Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 8

Chapter 8

Zainaba Yar Gata Book 1 Complete Hausa Novel 1,209 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

tace Ai ganin likitan bashida amfani Kawai Mukoma gida kallonta kabiru yayi yace A'a har sau uku sukayi jayayya Daga karshe tace to Ta amince Kama hanya sukayi daniyyar zuwa wajen ganin likita. Masusauraro, Adakace mu Sai kuma zango na gaba zakuji yanda zasu kasance, Amma kunaganin Kabiru ya hak'ura da zainaba ne gashi kuma yaseemin tana tsananin son shi Amma kuma boye masa ta ke. ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* 9=10 Ta ce A yace to Mu isa Kije kiga likita Tana tashi taji Gabakidaya Jikinta da k'arfi sosai tace Ai ganin likitan bashida amfani Kawai Mukoma gida kallonta kabiru yayi yace A'a har sau uku sukayi jayayya Daga karshe tace to Ta amince Kama hanya sukayi daniyyar zuwa wajen ganin likita. Isarsu kenam, Likitan ya kallesu yace Tafarka kenam, Zamatayi kan wata lallausar kujera, *KABIRU* na tsaye “Likitan Yai mata bamabayoyi Ta amsamasa kallon kabiru yayi yace masa Matar kace, Kabiru shiru yayi Ya amsa Masa A'a k'anwata ce Lafiya dai kam likita ko?. Rubutamusu wasu maganguna yayi sunzo zasutafi yace Kamata fada Tadaina Yawan sa wa kanta damuwa Hakan zai iya haifar mata da ciwon zuciya Kaji Ko ya kalleta yace 'Yata maiyake damunki tayi shiru Har sau uku, Kallon kabiru tayi tai murmushi ta ce, Likita insha allah Zan rage Sukayi Sallamah Daganam Suka wuce Wajen Sayan magunguna Sunazuwa... Wani Matshi ne kebada maganin yana kallon su, Yace *YASEEMIN*, dama kinanam Harar sa tayi Yace Ikon Allah Kamar bakeba Da kullum cikin Fada kike, Dakatar dashi Kabiru yayi Ya mik'a masa takar dar Da likita yabasu Bai wuce minti biyu zuwa ukuba ya dawo ya Yace kidinku dubu uku ne, Badar bakin *“YASEEMIN*"_ tace Ok nasan nagangan ka tsuga kudin maganin nam Kai kam ko Allah ya shirya. Lissafa dubu uku kabiru yayi ya mik'amasa sunjuya zasutafi Yasake magana saurayinnam yace Natambaye ka mana Abokina, Matar kace Kabiru yayi murmushi yace A sati d'aya ma yarage A daura mana aure Shiru yayi Ta tintsire dadariya tace To kaji Sarkin jin kwa_kwaf sarkin gulma. Wacewa sukayi wajen motar su, Sunacikin tafiya Kabiru Ya hangi mai zogale Abakin kwalta, ya gyara fakin na matar su ya siyo Shi dan dai_dai yanazuwa ya Aje A gefen yaseemin Tamabayar sa tayi tace wannam fa yace zogale ne Tace Zoga shine kasiya kadam dauka tayi ta Kwalle shi tace Wannam nawane Kuma yazama haramiyar ka, yace A'a sauranshi kenam yanzudai rabashi biyu. Suna isa gida tace Ai sai Kayi Tahowa yayi Da niyyar ya k'arbe ledar hango Antin sa yayi ya fara sosa kai....! Kallon sa tayi Tace Kabiru kodai wani Abukake buk'ata kake soshi_soshin kai?, murmu sawa yayi yace *“ANTI LARABA, Ba bu komai gwalo Yaseemin tamasa ta ce Ai kuwa zogalennam Bazaka ciba Duk kwadayin ka Murmushi mahaifiyar ta tayi Tace kinci Gidan ku Yayan ki ne fa, Wani irin kallo tai masa tace wa?. Wannam Din kyal_kyalewa tayi dadariya mahaifiyar ta ta wuce tayi tafiyar ta ta barsu A falo, Yanakallon ta ta wuce *Dakin girki*, Gani yayi tafito dashi cikin k'aramin (Plate), wani hadiyar yawu yayi ta ce kwa_lelen ka Tana sauri zata Shiga dakin mom ta dauko drink's, Ta ke santsi ya debeta ta sama tayi ta fado k'asa Ta ce, Wayyo kafata! Wayyo k'afata, Daganin haka yazo daf da ita yace Alhakinane Gashi duka munrasa Mik'omasa hanun ta tayi Tace Dan Allah yaya kabiru taimakamin Hararar ta yayi yace A'a Yajiya zaitafi ta fashe da kuka dawowa yayi ya Tallafa mata tana tashi Ta tsala ihu Mahaifiyar Sa Tare da anti laraba suka rugo da gudu, Suna lafiya kuwa. Zaunar da ita yayi ya kama babbar 'yatsar ta ta k'ara tsala ihu tana cewa wayyo namutuna Budan bakin Kabiru yace Inaga “ta samu gurdewa wane A babbar yatsar K'afar ta. Ta ke aka daddanne ta ya samo (mantileta), Yayi wasu adu'o'in sa ya shafa mata ya kama yatsar yaja Tayi k'ara yasake ja tayi k'ara har sau uku. Sannam ya sake k'afar yace shikenam insha allah zata warware ta ke k'afar ta kunbura Mahaifiyar ta ne sukayi kama_kama suka kaita d'akinta zasutafi tace mama in yaya kabiru murmushi tayi tace yana waje rufuwar bakinta kenam Ta ce gashinam Ma. Zuwa gefen ta yayi yazauna tadaga hanu takai masa duka ta ce Sonkashi ni kake ko mirmushi yayi yace A'a duk A cikin sone da banja mikiba dayazzu kinanam kinata famar damunmu da kuka malalaciya kawai. Fita Kowa yayi Akabar su subiyu sunata hirar su, wayar sa yaciro yakira namber yaji akashe ya sake k'ira yacigaba da k'ira *yaseemin, na kallon sa tace Kaji number ta yadaina amfani ko?, kallon ta yayi yace wallahi gaba d'aya number ta yadaina tafiya ko mahaifinta ya k'arbe wayar ne?. Ta ke *“Yaseemin, taji Dadi Har cikin zuciyar ta tace Allah yasa daganam har tashin k'iyama number karta sake amfani, Kallonshi ta ke, tana sak'e_sak'e cikin zuciyar ta ta ce babu yanda za'ayi Wannam damar ta wuce ni Ina bazai taba yuwuwa ba Ai dan ni nafi chan_chnata dashi amma shi ya je ya k'wallafa ransa Kan wata kuchaka Wacce Ake wulak'anta shi Amma duk da haka baya gani Batasan lokacin da bakin ta furta Kadubeshi Wallahi kabani Kunya. Yace Nabaki kunya kuma?. Ta ke ta gyara maganar ta murmushi tayi Ta ce A mana kuka fa naganka kwanaki kanayi Akan Soyayyah Amma anji kunya Dariya yayi yace naji Wata da ko saurayin ma batashi Gyara zama tayi tace Tafidaga nam, Ni ai wanda nakeso na musamman ne, duk na rush sauran shikadai nakeso kuma had'adden gaye ne Gahanci gashi Mai yawan fara'a Sake dariya yayi yace To shine baki sanar dani nayi binceke Akan saba kinsan fa bazanso wani mayaudari yazo ya sacemin zuciyara k'anwa ba. “Murmushi tayi tace Yaya kabiru wai haryanzu Kanason zainaba?, kallonta yayi yace yaseemin kenam Ai zainaba ita tamkar Numfashi nace Idan babu ita jina nake tamkar Matacce, Ta ke yaseemin ta had'e fuska sannam daga bisani ta saki fuskar kayi murmushi Ta ce Shikenam Ai. K'ara matsowa kusa da ita yayi yace k'anwata ina buk'atar gudummawar ki kiyi iya ka k'ok'arin muhad'a k'arfi da k'arfe Kiga dan uwanki najinin ko Ya mallaki *“Zainaba*, Amatsayin mata Ya kalleta yace nasam zaki tayani fafata wa kuma inada yak'inin Bazaki juyamin baya ba *“Yaseemin*, Wani murmushi tayi na musamman Amma A cikin zuciyar ta taji K'una sosai sai da taji zuciyar ta tamkar zata fashe. Am ma dukda haka ta danne, Shi acikin zuciyar ta, Ta gyada kai tace Bakada wata damuwa indai ina raye Adoron k'asa karkaji komai dan uwana. Ta shi yayi yace Barinje Dakina Inada sauran rogowar gugar kayana, Ta ce to shikenam Tashiyayi yanatafiya tana ta binshi da kallo wasu hawaye ne suke malalowa daga fararen kya Wa_wan Idanuwan Yaseemin. Magan ganu tafara Cikin zuciyar ta tana cewa, Waishi yanzu duk abubuwan da nake masa Amma gashi ya gaza fahimtata Dolena zancire soyayyar sa acikin zuciyata Ta sake cewa kai bazan iyaba Yanzu nine zan bashi gudummawa wajen ganin ya gyara soyayyar sa to nikuma kenam nayi yaya Abunda bazai

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});