Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 16

Chapter 16

Zainaba Yar Gata Book 1 Complete Hausa Novel 370 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Yarasa yadda zaiyi, Watarana Kabiru Nazaune Yaji K'ira yanadaga bayan sun gaisa yace wanene. Murmushi yayi yace Kafito wake zakaga ko wanene, Haka kuwa akayi Kabiru na fitowa Suna Ido Hudu dashi, Ya rik'e baki Yace Wanake Gani Kamar *ALK'ASIM* Murmushi yayi yace A'a gaskiya dole saika isa gida kungaisa da mahaifiyata da unty na. Haka kuwa akayi sukashiga cikin gida sukagaisa Daganam suka wuce Dakin sa suna zaune, Yayi Shiru yayi Ta gumi Kabiru yace “*Alk'asim*, me ki damunkane naga kayi tagumi kuma nasan ka kai mudum ne mai surutu lafiya kuwa?. Murmushi yayi Yace, Zainaba ce Shiru kabiru Yayi *Alk'asim yace Da ace nasam zainaba budurwar kace da bazan taba bari ka rasa wacce kake matuk'ar soba. Murmushi Kabiru yayi Yace, Abokina kenam Hak'ik'a naso zainaba so bana wasaba Komai nufin Allah ne Allah ya k'addara Matar kace To kuma meye na wani damuwa zainaba Macece mai hak'urin gaske Ammadai Safatan Bata maka abubuwan da bakaso, Shiru yayi Ya karanto Mishi Abubuwan Da ta ke mishi kabiru Yayi shiru Yace Abokina tashi Muje Musa meta Ko Allah zaisa mudace Haka kuwa Akayi Sukaje Yana shiga Gidan Tarar Da ita sukayi Kwance. Han go kabiru tayi Tai mamaki sosai Kallonta yayi Yace haba Zainaba Bekamata Kina yiwa Abokina Haka ba Idai Har Dan Ta dalilina Kike Gazzara Mishi Ina Mai Baki shawarin Kidaina Kiyiwa Mijin Ki biyya Abunda Ba yaso Karkimishi Aure Bawasa Bane Shiru tayi. Jawo “Alk'asim yayi Ajikin sa Yace Wannam Abokinane Tin Yarinta Inamatuk'ar Jidashi Munrabudashi Shekaru Masu Yawa Zainaba Dan Allah Dan Allah Kidaina Abunda Kike Mishi Na barku Lafiya Ya juya Yai Tafiyar Sa, Durk'usawa Tayi Tafashe Da kuka Tabashi Hak'uri Shikuma ya hak'ura Tindaga Wannam Lokacin Bata sa ke Batamishi rai ba. Kabiru Kuma Akahadashi, Da 'yar uwar sa Yasmin Aure, nasan wasu dadama zasuce meyasa kamal bai had'a Auren zainaba ta re da kabiruba ko?. To inaso kusani ba lallai bane kasamu Wacce kafisu Arayuwar ka ba, Nabar ku lafiya. *Sannam ina barar Adu'o'in ku kan neman wani Aiki dazamu fara kutaya dan uwanka da Adu'a na gode Allah bar zumunci. Sabon Littafina zaizo muku nam bada dad'ewaba ma suna (KARKA GUJE NI) By. Call or WhatsApp me on this number: 07035610661

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});