Chapter 13
Chapter 13
hanna ta tsaya yayin da mai gadin ya tasoda sauri yazo ya bude musu. Hjy hindatu ta kallihnna tce hanna nan gidana ne ina so muyi sallamuci abinci mu huta wajen gobesai in kaiki wajenkungiyar subki tallafi a kaiki can garin naku ko? Hanna tace babu komi na gode hanna taga duniyawannan gida shine ake kira aljannar duniya sbdkana shiga farfagiyar gidn wasu fulawoyi ne anzagaye wani dan tudu yana ta bulbulo da tsuntsayemsu kyau aka watsa a farfagiyar gidan sunt t yawocan gefe kuma wajen wnke ne (swimmingpool) an kewye da wasu kujerun hutawa cn gefe kumawjen wsannin ne ma motsajiki (games) wajenbsket ball, tble tannis, football da sauransu. Iskuma gawta tafkekiyar kofa wacce zata kaika cikingidan. Daga can bay kuma boyi quarters ce itamakamar wani katfaran gidan. Arziki ma anan ai ba'a magn kai kce a turai kake ba'a nigeria ba. Hjyhindatu ta yukura zata fita dagcikin mota ta juya takalli hanna wacce ke zune tayi turus tace hnna fitoman hanna tj kofar zata bude ta kasa sai da hjyhindatu ta fito daga kujerar baya tabude mata tawaje snn hanna ta fito, gidan ya baw hnna sha'awakwrai da gaske. Tace hjiya gidanki yayi minkyau wlh, ta kalli hnn tayi murmushi tace nagodehanna.Wani dogon saurayi ne kyakkyawa a gefe azaune akan wata kujerar roba yayi tahumu ya rikekai. Hjy hindatu taje ta sameshi tana zulayarsa tacemijin me akayi maka yau? Kana ganina ko ka dagokayimin magana ko budurwarce ta baka maka rai?Daga nan hanna ta tantance kanin mijinta ne wasan kanin miji take yi masa, ya dago a sanyaye ba fara'ada kyar ya kalleta yace antynah muje daga cikimuyi mgn. Hjy hindatu t kyal kylle da dariya tace kaidalla rago nasan fada ku kayi kai da ummi dukydda kayi. Yace wannan me sauki ne muje ciki dai,ya juya ya halli hanna yace anty wacece wannan? Tace yar niger ce yace niger? Daman niger kike jeyau kwana 7 bakya nan ? Tace eh ehmuje ciki dai,hanna zo mu shigo ciki. Suka isa wani tafkeken falowanda zan iya kiransa aljinnar dunita anan hjyhindatu ta ajiye jakarta akan kujera ta kshingidadon gjy. Tace da hanna zo ki zauna bakuwa kema kin gaji hanna tayi murmushi dukka snsan jikintaya dau sanyin na'auraa, a fakaice kallon alatun dasuke jifge a falon take take tana tambayar zuciyartaabunda bata sani ba bata taba gani ba. Saurayinyaje wjen wata (telephone) waya da take sakale ajikin bango ya dauka yana latsa wasu lambobi can da aka jima yace" hello hjy ga aunty ta dawo ashewai niger taje. Hjy hindatu ta tshi zune tace lhhajiyrku kake gayawaa ashe niger naje damanhaka kake kai in an gaya maka magana sai kafada? Yazo a sanyaye ya zauna akan kujera yaceaunty dole fa hjy tsn kin dawo kuma in kika je tunda neman ki ake yi tuntuni "hajiya hindatu tacehjyr a asibiti take ko kuma a ofis? Yaya mai jikin inata tambayarka baka bani amsa ba? Yace yana canyaji sauki tace bari. Inje inyi sallah inje in duboshi,hour yanzu basu sallameshi? Yana premier hospitalko Aminu kani aaka mayr dashi? Ya ce yana can dai. Tace wai meke damunka ne duk da kyaar kkemagana na lura. Hanna tace wani ne bashi da lfy?Allah ya sawake. Hjy hindatu tace wlh mai gidanane bashi da lfy yana asibiti. Hanna ta girgiza kai tacekai kai Allah ya sawake masa, ciwon ya tsananta nehaka har da kwanciya a asibiti me ya same shi? Tace ciwon a zuciyarsa yake ciwo ne sosai yakefama wallahi hanna. Hanna tace zuciya? Is tarableAllah ya bashi lfy. Ramlah tace amin shigo gabandaki muyi sallah ko azahar bamuyi ba gashi 3da rabi yanzu la'asar ta kusa. Hanna na biye da itahar wani katafaran daki mai dauke da wani kayataccen gado a ciki dakin kuma da wanikyataccen bandaki. Hjy hindtu tace hnna ta shigabandaki tayi alwalla idan ta fito sai ta shiga . Hannata shiga bandaki sai da tasha kallo ta gaji sannantayi alwalla ta fito. Hjy hindatu mata shiga ta dauroalwalla.Suna idar da sallar azahar sai kwai suka yi l'asardon lokaci yayi hnna na tahiyar karshe hjy hindatuta idar tana jan carbi suka juyo na rafsa kukakamar na mutuwa a babban flo a guje hjy hindatuta fita hanna kuma ta hau sauri tana so ta idar tajeitama taga meke faruwa hanna taji ihun ya kara karuwa da hjy hndatu ta fita kuka wiwi sukeyi.Hanna ta fita da sauri ta iske mata makil a falo anata kuka. Hanna tayi kasake tana kallonsu bata sanme ya faru b balle tasan me zata ce musu. Hjyhindatu ce ta taso tazo ta kama hannun hamma takawo ta tsakiyar matan nan wadanda suka doshi su ashirin. Hanna ta durkusa akan kafet ta gaishesuwata kamillliyr datijuwa mai kyau ta dago da luhu- luhun idanuwanta ta dubi hanna ta juya ta kalli hjyhindtu tace ramlah wacece wannan? Tce wannanitace hannar haism. Su duka suka bude ido da bakisuka ce hanna, hanna ce wannan ina kike nemota? Ta rushe da kuka tace har niger naje na nemota saigba daya ka rushe da kuka. Hanna ta kasa ganeabunda ake nufi, knta ya daure abunya batamamaki. Tce meke faruwa, a ina nake anan? Hajhindatu ta goge hawaye tace hanna nan kano ne.Ta nuna wannan dattijuwar matar tace wannan itace mahaifiyr haisam! Hisam! Haisam haj hindatuta ce haism. Ta nuna wannan saurayin tce wannanizziddin kanin haisam ne, ni kuma ba sunana hjhindatu ba, sunana ramlah nice matar hasamhanna ta zabura ta mike tsaye tace ramlah, mekefaruwa, me nayi miki? Ramlh ta jawo hannun hanna ta zaunar da ita tace zuna hnna zan bki lbrnhism ynxun nan, hanna ta koma ta zauna asanyaye ta tattara hankalinta baki daya a sauraronramlah,Ramlah ta sharbehawayen da suka cika mata ido tace hanna, hisan,yana sonki, haisam ne mai sonki, babu wani maisonki a duniya irin hisam. Haisam yafi kowakaunarki a cikin duk masu sonki a duniya hannatace ramlah meyasa kika ce haka? Ramlah tace abunda yasa nace haka shine haisam bai taba yinsoyayya ba sai akanki, bai taba ganin wata 'yamace ba a duniya da yaji yana sonta kamarkihanna, hanna ta dago ta kalli ramlah tace ammahaisam ke ya faraa kafin ma mu hdu dashi houryayi miki alkawarin zai aureki. Ramlah ta girgiza kai tace hiasam ya sanni tuntuni amma ba sona yakeba. Allah ya jarabeni da tsananin son haisam tunmuna america idan sunje hutu gidnmu. Nashasanarwa mahaifiyata sai tace kada ma in fara bazaiyiwu ba, saboda mhaifiyar haisam kaawarta cetasha gaya mata cewa haisam bashi da ra'ayin soyayya yace shi bai taba jin yana son wata bakuma yana ganin bazai taba ji ba, har muka dawokasar nan. Amma naki hakuria naci gba da cusasoyayyar haisam a zucyata, na dinga kokarinnunawa haisam irin soyayyar da nakeyi masaamma sai yake nuna min baisan abunda nake nufi ba. Da nag haka sai na dinga bin ta hanyr iyayenmudon na sami haisam, da farko mahaifina na samunasa masa kuka cewar in ba'a bani haisam b xankashe kaina. Mahaifin ya lallashe ni ya ce duk maisauki ne zi sami mahaifin haisam. Haka kuwa akayimhaifina yaje ya sami abokinsa mahaifin haisam ya shaida masa bukatata. Sbd da sanin raa'ayinhaisam akan soyayya bai amsa masa ki tsaye basida yace zai tuntubi haisam zai kuma yi shawarada mahaifiyar haisam kusan shekara guda bamujiwata cikekkiyar msa ba
Table of Contents