Chapter 11
Chapter 11
ni nace koda dukiyata zata k'are Gabaki d'aya sai Na kwatawa *"KAMAL"*, Hakk'in sa Amma abu ya gagara shirutayi Ta ce Gabakidaya Adalci yayi k'aranci Kanagani Mai laifi Waisai Ace Bashida laifi Ta goge sauran Hawayen fuskar ta ta ce Ai zainaba ke bakiga komai ba shiru zainaba tayi Tace to yanzu Kenam kinanufin Yananam yana gudanar da al'amuran sa cikin kwanciyar Hankali. Gyad'a kai tayi Tace Kwarai kuwa Amma akwai wani Tanadi Na musamman Da nake masa da izinin Allah Sai Gaskiya ta bayya. Shiru zainaba tayi tace Bangane ba fahimtar dani k'awata Ciza taki tayi Ta ce Ai nidakaina Nakeso nazartar Masa da hukunci Mafi tsanani Tayadda Shima zaidan d'ana Abunda yayiwa dan uwana *KAMAL*, Mutumin kirki yanzu shekara Biyar kinama Allah sarki tafashe dakuka. Ta ce Bazan taba mantawa da shiba Insha Allah, Wannam karon gaskiya ce zata Yi nasara Akan k'arya. To masu sauraro, Inafatan Dai zaku min uzuri, To wai wana shiri ta ke *"BILKISU"*, Har na tsahon shekara biyu Batare da ta dauki Hukunciba Tace kotunnam dai ita zata zartar da Hukunci cikin Adalci Tofa masusauraro, Muhadu A feji nagaba dan jin yadda saza kasance. ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* *16=20* “Martaba Al'umma Kai ma/kema Zasu Marta Ba ka/Ke, Muguji cin Amana Do min tana zubar DA kima, Dan wani Ya k'ika ko kuma ya k'iki, Daina Damuwa wani na gafe Ana matuk'ar ji da Kai, Zauna Da kowa lafiya Koda Wani Yamaka Badai_dai Ba Yi k'okarin Ganin ka Kai zuciyar ka ne sa, Ta shi ka nemi nakan ka karka zauna Komai sai Anmaka, Watarana zagaji Da Kai." Yi k'okarin ganin Ka taimaki Wanda Ya kawo maka kukanshi, Dan Kai ma Ba kafi k'arfin shiga jarrabawar da yake ciki Ba. *GAJERIYAR NISAHA* Shiru zainaba tayi tace Bangane ba fahimtar dani k'awata Ciza taki tayi Ta ce Ai nidakaina Nakeso nazartar Masa da hukunci Mafi tsanani Tayadda Shima zaidan d'ana Abunda yayiwa dan uwana *KAMAL*, Mutumin kirki yanzu shekara Biyar kinama Allah sarki tafashe dakuka. Ta ce Bazan taba mantawa da shiba Insha Allah, Wannam karon gaskiya ce zata Yi nasara Akan k'arya. “Murmushi Zainaba tayi Ta ce K'awata Yanzu wana mataki zaki Dauka Nuna Mata wani Photo tayi Gata Sanye Da kayan Lauyoyi, Zainaba tayi Mama ki Sosai Tace Mata Insaha Allah nida hanuna Zan yankemasa hukuncin da baiyi tsammani Ba Shiru tayi Tace Yaci Amanata To yatsaya I ya kaina mana Haka Yayiwa *kamal* kisan Gillan, kuma Aka Kori karar A kotu Dukda Ansan Shine bayida Gaskiya, Gabakidaya rayuwar Nam Tsoro ta ke Bani zakaga Talaka akan wani k'aramin laifi sai a yenke masa hukunci bisa Rashin Adalci, Am ma sai kaga Mai kudi ya Aikata babban laifi A wankeshi ace bashida wani laifin komai, shiru tayi Tace Nam Da wasu yan kwanaki KO kuma watanni Abbakar Hankalinsa Zaiyi Matuk'ar ta shi zanbashi mamaki, zaigane wacece “BULKISU* Mai gadon zinare. Murmushi Tayi Tace k'awata nidai Inason kitayani DA adu'a Allah Yabani nasara kan *ABBAKAR*, ta shi tayi sukayi bankwana. “YASEEMIN", lokaci Daya tazo Ga ban Kabiru ta ce Wai Kai haryanzu bazaka fahimci Zainaba kam ta manta DA Kai bane haba Kamanta DA ita Kawai, Kallon ta yayi yai wani murmushi Ya ce bazan Manta Da Itaba Nasam Itama Tananam Tana Kewata Nifa kifita daga idanuna narufe, murguda baki tayi Tace Nagayamaka Kotazo Gidan Nam Bazata taba Jindadi Awaje naba Juyawa Tayi Tai Tafiyar Ta. Murmushi Yayi Yace, Bansan ya she yaseemin, Zata Daina Daukar wannar maganar dazafiba?, Daga kashin yayi yaganta A gabanshi Tace Naji duk Abunda Kake Fad'a Bazaka taba Fahimtar Girma Da darajar so Ba, Ni dinnam dakake Ganina Najima Ina Son Wani Amma Kullum dazarar Zan fahimtar DA shi Sainaji Na tsaneshi Daga k'arshe na yanke shawarin Nisanta DA shi kozan samu Wanda zai kuladani Am ma shi gaba D'aya ya gaza Fahimta ta. Hawaye, ne suka Fara zubuwa daga idanun ta, Dariya yayi Yace Ke Kukan Mai zakiyi Muje nizan Sanar dashi Waye ne sannam A Ina yake?, kallon sa Tayi Ta ce A'a ni Kam na hak'ura koda na fada masa Bazai Taba Amincewa Ba Dukda shi Mutum ne Mai sauk'in Kai Ba yanda na I ya mubar Maganar Nam sannam Banaso kowa yasan Da Wannam maganar Dan Allah ya ya kabiru?. Murmushi, yayi bazan So ganinki cikin wannam Halinba kintabbata kina son shi, Ta ce A Harsau uku, Yakalleta Yace A Ina yake da zama tayi shiru Chan ta zunduma k'ar ya tace Yana Garin su zainabar ka Am ma shi Ya na manbila ne, shiru yayi yace to shikenam nikuma Zan baki mamaki murmushi tayi tai Tafiyar ta Washe Gari Batare Da yasanar Da kowaba Yakama Hanyar Manbila Ba tsagaitawa Yana tafiya Ya na tambaya Kashe wayar sa yayi Kwana Daya kenam, Hankalin baffan sa yayi matuk'ar ta shi “Yaseemin“, Ta shi ga tsananin damuwa komawa gefe tayi tai shiru tace karfa Ya ya Kabiru Ya Kama hangar Garinnam nashiga ukuna. Tana zaune Ganin Wayar ta tayi tana ringing, dauka tayi tace Kana Ina murmushi, Kabiru Yayi ya ce, yasmin kenam Yanzu haka na sauk'a garin *Manbila* gashi bansan kowa ba Shiru tayi Ta ce kasan Halin da mukashiga Kuwa Baikamata Katafi KO Sallamah babu Ba?, Rawar Dari yake Gashi baisan kowa ba, Komawa cikin mota yayi ya zauna Ya na Zaune Yaciro wayar sa Ya na danne danne Ganin mahaifin *Zainaba* yayi yana tuk'a mota kabiru yayi shiru Yace to Wannam kuma maiyake Anam Garin?. Yayi shiru, Tada motar sa yayi yabishi A hanka A baya Har ya isa unguwar da suke zaune, Fitowa yayi daga mota. Dasauri, zainaba ta zo daddy sannu DA zuwa tana murmushi daka mata tsawa, yayi ya ce dakata Ashe Bakida hankali haryanzu zainaba, Mahaifiyar ta ce ta taho Alhaji maiya faru? Kallonta yayi yace Watsamin k'asa tayi A idona wai Har Gayyota wannam Mutumin tayi Kallonta mahaifiyar ta tayi ta ce zainaba ba kyajin magana, durk'usawa tayi Ta ce Wallahi baba Nibanida Labarin zuwan sa Bansan komai ba, kama hanya tayi A fusace ta bude gate Hangashi tayi A nesa k'arisowa kusa DA shi tayi Tace Haba Sokake na rasa rayuwata Mahaifina bay as on ganina tare da kai Dukda cin zarafin dayayiwa mahaifin ka bai kyauta ba, bansan da wace fuska zan kalle ka ba Durk'usawa tayi Har k'asa ta ce Dan Allah Katafi Bana son Kara ganin ka Kallonta yayi yai murmushi yace shikenam Am ma kobakomai Ganin ki danayi Naji Dadi sosai Shikenam Insha allah bazan sake Bibiyar kiba nima wani Abune Ya kawoni Gobe insha allah zan bar Garin ma kwantar da hankalin ki shiga motar sa yayi ya kalli Zainaba yace Allah ya huci zuciyar Ki. Juyawa tayi tana tafiya ta na kuka harta koma cikin gida tanazuwa ta wuce dakinta taci koka ta k'oshi ta ce meyasa zanyi yiwa kabiru haka gaskiya ban kyauta ba ta sake fashewa da kuka. Motar sa yaja cikin bacin rai, Yana cikin tafiya Ya ji wayar sa ya ringin yana dubawa yaga *Yasmin* ce fakawa yayi yace Lafiya kam jiyayi ta fashe da
Table of Contents