Chapter 14
Chapter 14
daga gidansu haisam to sainasan haisam yaki amincewa ne yasa babu wata cikekkiyar amsa da naji game da bukatata akannifa har yanxu ina son haisam, babu irn kalmar damhaifina bai furta min b wajen wayar min da kaiakan in cire son haisam, in so msu sona ga sunnbarktai suna zuwa, naki nace lallai-lallai sai haisam,Nazo nyi yjin ikin cin binci naki ci naki sha naakaura daki sai kuka. Iyayena suna ta lallashina nkicanj ra'yina. Shi kuwa hisam bai san ma abindanakeyi ba, yn can jami'a yana karatunsa. Kawrkirauda kanwata nake aike da wasika in shaidwhaisam halin da nake ciki amma bai taba bani amsar wasikata ba. Ko dda naje gidansu bayacemin komai koda zamu yini tare ko uffan bazaicemin ba. Haka idan yazo gidanmu wajen auwalyayna abokinsaa idan muka gaisa babu binda zaisake cemin ko hira nake musu bai cika sa baki ba.D mahaifina yaga na dmu sosai da son haisam shine ya sake samun mahaifin haisam suka zaunasukayi magana sosai mahaaifina y nunaa bacinransa yace b yadda za'ayi suce haisam yakiamincewa tunda bashi ya hifesu ba, susukahaifeshi in har suna so zasu san yadda zasu sshi yaamince dole. Gudun kada abokantarsu ta baci mahaifin hisam y kira haisam yace ko yaki. Koh yaso is ya aureni, da farko mahaifiyarsa taki tacebayayiwa a yiwa namiji auren dole abarshi tundayce bashi da ra'ayin soyayya gashi yanzun kara2yake a lkcn yana shekararsa ta karshe a jami'a.Mahifiyar hisam tag dai abun zai koma tashin hnkl tsakanin ta da mahaifana da kuma mijinta sai taamince tace ayi auren, taci gaba da lallaba haisamakan ya yarda ya iya bikin. Da aka zo sa ranarauren yy habib sai aka had damu. Aka sa ranaraurenmu shera daya dai daii lkcn da haisam zaigama bautar kasa ni kuma na gama sakandire sai ayi bikin. Har lkcn da ka sa mana rana haisam baitaba zuwa gidanmu ba da sunan yazo zance. Nicekullum nake yi masa waya musamman da tsakrdare. Yan amsa mun wayar amma wani lkc sai yyibarcinsa m ya barni a layin wayar ina magana nikadi. Hak a cikin hirarrakin da muke akwai wasu tambayoyi da nake yi msa bi tba amsa mun ba sidiyyi shiru. Tambyoyin kuwa shine hisam ynxunkuw kana jin sona a zuciyarka? Meyas baka zuwgidanmu znce? Idan ban ganka b ko naji muryarkabana iya barci kaifa? Baya amsamin duk watatambay data jibanci soyayya, n sni kuma n gane haisam b sona yake ba kiri kiri amma idona ya rufetunda ni ina sonsa zan iya zama dashi a haka.Haisan yana bautar kasa. FGGC kazaure ina gidainaa jirns ya gama sai ranar daurin aure a bda dasadaki in zama matarsa kwi ya rage. Kwatsam sahaisam ya kammala bautar kasa sai yace shifa yakammala butar kasa sai yace shifa ba ynzu za'ayibikin ba ayi na yay habib tunda shine babba ayi namu daga bya. Aka yarda da bukatar haisamtunda lallabashi akeyi akayi bikin yaya habib. Iskwi mukaji haisam ya koma FGGC kazaure amatsayin cikakken malami wi shi koyarwa yakesoyayi shiyasa ya nemo ikin can, nace na yarda ayibikin zan iya binsa kazaure mu zauna, hk dai haisan yayi tayi mana hanya hanya yaki yarda yibikin. Da yaga an takur masa ance sai ya barokazaure ya dawo kano ga kamfanin babansa ananzaiyi aiki ayi bikin mu kuma shi yace shi ya aminceidn na sami wani na aura don shi kuma sai nan dashekara 5. Nace na yarda zan jira shi in shiga jami'a kafin nan nima na kare sai muyi auren kawai. Ranmahaifina ya baci mahaifiyatata zazzgeni tace bazanjira shi ba sai kace bani da zuciya wanne irin so newannan. A lokacin akwai wani saurayi nai sunaDalhatu dan jarida ne yana sona sosai. Yana so yaaureni nace ni bana sonsa bazan aureshi ba daidai lkcn nan an turashi BBC london yace idan anyibikinmu sai. Ya tafi dani can london nayi kara2jami'ata, naki fur. Babu irin nasihar da iyayena basuyimin ba da lallashi naki ji nifa idan ba haisan basaidai in fsa aure. Iyayen haisan. Ma sunyi iya.Kokarinsu wajen tlastawa. Haisam ya dawo yazo ayi. Bikinan namu sai ya daina zuwa wkend din mada yake zuwa kwata kwata. To. Kowa. Ya rasa.Yadda zaiyi damu suka zuba mana ido Sai addu'a.Haisan yana bautar kasa. FGGC kazaure ina gidainaa jirns ya gama sai ranar daurin aure a bda dasadaki in zama matarsa kwi ya rage. Kwatsam sahaisam ya kammala bautar kasa sai yace shifa yakammala butar kasa sai yace shifa ba ynzu za'ayibikin ba ayi na yay habib tunda shine babba ayi namu daga bya. Aka yarda da bukatar haisamtunda lallabashi akeyi akayi bikin yaya habib. Iskwi mukaji haisam ya koma FGGC kazaure amatsayin cikakken malami wi shi koyarwa yakesoyayi shiyasa ya nemo ikin can, nace na yarda ayibikin zan iya binsa kazaure mu zauna, hk dai haisan yayi tayi mana hanya hanya yaki yarda yibikin. Da yaga an takur masa ance sai ya barokazaure ya dawo kano ga kamfanin babansa ananzaiyi aiki ayi bikin mu kuma shi yace shi ya aminceidn na sami wani na aura don shi kuma sai nan dashekara 5. Nace na yarda zan jira shi in shiga jami'a kafin nan nima na kare sai muyi auren kawai. Ranmahaifina ya baci mahaifiyatata zazzgeni tace bazanjira shi ba sai kace bani da zuciya wanne irin so newannan. A lokacin akwai wani saurayi nai sunaDalhatu dan jarida ne yana sona sosai. Yana so yaaureni nace ni bana sonsa bazan aureshi ba daidai lkcn nan an turashi BBC london yace idan anyibikinmu sai. Ya tafi dani can london nayi kara2jami'ata, naki fur. Babu irin nasihar da iyayena basuyimin ba da lallashi naki ji nifa idan ba haisan basaidai in fsa aure. Iyayen haisan. Ma sunyi iya.Kokarinsu wajen tlastawa. Haisam ya dawo yazo ayi. Bikinan namu sai ya daina zuwa wkend din mada yake zuwa kwata kwata. To. Kowa. Ya rasa.Yadda zaiyi damu suka zuba mana ido Sai addu'a.Na shiga jami'a a nan kano BUK ina karantar.Bangaran lbrn 'yan jarida (mass com) ina Karatunaina jiran haisam na sami samari kalakala akwaikyawawan da suka fi. Haisan kyau nesa ba kusaba, akwai masuarzikin da suka fi haisam, masusona fiye da haisan amma. Na kisu ni sai haisam don bazan mant ba har mahifiyt tke cemun zakiauri haisam in n takura masa mma bazaki samisoyayyar da kike nema ba. Nce idan anyi auren zaisoni ai. Nasa kanwata rauda ta binciko. Mun wanneirin buri ne haisam ya kudira a FGGC kazaure yakeso y cika kamr ydda kullum ake cewa, rauda tace ai wata yarinyace year jinsu mai suna hanna yacekanwarsa ce tana jin sbd it yaki barin mkrntr nasrauda taci gaba da lura d binda yake gudanatsakanin hasam da hanna kuna ji 4 (ss1) rauda tzomun da cikekken bayani game da binciken danasata tayimun. Tace abu ya tabbata haisan son hanna yakeyi,duk mkrt an sani zance ya fito fili. Tabani lbrn irin gwagwarmayar da akayi tsakaninhaisam da malai masu takurawa hnna da dalbaimasu takura miki yaya habib ma ya fada manayadda sukayi da haisam har hisam ya wawaroadda kamar dabawa masa, yaya habib yace haisam sai addu'a sbd kamar ya zautu a son wata yrny donhaka nema yaki dawowa.Raina ya baci sosai da naji nce haisam yana sonwta, na lashi takobin ko wacece wannan hanna saina ga krshent ko a ina take, shine nabi direban
Table of Contents