Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

Zainaba Yar Gata Book 1 Complete Hausa Novel 1,206 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

take ya danne zuciyar sa yace umma na nazo mutafi tare dakene juyawa tayi tace A'a kabiru Tinda mahaifin ka yarasu Shi kuma yaya na yake cusa mini bak'in ciki kala kala murmushi yayi yace A'a mama yayi nadamar abunda yamiki dan uwanki ne ninasam hargobe Kina sonshi Acikin zuciyar ki Kama hanunta yayi ya dora Akan sa yace mama kin yadda DA Dan Ki, tana murmushi tana hawaye tace A. Yace kibiyoni mutafi Ba'abunda zai faru insaha allah tace to shikenam suka kwana washe gari suka shirya tsaf. Suna k'okarin fita sai ga zainaba da nik'af ta rufe fuskarta durk'usawa tayi hark'asa ta gaida mahaifiyar Sa, Tace Mama karkutafi Idan kuka tafi Mutuwa zanyi, Kallon ta yayi *kabiru* yace bude fuskar ta ki Ta bude Yakalleta yayi murmushi Yace ke tawace nikuma nakine Dan haka karkidamu Dannamiki nisa bawai yananufin Munrabu Bane Gabaki d'aya Abunda mahaifin ki yamin kuma ni Kingani nam bakomai yawuce Ya sake cewa Tabbas insaha Allah Nidake Babu rabewa dajin wannam kalamin Tayi murmushi Suka had'a yan kayayyakin su Tamusu rak'iya har tashar mota daganam kabiru ya rakota har gida Yana Tafiya yana juyowa suna kallon juna Tashiga cikin gida ya dawo tashi Daganam Suka kama hanyar Tafiya garin (KEBBE). Misalin K'arfe 3:19pm na yamma suka Sauk'a Garin *KEBBI*, Isar su Cikin Gida kenam kowa na farinciki *KABIRU* wache wa Bangaren shi Yanatafiya Ya na hawaye Kwanciya yayi Kan katifar sa, Ya rik'e Kai *"YASMIN*, yagani Akan shi murmushi yayi ya ta shi yace Nasam zaki tsare ni kice Ban kawo muk'u tsaraba ba?. Murmushi tayi tace Mu AI ganinka yafimana tsarabar Naga jikinka yayi sanyi Maiyafaru Ya ya kabiru?. Budar Bakinsa yace Bakomai Wani kallo tamasa tace Shine Nagan ka kasauya Ba yadda Nasaba Ganinkaba, Idan Har zaka boyewa Kowa ni Yar uwarkace yakamata kasanar Dani Dan uwana Nimai baka shawari ne, samun guri tayi nisa DA shi K'ofar dakin Abude ya zayyana Mata Abunda yafaru Alokacin Ranta yabaci Ya tashi tace shine katsaya kana kallon shi. Amma wana hukunci ka yanke murmushi yayi yace Zansanar dabaffa yaje KO Wata k'ila ya amince kallon sa tayi tace Ka hadu DA aiki Tayi ficewar ta. Sati Biyu kenam, Da dawowan su garin kebbe kabiru, ya durk'usa A ga ban baffan sa Yace Lafiya kuwa Kabiru naganka Awannam lokacin kodai sakin fitinar Nam tamaka laifi ne, Girgiza Kai kabiru yayi yace A'a baffa Sonake Atambayomin Izini wajen mahaifin, *ZAinaba*, murmushi yayi yace Naji Zan tambayo maka KO jibi ma zamutafi tare Dani dakai DA 'Yar uwar ka Yasmin, Ashe ta na labe Ta fa she DA kuka tashre hawayen ta tace Lokaci d'aya nakamu DA tsananin son shi amma yagaza fahimta ta Tayi shiru ta sake cewa gashi bazan I ya cire son ya ya k Kabiru A cikin zuciya ta ba Nayi_nayi Am ma a bun ya fi k'arfina Amma dukda haka nima inanam Akan Bakata Koni KO ita Allah ne kadai yasan Wacce za ta mallaki yaya Kabiru A matsayin miji. Ranar Jumma'a sukayi Maganar litinin itace ranar Tafiya Gabak'idayan su sukaci Ado Dakagansu kasam shigar dasukayi Daga Gidan Wadata sukafito, bankwana sukayi Ana tafiya Amota Kallon juna suke shida *"YASMIN* dazarar sunhad'a ido saita harare shi ta tura baki Shikuma yayi murmushi Sunacikin tafiya Ya ga Yasmin tana hawaye suna baya ne kuma yanaso yatambaye ta Abundan yake damunta dauko wayar sa yayi ya turamata sak'o Yar uwa rabinjiki mai yasame kine kam?. Dawo masa DA sak'on tayi kamar haka damuwata ai Kaine sila Bayanda na iya Dole na nayi kuka shine samun sauk'ina. Dariya yayi ya sake rubuta Mata yanzukibari zamuyi magana dazarar mun Isa inda zamu gyada Kai tayi Tace shikenam Tafiyar Awa biyar sukayi Har zuwa k'ofar gidan su zainaba Kwank'wasa gidan yayi Aka mar iso suka yak'arisa cikin wani falo na Alfarma. Jim kadam, Yafito Yace kushiga mota muk'oma gida, Juyawa sukayi Suka sake cinhanya, misalin karfe shabiyu DA talatin DA hudu Na dare suna sauk'a yakalli kabiru yayi murmushi yace kabiru Na ba Abunda zaka buk'ata idai baifi k'arfina ba saika mallake shi sukayi bwakwana kowa yawuce bangarin sa. Washe gari DA safe. Amana Afuwa najina shiru dakukayi Ayyukane suka boyemu Yanzukam insha allah zakuna samun shi kan lokaci, saudaya ko saubiyu a sati. ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* 7=8 Ya Kai d'an uwa/'yar uwa kayi iyaka k'okarin ka/ki wajen ganin ka kayutatawa Iyayen ka da sauran Abokan huldar ka, Iyaye bamuda tamkar su cikin fadin duniyar nam Koda kowa zai gujeka na tabbata iyaye sunanam tare ka mu, Amma saikaga wani Kullum yana cikin cusa musu bak'in ciki wani lokacin har suyi k'walla Ta kasani/ki sani duk mai k'untata wa iyayen sa bazai taba ganin harkokin sa suna tafiya dai_dai ba muzauna dasu lafiya susanya mana albar ka tabbas zamuga budi sosai A rayuwar mu, Allah yasaka muku iyayen mu kunmana komai babu abunda zamu ce daku saidai muce Allah yasaka muku da gidan Aljanna Amin. Jim kadam, Yafito Yace kushiga mota muk'oma gida, Juyawa sukayi Suka sake cinhanya, misalin karfe shabiyu DA talatin DA hudu Na dare suna sauk'a yakalli kabiru yayi murmushi yace kabiru Na ba Abunda zaka buk'ata idai baifi k'arfina ba saika mallake shi sukayi bwakwana kowa yawuce bangarin sa. Washe gari DA safe. *"YASEEMIN"*, Ta fito Tana goge idanun ta juyawar dazatayi Ta hango *"KABIRU*, zaune yayi tagumi k'arisowa kusa dashi tayi takai minti biyar tana gaban shi amma sam taga kamar ya yi nisa budan bakinta tai magana tace yaya kabiru maiya ke damun ka?. A firgice yadawo daga tinanin da yake yayi murmushi ya ce A'a Babu komai Girgiza kai tayi tace A'a ninasam Kanatinanin ko mahaifin wannam yarinyar da mahifinta bason ka yake ba kana tinanin yacewa baba zarafine kawai, nibanga wani Abun damuba ita kadaice mace A duniya kaje ka nemi wata mana Mahaifinta yanaji dakan sa shi mai kudine Wanda mu kuma talakawa ne Ammaduk dahaka muma ai munada na rufin asiri nidai inaga nin a tawa shawarar kawai kahak'ura da ita ni namaka Alk'awarin Zan samamaka 'yar gidan mutumci da karam ci Kallonta yayi ya gyad'a kai yayi murmishi yace tai maka kisamamini ruwa nayi Alwala yau nima na makara kamar ke. Murmushi tayi tace Shikenam tatafi Ta dauk'o masa ruwa a buta ta aje masa Ta zauna gefen sa na dama yana Alwala yace kekin yi Sallar ne?. Girgiza kai tayi tace A'a butar tawa nabaka idan kayi sai nima naje nayi ai yayi murmushi ya idar Da alwalar tashi ya mik'a mata tatashi zata tafi yace Dakata Anam zakiyi Ina kallon ki karkije ki kuskura baki kice kinyi sallah tintsirewa tayi dadariya tace to ai wannam halinku ne na samari, Tawuce tayi tafiyar ta Yatura k'ofar sa yashiga yayi Sallah. Misalin k'arfe Shad'aya na rana kowa yana zaune A falo Anata hira amma kabiru yana d'aki ko fitowa baiyi ba, *YASEEMIN*, ta mintsine karamar K'anwar ta tace ke Akukuturu Jeki taso yaya kabiru Murguda mata baki tayi tace A'a bazan jeba ni kallo nake Tsawa tamata tace kitashi kitafi kona kashe kallon

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});