Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 4

Chapter 4

Zainaba Yar Gata Book 1 Complete Hausa Novel 1,208 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

yayi tafiyar sa. Kallon shi zainaba tayi Tace nibataka bace, Banason mutum mai son Tada husuma tatashi tayi tafiyar ta tindaga wannam lokacin koda yak'irata Awaya bama ta d'agawa Daga k'arshe Da abun ya dameshi cire sim card dinnashi yayi ya Aje shi na tsahon sati kuku ko sakashi ba'a yi Awaya....! Washe Gari Yayi wanka, ya tattaro 'yan kayayyakin shi masu tsafta yataho ya durk'usa yagaida Mahaifiyar sa yace Mama Tafiyar nam tatashi Zanjeni Wajen *"BAFFANA*, murmushi tayi tace Aibazan hanakaba Kabiru Amma zakasha tafiya shiga d'aki tayi ta dauko ragowar 'yan kudaden ta dabazasu wuce naira dubu d'aya ba ta mika masa ya maida mata da kanyata ya ce, haba Mama na Kibar kudaden ki Idan naje chan zanna yiyo miki Aike tafashe dakuka ya rarrashe ta sukayi bankwana. Tafiyar Awa Shida sukayi Kafin Isar Su *Garin kebbe*, Yana isa suna sauka atashar mota Ya daga wayar Baffan sa Daniyyar zai k'irashi jiyayi An wanke shi da kwatami Besan lokacin daya katse wayar ba Motar data watsa masa Ruwan kwata, Tana fakawa Yataho Ya tsaya daga gefe Wata zankadidiyar budurwa ce tafito daga motar Fiskar ta sanye da Tabarau,(Gilashi) Magana yamata yace Ke Bakida tarbiyya ne kinwatsa wa mutum Ruwan kwatami amma bakisan kibashi hak'uri ba ko?. Juyowa tayi taimasa wani irin kallo Nagadara Tace Ayya..! To kayi hak'uri kaji Bude jaka tayi Taciro 10k ta zo tace Gashi kaje Ka sauya wasu kayan, besan lokacin daya ja Hanun ta ya wanka mata mari tasssss...! Ba gabakidaya Kowa dayake wajen saida ya zaro Ido rik'e kumatun ta tayi idon ta na hawaye tace Mari Na kayi Ko To yau zanga waye Gatanka A kaf Cikin Garin (KEBBI), murmushi yayi yace mezaki iya daga wayar ta tayi Cikin shagwaba Tace Dady kana Ina Yace Lafiya kam Fashewa tayi Dakuka Tace Inason Mota d'aya na yan sanda wani ne ya marini Haka kawai. Wasa gaske Kabiru Jiyayi Hukuma sun nadeshi basutsaya dashi ko ina ba sai ofishin 'yan sanda Kabiru Yana zaune bece komai ba tamaida stetment, Tafadi k'arya da gaskiya. Wani Contabul ne yataho ya kalli kabiru yace Kai dan saurayi meyakaika Marin Wannam yarinyar Gaskiya na tausaya maka Gashi har Cinhanci dabayar maitsoka wai A ajemata kai har zuwa lokacin da ka shirya bata hak'uri Kadurk'usa har k'asa murmushi yasakeyi yace nibak'one Kubani wayata Zan k'irawo baffana ya zo yayi belina Anam fa sukace ina ai bazancen beli hakadai kabiru yacigaba dazama A cikin magar k'ama harna tsahon Kwana hudu. Rannabiyar ne, babban D.P.O daya ziyar ci Ofishin ya tarar da Kabiru, yasa akafito dashi Ya tambayeshi Shin wajen waye kazo garin kebbe Sannam kana bak'o maiyakai ka rigima. Kabiru ya zayyana masa Abunda ya faru, dayaji Haka yabashi Hak'uri akadauko wayar sa Aka bashi, Acikin chaji ofishin 'yan sanda ya k'irawo Baffan sa wato *"ALHAJI BADAMASI*, yana isowa ta ke D.P.O yatashi suka gaisa yace wa Alhaji badamasi wannam d'in dankane Yace A danane Dan yata ce, Nayi nayi Yadawo wajena tare da mahaifiyar sa amma sai Kwanaki yak'irani yace yana zuwa ya kalli kabiru yace tashi muje Kaji Kabiru tashi Yayi suna tafiya yanata sak'e sake ina zaosamu budurwar nam Ya rama abunda ta masa, Tafiya suke Amota Amma komagana bayayi Suna shigowa Cikin Gida wata k'aramar yarinya ya hango tanaganin sa tataho dagudu ta rungumeshi tace yaya sannu dazuwa Yayi murmushi maganar da tamasa ne yasauk'o da gabaki d'aya A tsume yake. Yanashiga cikin falo, matar baffan sa ya hango tana ganin sa tataso yagaisheta Tace Kasa gaba ki d'aya mun rikice murmushi yayi yace *ANTI LARABA*, bakomai ita tadauk'i jakar sa ta bude wani d'aki na musamman ta ce kashiga bari wannam fitsarariyar tazo zata tayaka sauran gyare_gyaren dakin kaji ko Yace to Anti laraba Tana tafiya k'aramar yarinya nam mai surutun tsiya tataho tace Yaya Yace Na'am tace Kullum baba saiya bani labarin ku yaushe Ba ba zatazo duk'usawa yayi ya rik'eta yace kwannam zatazo Zakitayani aiki tace A'a Gaskiya Saikabani Minti Ko chakuleti, Dariya yayi ya bude jakar sa yaciro Sweet ya mik'amata. Yazauna yana ninke kayayyakin sa sunata tad'i Lokaci d'aya sun shak'u da ita sosai Hango wayar sa tayi tace yaya Zanyi wasa, murmushi yayi ya bide mata wayar Tanata game Shikuma yana gyara wajen Ajiyar kayan sa. K'ira ne yashigo wayar Tace yaya Ana k'ira yace juyo muga waye ne yana kallo yaga number zainaba ce, Yace Kikashe kicigaba da wasank Haka kuwa akayi har sau uku Ana hudunne Ta daga tasa Wayar A kunen ta Tace Yaya na Yana Aike Zainaba murmushi Tayi tace Toh 'yar k'anwata Antinkece Take Magana Kashe wayar Tayi Tace Yaya Antina Ce Naji Tana Kuka. Murmushi yayi yace Kinji k'anwata rabuda ita Ta gasa yayan naki Tace To Tacigaba Da game d'in ta Kida kakaje Natashi Tace Yaya muguwa ta dawo. Danaso sai sabon shekara zan sakeshi, Amma insha allah zanna kawo musu shi saubiyu a sati. *07035610661* Zaku iya tuntuba ta WhatsApp tawannam lambar kamal ne naku akoda yaushe Muhuta lafiya ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* 5=6 Murmushi yayi yace Kinji k'anwata rabuda ita Ta gasa yayan naki Tace To Tacigaba Da game d'in ta Kida kakaje Natashi Tace Yaya muguwa ta dawo. Yayi murmushi yace wacece muguwar?, ta kyal_kyale dadariya tace *"Adda YASMEEN"*, kulluma saita dakeni Yace to fa muje Namata kashedi to Kama hanunta yayi Suna zuwa tatura k'ofar d'aki Yabiyota Abaya Idakuma Tana kwance tatoshe da Abun jin k'ida akunen ta Shikuma yana labe Abayan k'ofa tana zuwa Yarinyar Ta lallaba ta kashe kid'am Zumbur tatashi tace Ke yarinyar nam lallai yau zanga mai kwatanki Agidannam daman kin rainani Dariya tamata tace Yaya Na zai ramamini Ai Dajin haka *"YASMEEN*, Tayi wufa zata makamata Tayi maza ta koma bayan *"Kabiru, tace Yaya karamamin Zataci zalina, Had'a ido sukayi Yayi shiru Itama tayi shiru Yace ke?, i ta ma tace Kai meyakawa ka gidan mu?, shiru yayi Yace gidan ku kuma Tab..! Kama hanun K'anwar ta yayi yace zomutafi Ranshi yabaci sosai Tahotayi Da gudu tatare K'ofa tace Kodai Kaine Yaya Kabiru kallonta yayi ya Hada fuska yace Bashi bane Ta durkusa har k'asa tace Dan Allah Kayi Hak'uri. Budan bakin sa yayi murmshi yace Tafa, kefakikace saina durk'usa Agabanki gashi ke kika durk'usa agabana, tashi Tayi Tace To Nafasa bak'a hak'urin ma Ta koma Dabaya Yayi wucewar Sa, Yanazuwa Falo yatarar Da *ANTI LARABA"*, Zaune tana kallo Ya zauna gefe suna kallo suna hirar su, Chan *"YASMEEN"*, Tafito tana zuwa ta zauna tana harara *Kabiru*, yacigaba da kallon sa budan bakin *ANTI LARABA*, Tace ke *"YASMEEN*,kinaganin Shi bazaki gaishe dashi ba dan bakida kunya budar Bakinta tace Wannam Zan gaisar Hmm, Shikuma yayi murmushi Yace Anti laraba rabuda ita wacce batada aiki saicin zalin yar k'aramar yarinyar nam. Fusata tayi Ita kuma k'anwar tata tana gefe tana wasanta Dasuka hada ido ya yimata gwalo harsau uku, Tashi tayi ta koma wajen Anti Laraba Tace Mama *Yaya YASEEMIN, ce take harara ta Kafin kace me ta Fusata Kawai Tasakuka Sukuma sika tintsire dadariya Tashi tayi ta wuce dakinta

Table of Contents

Chapters

16 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});