Chapter 16
Chapter 16
kullum a asibitihaisam yake daya ya dawo gida sai ciwo ya tashi amayar dashi asibiti haisam ya rame yayi duhu abintusayi. Wani abin mamaki a karkashin filonsa na asibiti abun busrki ne da tskiyoyinki yke ywo dasu.Likitoci sunyi sunyi da haisam ya rage damuwa sbdsamun lfyr zuciyrsa abu ya faskara. Akwai lkcn dahisam yayi wta 2 a kwanace premier clinic jikinbabu sauki saida aka mayar dashi aminu kanoteaching hospital amma in yanzu kaga haisam zaka dauka kafin ka fita bakin kofar dakin zi mutu sbdtsananin jin jiki da yake. Numfaninsa sama samadakyar abun tausayi,Hanna ta rushe da kuka gaba 1 wajen sai akafara hawaye, ramlah ma hawayen da take ya karakaruwa. Taci gaba da cewa nafi kow sanintakamaimai maye ke damun haisam ina ta zarginkaina nice silr wannan ciwon na haisam tunda nicena raba shi da abar kaunars. Da naga haka sai na yankewa kaina shawarar kawai in shiga gari dukinda hannah take inje in nemo wa haisam sbd itacekadai soyayyar da xan nunawa haisam amatsayina na mai tsananin sonsa banason in rrasashi gaba 1, gara na nemo msa maganin wannanciwo da yaki warkewa fiye da shekara 1 yana fama. Ban bari kowa ya sani ba, bn shawarci kowa ba nashirya tsaf da kayana da guzurina da direbana nashirya fita neman hanna, na yiwa surukaina daiyayena sallam akan zanje kd gidan wata kawatada mijinta ya rasu inyi mata ta'aziya kwana 2 kawizanyi, mahaifiyata ta nemi ta hanani tfy sbd ga jikin haisam yayi tsanani yana kwance a asibiti yaya za'yiince xanyi bulaguro duk da ma dai bani bace nakezaman jinyarsa kaninsaa ne izziddin damahaifiyarsa ai is suga ban damu dashi ba harkatama na tafi, nasan hakan data fada gsky ne baikamata in tafin ba amma nace ni dai zanje ba dadewa zanyi ba. Tayimin fatan Allah ya kiyayehanya sai na dawo na tafi.Kowa ya gyara zama dan yaji ci lbr cike da mmkda tausayin ramlah kowa ya zuba mata ido yanakllo musamman hanna. A zuciyata cewa tke waishin ko mafarki nake ne bad gaske bane ni ramlahta nemowa haisam, yi zanga haisam kenan? IkonAllah, Allah mai girma, Allah na gode maka, ko bazan auri haisam ba in ganshi ma nagode waAllah. Ramlah taci gaba da cewa "babban mutumgarinku na nufa na rasa gidan naku ma sai damuka yi tambaya don bn manta sunan mahaifinkiba mallam habu, nace yana da ya hanna wata farakamar da farko basu gane ki ba da hnne suka fi sanin ki ashe ko yar baba nace kece sannan akakaimu gidn naku she mahifinki ma ya rasu? Hannata gyada kai tace yafi shekaru 2 ma da rasuwa.Ramlah tace Allah ya jikansa. Mahaifiyar haisambabu abinda take iya cewa sai kuka kawai takeyikamar ranta zai fita mahaifiyar ramlah ce take rike da ita tana lallashi itam kuka take. Ramlah tace saimatar babanki muka iske take cemin suma basusan inda kike ba, kanin mahaifiyar yazo ya duke kitun bayan rasuwar mahaifinki kun tafi ksarsuniger. Na tambaya wani nigertace Dashi sunangarin muka kwana sannan muka nufi garin Dashi. Na dan sha wuya kfin nagano inda kike. Munyikwana 2. Gidan wni bawan Allah a grin muna yiwamatansa kwatance sai can daya daga cikin matantace hnna matr marigyi bello mdu custom. Nacemijinta ya rasu ne? Sukace ya rasu harta fita dagatkaba, naji dadi da sukace a ynxu baki da miji don zan iya tahowa dake, to amma yaya zanyi gashibaki sanni ba yan wanki da yanuwn mijinki ba zasubari in taho da ke ba, na tambaye su 'ya'yankinawa yanxu? Suka ce baki taba haihuwa b watankibakwai d aure mijinki ya rasu ya barki, sai kawai natuno wata dabara nace to tunda mijinki ya rasu bari ince daga gwamnatin jihar kano matar gwamna taaikoni don in kafa wata kungiya da za'a tallafawamatan da mazajensu suka rasu suka barsu damarayin 'ya'ya. Haka kuwa akayi nasa aka rakanifadar maigari Ni da direbana muka hada bkimukace tare aka turo mu. Dajin hak mi gri da jam'ar gari yasa akyi shela aka tar mana matan da mzansusuka rasu suka brsu. Kallo 1 nayimiki na gane. Ki,sbd na sanki a hotuna a wajen raudah kanwata tunkun aji 1 har aji 6. Tund nasan kin iya rubutusauran basu iya ba, nace to wacece tazo ta rubutasunan ta basu iya ba, nace to wacce ta iya tazo t ding rubutawa suka nun ku kika zo kika rubuta.Na babbaku taimakon da zn baku sannan nacetunda kin iya rubutu to ke zki dinga wakiltar sukina karbomusu taimako dga kano na nemi d kibiyoni kano, naci sa' kuwa 'yanuwanki sukaamince kika biyoni, don kawai in kawo ki wajen haisam.Wannan karon hann murmushi ne y kece matasbd tsananin farin ciki. Ta sake tattara hankalintawajen rmlh tana suaronta. Ramlah ta cigaba dahawaye tace hanna gaki a tsakiyar faalon gidanhaisam don kece kadai mganin da zaisa haisam yawarke daga wannan matsannancin ciwon zuciyar da yake fama dashi "ta sharbe hawaye tci gba dacewa Haisam ya sha wuy hanna a sanadiyyartsananin sonki, haisam ya rasa walwala a rywr sa asanadiyyr tsananin sonki. Haisam mi kaunar ki nefiye da duk wani mai sonki a duniya. Sai yu hnnataji amsar wnn klmomi data dde tan nemn dalilin da ke cewa haism yafi kowa sonta a duniya. Mahaifintane y fara fada mata, Bello madu ya fada mata haka,snn ramlh ta fad mata. Lallai na yarda haisam yafikowa sona. Hanna take fada a zuciyarta. Ramlah tasake rushewa da kuka mai tsanani tace ban barshikuma ya auri wacce yke so ba. Hanna ta matso na rungume ramlah tana lallashinta tana bata hjr itamakukan tkeyi, ramlah tace hanna dole nayi kukadole na dauwama a cikin bakin ciki har karrshenryw ta sbd halin wahala da bakin ciki dana jefahaism na cuceshi na cuci kaina. Hanna tce antyramlah daina cewa haka Allah ya rubuto sai anyi haka amma bake kikasa haka ta faru ba, ramlah tadago kalli hanna tace haisam ya sha wuya, kullumyan tunani kamar ya zautu don wni lokaci sai kagayayi murmushi yace hanna kenan tsananin tunaninki da yakeyi. Ni dai ina tare da GANGAR JIKINhaisam ne amma zuciyarsa na wajenki. Ramlah ta sake rushewa da kuka tce GANGAR JIKINSA NAAURA zuciyarsa na wajenki hanna. Ke kadai cemaganin ciwon nan na haisam hanna kece kawaizai gani ya warke.Hanna tasa hannu tana gogewa ramlah hawayecan cikin zuciyarta kuma cike take da farinciki datadade bataji irinsa ba cikin sanyin murya tace yanzuina yaya haisam din yake, ku kaini in ga jikin nasa.Gaba daya falon suka dauki kuka mai tsummazuciya. Hanna cike da mamakin meyasa suka sake rushewa da kuka kuma. Hnna ta dubi Ramlah tacelfy kuka sake rushewa da kuka? Ramlah ta dafakafadar hanna tace hanna saidai kiyi hkr Allahyayiwa haism rasuwa jiya yya habib yayo waya.Zasu taho d gawar a yau da daddare zasu iso.Hanna ta zabura ta mike tsaye yayin da zuciyarta ta far dukan 3 3 kanta ya fara sarawa kamar zai fasheta dora hannu aka yayin da jiri ya dauke ta ta komata zauna, ramlah ta riketa. Izzidin kanin haisam neya katse hanna daga tunanin da take ciki yazogabanta ya durkusa yana mai tsananin kuka dahawaye yace ni nake jinyarsa yace min duk ranar dana ganki na baki wannan. Ya mikowa hannatsakiyoyinta da abun busarta. Cikin snyin jiki tasaahnnu ta karba tana jujjuyawa ta gansu gr dasukamar yau ya karba daga wajenta.
Table of Contents