Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 14

Chapter 14

Zainaba Yar Gata Book 1 Complete Hausa Novel 1,205 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

nekam?. Juyowa yayi yanazuwa dai_dai Dak'inta yace Yar ghata bude k'ofa tayi tana Sosa Kai, murmushi taga yayi Abunda ya daure mata kai kenam, Yace Zan koma wajen aiki. kalloshi tayi tace Allah ya tsare hanya ya kuma baka nasara adawo lafiya Baba. ya juya zai tafi yace Nagode 'Yar auta akwai wata magana dazamuyi Dani dake Da mahaifiyar ki. Daga nam Yayi murmushi ta k'arbi jakar hanun sa Ta rakashe har gidin mota sukayi bankwana ya Kama hanyar sa tazuwa cikin garin Yola wajen da ya ke aiki. Ya fara tafiya amota kenam, ya kirowa number zainaba yace da ita ta turo masa number saurayin ta, Haka akayi ta k'ira kabiru tasanar DA shi sannam ta tura mishi number. Yana sauk'a wajen Aiki number kabiru ya Fara k'ira, tana shiga ya ce........ To masu sauraro shin yaya kuke ganin k'iran da mahaifin zainaba yayiwa k'abiru, zai sauk'a daga kan ak'idar shi ta tsanan talakane kukoma zai bazai sauk'aba?. ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* *31=35* kalloshi tayi tace Allah ya tsare hanya ya kuma baka nasara adawo lafiya Baba. ya juya zai tafi yace Nagode 'Yar auta akwai wata magana dazamuyi Dani dake Da mahaifiyar ki. Daga nam Yayi murmushi ta k'arbi jakar hanun sa Ta rakashe har gidin mota sukayi bankwana ya Kama hanyar sa tazuwa cikin garin Yola wajen da ya ke aiki. Ya fara tafiya amota kenam, ya kirowa number zainaba yace da ita ta turo masa number saurayin ta, Haka akayi ta k'ira kabiru tasanar DA shi sannam ta tura mishi number. Yana sauk'a wajen Aiki number kabiru ya Fara k'ira, tana shiga bayan sun gaisa Yace Inason Magana Da Kai Kazo Kasamini Da yamma Ya kwatan tamishi Ofishin sa, Yamma nayi Yaci Ado Ya fesa turare Yayi bankwana da mahaifiyar sa, Da mahaifiyar Yasmin, Ya sako k'afa kenam Zai Fito ji yayi an sha gaban sa daga kansa yayi Yana kallon yasmin yai murmushi ya ce lafiya kam ko?. Girgiza kai tayi Tace Naga ka fesa wankane kodai kayi wata ne kam?, Ba musani ba murmushi yayi Yace A'a Ai haryanzu zainaba ita kadai ce Acikin zuciyata, Ta ke Yaga ta yi shiru Ta had'e fuska Abun ya cimata rai sosai saita tina da alk'awarin da tayi Ta ke ta yi murmushi ta danne Abun Azuciyar ta Ta ce Gaskiya Ni zan rakaka Idan Har Babu damuwa shiru yayi Ya ce A'a Bazaki Ba Dayaga kamar ranta ya baci yace To naji Zamu tafi Ta re Amma da sharadl' Zaki jirani A mota Ta ce A na yadda Jiranta Yayi Ta shiga ta shafe Mintoci Talatin Da wani Abu Tana fitowa Tindaga Nesa Yaga Ta k'ara kayu sosai tsayawa yayi yana kallon ta. Ya Fara sak'e-sak'e cikin zuciyar sa ya ce dama haka Ta keda kyau dagan gan Ta ke kin daukan gaye sosai, Tana isowa kusa dashi Tace Yaya kabiru duba kagani nayi kyau kuwa?. Kallon ta yayi Yai murmushi yace Gaskiya bakiyi kyau ba, Sai jikinta yayi sanyi suka shiga mota yana tuk'i suna tafiya tana harara shi, Yana kallon ta ta gefen Ido yana murmushi Ta ciza baki Ta ce Wallahi Karka kuskura ka min magana Munyi baran baran nagama daukar wankana ka kushe Dan ka tsaneni Shikenam, Ba komai Ai Nima zan rama zan kuma baka mamaki Sai Kaima kaji Abunda naji Yayi shiru bai ce mata komai ba, Chan Ta kai mishi duka Ya tintsire da dariya Ya ce Kiyi hak'uri Tsokanar ki nake. Kinsan wani Abu kuwa?. Kallonshi tayi ta murgud'aba ki ta ce, A'a yace Gaskiya ba k'aramin kyau kikayi ba Ni bantaba zata k'anwar tawa haka ta ke da kyau sosai ba, Gaskiya wannam gayen nima kaina saida naji ya burgenj. Kallon shi, Tayi Tace Ai kuwa Ahakama bawai na tsaya na yi da kayu ba ne, Saurayina shi yadace nayiwa gayen da ban taba wa kowaba kokuma mijina, kallon ta yayi yace nikuma fa?, hararar shi tayi tace kaje chan zainaba tamaka wayasanima ko bata iya gayeba Ko k'azama ce, dariya yayi yace A naji kuma sai me. Dariya tayi Tace A'a ni karka huce a kaina banina hanaka ita ba Yau de gashi kace mahaifinta ne ya ke k'iran ka da kansa Yace A shine suna cikin Tafiya kenam Sunzo wucewa ta wajen wani shatale-tale Kawai yasmin, Ta ce Yaya kabiru Dan allah gawani Mai Sayar da (MAGARYA), dan allah kasaya mini neman waje yayi ya fa ka Ya ciro 200 naira d'ari biyu ya mik'amata yace Je ki siyo nima zan sha, Kallon sa tayi Ta ce kasan dai titin nam akwai cin koson Muta ne da Ababen Hawa dan allah karkace Na rainaka Gaskiya nikam saidai Na hak'ura ina tsoron titin nam, Jan motar Yayi zai tafi ta ce yanzu yaya kabiru tafiya zakayi ya ce kwarai ma kuwa Tayi shiru Tace To Jirani Zan je na siyo kuma dukda kudin kane Iya wanda zai ishe ni zan sayo. Bud's k'ofa tayi ta kai kusan minti biyu sannam ta samu ta tsallaka ta riski mai sayar da magaryar tana zuwa tayi Sallamah ya masa tace Baba Abani Magarya na naira Hamsin Dauko leda yayi ya auna mata da gwan-gwami ya mik'a mata ta k'arbi 'yan chanjin ta. Tsalako titi tayi, Bata lura sosai ba wani Mai mota yataho ya kusk'ureta ta fad'i kasa Duk kwalliyar da tayi ta baci Juyowa da kabiru zaiyi sai yahango yasmin tana hawaye Fitowa daga motar yayi ya taho inda ta ke, Yana zuwa yace maiya faru Nuna masa wani matashi tayi ya toshi da gilashi. Yace mai ya miki fashewa tayi da kuka Kabiru harya fusata yaje ya bude k'ofar motar zai yi fada dashi, Ganin Yasmin yayi ta rik'eshi tace A'a yaya kabiru Ka rabudashi kazo muyi tafiyar mu Sai jikinsa yayi sanyi sun jiya zasu tafi matashin nam ya fito ya kama rigar kabiru yace Kai da dukana zakayi Akan wannam Kazamar Yarinyar, Juyowa yayi yace wace-ce k'azamar?. Sa ke janshi tayi tace A'a yaya kabiru mutafi karabudashi zaigamu da gamonshi Shima Sabule hanun sa yayi Yace Wannam Dakake Gani Ba banza bace Ba irin kalar 'yan matannam da kasani bane ina mai maka gargadi akan kada ka sake fusta wannam mummunam furucin Kazama akan ta. Sunjuya zasu tafi kenam Yace banza wawa na buge banza kuma babu Abunda zaka iya Inaji da dukiya yanzu saina Daure ku daga kai har ita. Afusace Kabiru yajuyo ya Kaimishi duka suka runtume da Fad'a da k'yar aka rabasu anrabasu kenam Sunjuya zasu tafiya ya Daga waya Ya k'irawo huk'uma. Kabiru Yanaji yanagani Haka baisamu zuwa wajen Mahifin Zainaba ba gashi suna kulle kuma Ank'i Abada belen su Kabiru yayi yayi A barshi ya k'ira mahaifin sa wato baffan shi Amma sam Aka k'ibashi dama Kwana biyu sukayi A kulle Tare dashi da 'yar uwar sa tana cikin ma gar k'amar gefen sa Yamma nayi wasu sauro ne na musamman Kabiru haka ya hak'ura ya cire Rigar Gikin sa da yeke anbarshi da k'aramar riga da singileti Ya wurgawa Yasmin tasamu samu tayita korar sauro. Gari

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});