Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 3

Chapter 3

Zainaba Yar Gata Book 1 Complete Hausa Novel 1,210 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

ta rungumeshi tace yaya sannu dazuwa Yayi murmushi maganar da tamasa ne yasauk'o da gabaki d'aya A tsume yake. Yanashiga cikin falo, matar baffan sa ya hango tana ganin sa tataso yagaisheta Tace Kasa gaba ki d'aya mun rikice murmushi yayi yace *ANTI LARABA*, bakomai ita tadauk'i jakar sa ta bude wani d'aki na musamman ta ce kashiga bari wannam fitsarariyar tazo zata tayaka sauran gyare_gyaren dakin kaji ko Yace to Anti laraba Tana tafiya k'aramar yarinya nam mai surutun tsiya tataho tace Yaya Yace Na'am tace Kullum baba saiya bani labarin ku yaushe Ba ba zatazo duk'usawa yayi ya rik'eta yace kwannam zatazo Zakitayani aiki tace A'a Gaskiya Saikabani Minti Ko chakuleti, Dariya yayi ya bude jakar sa yaciro Sweet ya mik'amata. Yazauna yana ninke kayayyakin sa sunata tad'i Lokaci d'aya sun shak'u da ita sosai Hango wayar sa tayi tace yaya Zanyi wasa, murmushi yayi ya bide mata wayar Tanata game Shikuma yana gyara wajen Ajiyar kayan sa. K'ira ne yashigo wayar Tace yaya Ana k'ira yace juyo muga waye ne yana kallo yaga number zainaba ce, Yace Kikashe kicigaba da wasank Haka kuwa akayi har sau uku Ana hudunne Ta daga tasa Wayar A kunen ta Tace Yaya na Yana Aike Zainaba murmushi Tayi tace Toh 'yar k'anwata Antinkece Take Magana Kashe wayar Tayi Tace Yaya Antina Ce Naji Tana Kuka. Murmushi yayi yace Kinji k'anwata rabuda ita Ta gasa yayan naki Tace To Tacigaba Da game d'in ta Kida kakaje Natashi Tace Yaya muguwa ta dawo. Danaso sai sabon shekara zan sakeshi, Amma insha allah zanna kawo musu shi saubiyu a sati. *07035610661* Zaku iya tuntuba ta WhatsApp tawannam lambar kamal ne naku akoda yaushe Muhuta lafiya ♥♥♥ ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* *WANNAM FEJIN NAKUNE* *HUSAINA ABUBAKAR* *MEENART UWAR GIDA* *NABEELA DIKKO* *DR.RAIN* *PRINCESS AYSHA* *SAJ* *MEEART UMAR FAROQ* *CUTE ANGEL* *80K* *ADUL 10K* *AMENAT KABIR KIRU* Kuma Al'ummar cikin gidan *'yak'i darashin gaskiya*,na da go muku hannu. Wow...! Sister *HUSAINA ABUBAKAR*, (MRS.ABUBAKAR) Ina tayaki farin cikin Kammala littafin ki mai suna, *BASO BANE CUTACE*, Allah ya k'ara Basira tare da zak'in hannu Ana tare iya wuya. 3=4 Murmusa tayi, Ta ce *KABIRU NA* kenam yaushe zaka kawomin, *"ZAINABAR''* taka yayi murmushi ya ce mama kenam Zan kawo miki ita amma naji Labarin mahaifin ta Baya k'aunar *"TALAKA"* ko kad'am gashi nikuma Naga *"ZAINABA"* gaskiya Akwai Rikici Fa mama ki shirya kawai, Murmushi ta yi Ta ce A'a Ni kaganni babu ruwa Katashi Maza ka futa Ka nemomini Maganin Ciwon kai, *"KABIRU"* ya tashi Ya ce to mama Ya futa Yaje ya yiyo mata saye_sayen Ma gunguna, "Sannam Ya siyo mata Lemo da ayaba, Tasha magani ta ci, Ta kalleshi ta ce Allah ya maka Albar ka, *"KABIRUNA"* Hakan ake son Da ya dinga hidimawa iyayen sa, Yayi murmushi Ya ce mama kenam Ai ni duk Abunda na mallaka zan kashe miki su duka idan har kinada buk'ata Allah Zai kawo wani, Fashewa tayi Da kuka...!. "*KABIRU"* Ya ce kukan me kike mama?. "Share hawayen ta tayi ta ce Ba KO Mai, yayi murmshi, Jim kadan Hadari ya hadu Sosai, zuwa ya sako aka kwana Ana ruwa, Washe gari DA safe, *"KABIRU"* ya Dan wanke kayan da zaije zance da yam ma, Yatafi gun aikin sa, Misalin k'arfe uku na yammad yadawo gida yaci ado ya fesa Dan turaren Sa, be tsaya ko inaba sai k'ofar gidan su *ZAINABA"*, yana zuwa ya tarar da ita ta na hira ya zauna gefe d'aya akan keken sa, bayan sungama hira ta k'ariso gunda yake ta ce Baku hadu DA abokin naka bane har yau yace A hakane, ta kalleshi tayi murmushi, Ta Ciro wayar ta ta k'irawo number kawai waya ta Fara ringin, A aljihun sa ya cirota ta kalleshi ta ce Ina amfanin k'arya da girmanka Samarin yanzu yawancin Ku bakuda ga ski ya, *"KABIRU"* Be ce Mata komai Ba ta juya tayi tafiyar ta ta bar shi A tsaye. Yayi zugum..! Tafara tafiya ta juyo tayi murmushi ta ce Yaya na Idan har Dagake kake miye Amfanin k'arya?. "KABIRU, yayi Zugum Tayi Shigewar ta cikin Gida tabarshi Waje Cikin Tinani, Haye keken Sa yayi yayi Tafiyar sa Shiru_Shiru, tsahon Sati *"ZAINABA, bataga Mutumin ta Ba, Ita Dakanta Ta k'irashi Awaya tayi (Ringin), Har sau uku Bed'aga Ba tayi murmushi "Kabiru Ya na zuwa ya tarar da, K'ira har Sau uku. "Bin k'iran yayi dayaga zainaba ce yaudakan ta take k'iran shi, K'irjin Sa na bugawa duf_duf, Ta na amsa k'iran Ta ce Dan nafada maka gaskiya shine kake fushi Dani, Saura k'iris kayi nasara Amma naga kamar Bada gaske Kazo yauda yamma idan Har da gaske kake, 'Yar gata tana Nam tana jiranka ta kashe wayar ta. Yammana yi Awannam ranar *"KABIRU"*, zazzabi Mai tsanani ya kamashi Am ma saboda tsananin son da Yakewa 'Yar gata Haka ya ta shi ya yunk'ura zai tafi yahau keken sa, Am ma Sam yagagara tukawa. Tajira_Tajira harta gaji Bataganshiba Shiru tayi tace Lafiya kuwa banga Mutuminnam ba, balafiya ba dai kam Kwanciya *"Kabiru, yayi yana famar murk'ususu Zazzabi ya galabaitar dashi k'irar wayar tayi Shibesan ma ana k'iraba saboda zafin zazzabi Mahaifiyar sa ce, ta d'aga suka gaisa take tambayar ta shin me Qatar bay a Ku sane, murmushi tayi tace Ai gashinam yana kwance ba lafiya, Ta ke Zainaba ta ce subahanallahi Kihada ni dashi Girgiza kai tayi ta ce, Yata Baya hayyacin sa Kibari zuwa anjima ki k'ira kinji zainaba tace To Mama takashe wayar karfe 7:17 dai_dai na dare k'irar wayar tayi har Sau uku Ba'a dauka ba washe gari dasafe tasake k'ira *kabiru Yanafarkawa ya daga wayar yayi Sallama suka gaisa Yayi mamaki Dayaji zainaba tace masa yaya jiki. Sunacikin tadin su tace Insha allah zanzo na dubaka koda yamma, kabiru yace A'a nama warke basai kinzoba murmushi tayi tace Bakaso naga gidan naku ne, kabiru yace A'a bahaka bane Nima zanzo Anjima karkidamu Murmushi tayi Tace Kaida bakada lafiya Kabari jikin ka yawar_ware kaji. Sati d'aya yayi Amma jiki yaki ci yak'i cinyewa Dalilin haka yasa zainaba ta taho har *WURO HAUSA", Aunguwar su tana zuwa Sukagaisa da mahaifiyar sa Ta je tadauko likita har gida yabashi magani yamasa wasu Allurai Bewuce kwana ukuba jikin sa ya warware kamar Bashiba Yayi kwalliya ya kama hanya sai Unguwar su zainaba. Yanazuwa ya tarar da ita Zaune Ak'ofar gida tana hiradawani tanaganin Sa, Tataso tazo wajen sa Wanda suke hirara ransa yayi matuk'ar naci Abusace Yataho ya ce Haba Zainaba Wannam talakan kike saurara mai zai tsinana miki dubeshima wari yake, murmushi yayi yace A'a bekama kafadi hakaba danasam zakazo nidana bari sai gobe, Cikin fushi yace Kai Aibaka isa mu hada budurwa tare Dakai ba talakan Banza Kaduba Akeke kake zuwa wanda kudin keken ko zoben hanuna bazai sayaba. Shiruyayi *"Kabiru yace Da ace kafahaimceni daduk hakan bazata faruba, sannam Alziki da Wannam kuma nima Allah zai bani Saboda haka Kadaina cimun fuska Yanda kakeji da zainaba taka ce to nima tawace Kuma tawace nikadai Juyawa yayi yashiga motar sa ya fizgeta

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});