Chapter 12
Chapter 12
kuka tace Yaya kabiru kayi hak'uri Karya na maka na boye maka ne Amma Kayi hak'uri kadawo akwai Wata matsala Kayi sauri kadawo. Juya motar sa yayi ya kamo hanya, Tafiya yake Har gari ya waye Dayamma liss ya isa garin kebbe yana sauk'a ya yi sallamah yashigo cikin gida. Ya tarar da baffan sa, Zaune zuwa yayi ya durk'usa yace ina kwana ya amsa lafiya k'alau baffan nashi yace Ina ka shiga duo kasa mun rikice kabiru dago kansa yayi Gaba ki d'aya idanuwan sa sunyi jajaye. Alamun yanacikin bacin rai, murmushi baffan na shi yayi yace *Yasmin* dauko Masa abinci Kikai masa ta shi kaje kahuta anjima zamuyi magana tashi yayi ya wuce dakin shi, ita kuma yasmin ta shigo ta sunkuyar da kanga k'asa Ta aje Abincin Ta juya zata tafi yace Dawo ki zauna juyowa tayi zuciyar ta na bugawa duf_duf. Zama tayi tai tagumi tayi shiru. *HAPPY NEW YEAR* *2020* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN : WRITERS ASSOCIATION_ _________________________________ ~_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_~ https://www.facebook.com/groups/1061983803858837/ BY *KAMAL NO LOVE (DAN GOMBAWA)* *BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM* *21=25* Alamun yanacikin bacin rai, murmushi baffan na shi yayi yace *Yasmin* dauko Masa abinci Kikai masa ta shi kaje kahuta anjima zamuyi magana tashi yayi ya wuce dakin shi, ita kuma yasmin ta shigo ta sunkuyar da kanga k'asa Ta aje Abincin Ta juya zata tafi yace Dawo ki zauna juyowa tayi zuciyar ta na bugawa duf_duf. Zama tayi tai tagumi tayi shiru Ya kalle ta ya k'are mata kallo yace *Yasimin* kenam, Kin kyauta Kame_kame ta fara yi tana sosa k'eya Ya ce Kinsan k'aryane kikasani Natashi tindaga Garin kebbi har Izuwa man bila kinsan sanyi da wahalar dana sha kuwa dan ganin na samo miki farin cikin ki?. Dur k'usa wa har k'asa ta yi tace Dan Allah Yaya kabiru kayi Hak'uri bazan sake ba wallahi kallon ta yayi yace Shikenam Ta tashi zata tafi yace dakata Ai bance ki tafiba dawo ki zauna Akwai wata magana nima dazamuyi Sannam sai muyi ta ki maganar Kallon ta yayi Yace Ai na had'u da zainaba a garin, Zaro idanun ta tayi tace Haba ya zayyona mata Duk Abunda yafaru tai shiru, Ta ce Ni yaya Kabiru Dazakabi ta tawa ka Hak'ura da yarin yar nam Murmushi yayi Yace To Shikenam zan dai duba nagani Haka dai sukayi hirar su Washe Gari da safe *Kabiru* ya shigo dakin baffan sa ya tarar dashi A zauna yana karatun k'ur'ani mai girma, suka gaisa bayan sun gaisa ne yace nikam kabiru wai Mai yake damun kane naga jiya ranka abace sosai fadamin mai ya sameka ko fadan dana maka ne?. “Kabiru, ya gyada kai yace A'a baffa bakomai kawai gajiyar hanya ne, murmushi yayi baffan nashi yace kodai tinanin zainaba dai ko?. Kama sosa kai yayi Baffan nashi yace tashi kaje Allah ya maka Albarka kabiru ya tashi yayi tafiyar shi. Bayan zainaba ta fatattaki kabiru Abun ya dame ta sosai ta rasa yadda zatayi, Tazauna tayi tagumi ganin k'iran k'awar ta tayi “Bilkisu, tana d'agawa tace kina ina ta ce ina gida ta kashe wayar ta bai jimaba bilkisu ta taho ta tarar da mahaifin bilkisu ta durk'usa ta gaishe dashi sannam ta gaida mahaifiyar zainaba sannam ta wuce dakin ta tana zuwa ta tura k'ofa ganin ta tayi kanta ko dank'wali babu Ta ce Subahanallahi..! Lafiya kuwa k'awata?. Fashewa zainaba tayi da kuka, I ta ko Bilkisu ta rarrashe ta tace ta fada mata abunda yake damun ta, Haka kuwa Akayi ta Zayyano mata gashi_gashi Abunda yafaru Kabiru yazo Amma gashi ta koreshi gudun kar mahaifinta ranshi yai k'una, Bilkisu tayi murmushi kumatuta suka dan lotsa, Ta ce k'awata ai kinyi kuskure gashi kince yatafi ranshi Abace Amma daman danke yazo nam kenam?. Girgiza kai tayi tace A'a yacemini Wani Abudaban ya kawoshi Amma lokaci d'aya nak'isauraron shi na koreshi gashi yanzu Abun ya dame ni Bansan yaya zanyi ba. Photon kamal bilkisu ta nunawa zainaba tace Gashinam mutumin kirki Amma insha allah Nice da nasara Wannam karon Tana kallon hoton tana hawaye Tace Yanzu haka Sati Mai zuwa zamushiga koto nida *Abbakar* Nice lauya mai kare Hakkin Marigayi *Kamal*, Sai kuma gashi na same ki cikin wani Hali na kunci. “Share hawayen ta tayi, Ta ce k'awata zan so Ace ina wajen daza a yankewa Azzaluminnam hukunci daidai Da abunda ya Aikata murmushi tayi tace AI mahaifinkine nakega kamar bazai Barki ki jeba Har Abuja ne Fa Shiru tayi Tace gaskiya zaiyi Wahala naje Am ma dai Ina miki fatan Na Sara k'awata, suka cigaba da hirar su Da yamma liss sukayi bankwana *Bilkisu* tayi tafiyar ta gidan su. Sati nazagayowa washegari Zasuhadu A kotu tazo sukayi Bankwan da k'awar ta Ta wuce Garin Abuja Washe gari Da safi Wanda ake tuhuma, wata *Abbakar* ya taho lauya mai kareshi Itama ta fito akai ta fafatawa Daga K'arshi Haka tanaji Tana gani Suka sake nasara Akanta, Bayan Sunfito *Abbakar* Ya tare ta yace Bilkisu Kiyi Hak'uri Bazaki Taba nasa Akai na ba Fashewa tayi Ta kuka tace Hakane Idan ni kafi K'arfina ai Ba kafi k'arfin Wanda ya halicce ka ba Insaha Allah bazakayi K'arshe mai kayuba Saboda Dan Uwana Daka zalunta kamashi kisan gilla natafi Nayi Karatun Law ya dan nayi Nasara Akanka Amma gashi Banyiba Ta fashe da kuka Yacigaba Da mata Dariya Tana tafiya ta sauko daga matakala Ya jiya yana mata Dariya Santsi ya Kwashe sa Wuyan sa ya karye Kafin A kaishi Asibiti Rai yayi Haliksa. “Share hawayen ta bilkisu tayi tai murmushi tace Masha Allah Allah nagode maka Ta juya tai tafiyar Ta, Washe gari Ta yamma tana sauka cikin garin manbila Bata tsaya ko inaba sai wajen Aminiyar ta zainaba, Tin daga nesa taketa Fara'a tana zuwa tace K'awata birina yacika Shiyasa ke nasara Akaina Amma kuma nasarar bata Amfaneshi ba, Ta kwashe labari ta bata zainaba tayi Mama ki sosai. “Ikon Allah kenam Gadai yadda k'arshen *Abbakar ta kasan ce, shi a tinanin sa kullum Azzalumi shike nasara Allah kasa muda ce Amin. “Yasmeen, ce Zaune ta ba'arai Kabiru ya gafe A falo yana kallo zuwa tayi ta kashe tv Ta tsaya gaban Tv tace yaukam Ayi ta kawai Ta k'are kasan komai Kuma kake Wani kakkaucewa kamar wani Wanda baisan Abunda yake faruwa ba. Budar Bakinta Bayan da d'urkusa A k'asa ta ce yaya kabitu *INA SON KA*, Juyowa yayi yace maimaita Abunda kika fada tace Ina son ka Amma ka gaza fahim tata Karka zuba mini k'asa a idona kaifa dan uwa nane. Shiru yayi baicemata komai ba tare shi tayi tace Idan har Baka sona kawai ka fadamini, Murmushi yayi Ya kalleta yace Ki fahimceni yasmeen, Dakatar dashi tayi Tace Kabani Amsa ta kafin Duk wata magana dazata biyo baya, Shiru yayi yayi Tafiyar sa baice da iya komai ba. Da gudu_Gudu ta sake tare shi, ta ce Kabani Amsar tambaya ta shiru yayi yai murmushi chakwamar kwalar rigar sa tayi ta fashe DA kuka ta ce idan har na mutu Kaine sanadi katafi kabini waje banason sake ganin fuskar ka ta fa she dakuka. ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *ZAINABA Y'AR GATA* ♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥ *(RICH AND POOR..)* _________________________________ ® _PEN
Table of Contents