin son dayake miki yace su taimake shi su bashi izini yahadamu mu 2 ya aura sbd kece rywrsa zai iya shigawani hali idan suka ki amincewa masa, bai rufebakinsa ba mahaifinsa ya daka masa tsawa yace bazai yuba karma ya sake yi musu wata magiya.Mahaifiyarsa ma tace in har ita ta dauki cikins wata9 ta hifeshi yasha nononta har ya girma to bataamince masa ya auri hanna ba.Kwana 2 haisam ya kara ramewa kullum kagnshi yana tunani kallo 1 zakyi masa kasan yanacikin wani hali na tsananin damuwa, ya daina ci yadaina sha balle yayi hira da mutane mahaifinsa dayaga haka sai ya kira shi yce yaje ya sameni yayimin bayani akan ko zan yadda ya auremu mu 2 idan na mince to zaije ya sami. Matarsa mahaifiyahaisam ya lallashet ta yarje masa, haisam ya samenia lambun gidan mu da yamma. Yake cewa intaimakeshi in ceto rayuwarsa ya auremu mu 2 ni dake, na kekashe kasa nace ban yarda ba, hism yadurkusa gwiwoynsa 2 a kasa yana rokona ina duba girman Allah da tsknin iyayensa da iyayenatun suna yar in barshi ya aureki yayi min alkawarizaiyi adalci a tsakanin mu kawai don ya ciro hannadaga cikin wahala ta dwo wajensa ba don yafisonta ba a kaina. Mahaifansa sunce in har naamince suma sun yarda ya aure mu mu 2. Nace har abada bazan taba amincewa ba. Hawaye ne yakezubowa daga idanuwan haisam yana rokonaamma naki fur.Ramlah ta sharbe hawaye tacigba da cewa.Bayan anyi hak haisam ya hkr akyi bikinmu ranardaurin aure ma haisam kuma yake ko. Bidiyo kasetan nuna babu abinda zaka gani a idanuwanhaisam sai hawaye, anyi biki an kaini gidana kowaya watse aka barni da haism. Babu binda haisam yake saidai y zauna a falo yayi shiru yan tunani saiinyi mgn sau gom haisam baya sanin binda nakecewa yana can yana tunani. Hira wannan ba mayida haisam balle zncen wata soyayya. Ina alkunyaina sharewa a matsayin na sabuwar amrya baikamata in dinga binsa shi namiji bai bini ba. To. In hour znyi sati ban shiga bangarens ba bazaizo indanake ba, gaisuwa ce kawai take hadani da haisam,bayan mun gaisa sai kllo da ido ko abinci na kaimasa baya ci sai dai ruwan shayi kwai yake sh, tunyan lekawa ofis wajen aikinsa kmfanin babansaanan yake aiki harm ya daina zuwa kwata kwata. Yaynsa habib yayi fdn har ya gaji ya kyale shiabokansa gaba 1 mgn suke meke damun hsam yacanja gaba 1 bay zuwa wajensu babu. Walwalabayason yin mgn ko sunje wajensa. Nim har wnnabu na haisam ya fara damuwa, inyi wanka inacaba ado amma haisam baisan nayi ba, is muyini a zaune haisam bai dago ki ya klli fuskata ba balle yaga jan baki da hodar dana shafa balle yaga fari daidon da nake yi masa da kallon soyayyar da nakeyimsa, in tkace miki. Munyi wta 4 cur da haisam. Hkko hnnu n bai taba rikewa ba blle ya shiga dakina.Is da abun ya isheni nayi yaji n tafi gidansu naje na sami mahaifiyrrsa na shaida mata halinda muke cikida haisam, ina kuka kamar xan mutu. T lallashenitace in daina kuk muka tafi gidan ni da ita mukasami haisam a zaune a flonsa. Kan kujerar dayasaba zama yayi tagumi. Yana tunani kamar ydda yasaba. Hjyr sa tayi masa fad sosai ta shada masa gara ya ski jikinsa ya dwo da walwalarsa zmansa danidram kuma har abada baza ta yarje masa yaje yaauro wata hanna ba. Bayn nan ne haism ya yardaya shiga daki na da daddare wani babban takaici.Ma muna kwance tre yana kirana da sunan hanna.Nayi fadan nayi fushin saidai ya bani hkr yace mantawa yayi gobe. Ma haka. Jikina ya fara sanyina fara sarewa na fara fitar da rai akan smunsoyayyar haisam yayi nisa sosai a fagen son hanna.Kullum sai ske dulmiya yke a tunanin hannah,baya cn abincin kirki ba'a hira dashi sidai gashi nanne kawi yana kano amma zuciyarsa tan babbanmutum garinku. Wasu lokutan da ymma yakn shigalambu yan busa wani dan karfe dogo kamr naazurfa da nayi bincke aka ce bun busrki ne akwai wsu tsakiyoyi. Akwatinsa suma wasu lokutn yandauko su ya baz a gdo da wani hoto tun. Kuna jjs 1ke da rauda kanwat da nusaiba haisam natsakiyarku shim ya kura ido yana kallo in takicemiki soyayya ta fr zautar da haisam ni kuma inagefe ina son maso wani, ni da dutse duk dya nake a cikin gidan. A haka muka shekara da hisam saimuyi wta 3 snn nake samu ya shiga dakina, tokoda ya shigo ma ba farnta min zaiyi ba dagakarshe sunan hanna zai dinga kirana. Nyi fad, nyiyji har na gaji haisan bay tnkamin balle ya bini bikoidan nayi yaji, da kaina nake zuw in dawo. Ban sami kulawar haisam ba, bbu soyayyarsa. Akwaiabinci , ga kudi da duk wani bu najin dadin duniyakatafaren gida, galla-gallan motoci duk waccenakeso it xn shiga. Mahifiyar haisam ce take yiminsutura. Ba'a yin wata gud is ta aiko min da dinkunahaka mahaifinsa ya budemin account. Banki yana turomin da kudi, yay hbib duk wata yake siyominkyn abinci komai da komai. Mahaifana knsu dakafarsu kudi suke bani suna kara rokona inci gabada hkrn zma da mjina tunda ni nace nji n gani inasonsa haka. Amma dukka gatn da surukaina sukeyimin da iyayena duk a banza ne ba dadin rywta nkeji b tund na rasa soyyyar mijina. Kowa ya rsakan haisam an rasa yadd za'a kamo bakin zrenbare a ware mana matsalar mu. Wani lkcmahaifiyata t kirani take shwarta ta ko zan hkr dawnn aure inzo in auri mai sona shima yaje ya aurowacce yakeso nace I ni ko da xan mutu gara inci gab da zama da haisam a haka sbd tsananin son danake yi masa.Haka nci gba da zam d hisam, kullum a cikintunani yake hour zuciyarsa ta samu matsala yakwanta ciwo likitoci suka ce lallai lallai haisam yancikin mtsananciyar damuwa ta tunani da kunci dolea dinga kwantar masa da hnkl don har zuciyrsa takamu da ciwo sbd damuw, bamu Da maganin wannan matsalar ta haisam sbd kece maganintsananin sonki shi yke damunsa. Don haka ciwonhaism yaci gaba da yaduwa kusan

Table of Contents

Chapters

17 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});