Chapter 10
Chapter 10
miki Amma kafinnam Zamufara Bin kasuwa Zandanyi Saye sayen Abubuwan Kayan girkine Sati sati nake zuwa Zainaba tayi shiru Ta ce A'a na hak'ura kijeki kawai Abbana bashida Dadi fitowannam Dakikaga nayi Bawai Dasanan shi nayiba Kijeki kawai murmushi Tayi Ta ce, baza ayi hakaba Zan siyo miki Idan Na samu Zan sayo miki kamar na nawa Kike so?. Zainaba ta ce A to kona 15, d'ari da hamsin ma ya isa ciro 500 tayi Ta mik'a mata tace a'a kibarshi kawai Zan sayo miki Idan na dawo zan Neme ki, Zainaba ta ce A'a ga number ta nam Kema kibani naki Ta ke sukayi musayar lambar waya Ta wuce tayi tafiyar ta Zainaba ta koma cikin gida zaune suke tare da mahaifiyar ta jitayi wayar ta na k'ara ta na dauka ta ce Kifito ki karba ta ke taji wani farinciki ya kamata sosai Fitowa tayi ta k'arba saida sukayi tadinsu sosai Dama tinzuwan su ita ma tsahon wata shida kenam Ko k'awa batadashi Zata tayi zainaba tace Ai kuwa Kifadamini sunam ki Kafin Kitafi. “Murmushi tayi Tace Sunana, “BILKISU" ke fa tayi murmushi Itama Ta ce Nikuma sunana “ZAINABA", sukayi bankwan ta shigo da leda A hanunta Ta baje tasamu guri ta zauna tace umma yaukam nasamo Awara Murmushi tayi Ta ce A'a nikam na k'oshi kici kayan ki. Zainaba taci ta k'oshi ta d'ora zuwa mai dumi akai, Sannam ta cigaba da kallon ta Batada aiki Saidai taci Ta kwanta shine Aikin ta, Mahifin ta kuma Yakan tafi wani lokacin yayi sati Baidawoba Saboda yanayin Aikin Gwamnati. Tsakanin *“BILKISU"* Tare da *“ZAINABA"*, Kawancen nasu Har yayi k'arfi sosai Watarana tazo gidan su zainaba bilkisu suna zaune, Tayi Tagumi *“BILKISU"*, ta ce k'awata tinanin mai kike Murmushi Tayi Tace *“KABIRU"*, kallon ta tayi Tace Hmm Soyayyah kenam Kunrabu kenam Ta gyad'a kai tace A A'a Bikisu ta ce To fa Maiyafaru K'awata. Ajiyar dogon numfashi, “ZAINABA" tayi Tace Labari nai mai tsaho Tafara bata labari tiran tiran Tana bata labari Saida tayi k'walla Ta ce k'awata Kenam Ai haryanzu kinada damar Da zaki gyara soyayyar ki Amma saidai Kuma mahaifin ki, Ne kinga shine Baya sonshi Mahaifiyar Kuma tana sonsa sosai. Nikuma nawa labarin yasha banban da nayi, Natashi cikin Gata Nakasance Nikadai ne Agaban Mahaifiyata, Tafashe da kuka tace *“ABBAKAR", yaso ni Amma daga k'arshe na fahimci Ba sona yake tsakani da Allah ba Soyake Ya Sure ni Ya mallake dukiyata Da na gada, Watarana Muna tare da *“ABBAKAR"*, Yace Bilkisu Nace na'am mijina ya ce dukduniya babu wacce nakeso fiye dake Zansoki har k'arshen rayuwa ta kece Bugun numfashina, Amaryata Dajin wannam kalamin Nashi Nayi murmushi nace masa nima haka Ahaka muka tafi dashi Mahaifiyata Ta yadda Dashi Sosai duk lokacin dayazo zance saiya Shiga sun gaisa Ta A haka ya sace zuciyar mu baki d'aya nida mahaifiyata Maganar Aure Hartakai Ga wake Baffana K'anin mahaifina Nafada masa Komai da komai Ya kalli *“ABBAKAR"*, sosai yayi murmushi Yace To naji Bakomai kutashi kuje Yatashi zaitafi Baffana ya tsadashi yace kuje kawai zanyi shawari. Akwana Atashi, Ya turo magabatan shi Sukazo Aka k'arbesu Hanu bibbiyu Bayan An amince Masa An basa ni, Daga baya ina zaune *“KAMAL", Yazo hargida ya sameni Ina kallon sa nayi murmushi Nace masa Kamal kenam Ba aganin ku ina kashiga number kama bata tafiya murmushi yayi Yace Haba Sister *“BILKISU"*, Ai nayi tafiya ne kuma wayata saitafadi na sauya sabon layi nema nadawo kenam Mama na ta cemini Ai Kinata nemata Shine nazo kuma natarar Wai An kowa goron tambaya Da kayan lefe Rana kawai ya saura A saka musha buki, murmushi tayi Tace A wallahi Gashi ni zanrigaka kai har yanzu ko budurwar ma babu Kuma ahaka kullum kake cewa zaka rigani Aure, Dariya yayi yace sister kenam Dukda kece gaba dani yanzukam na baki gari na yadda zaki Rigani Aure. Hakadai suka zanta Tare dashi yashiga sukagaisa da mahaifiyar ta haryajuya zaitafi yace Nama manta Kinunamini poton Angon naki Nagani Kona fishi Had'uwa Juya masa wayar ta tayi ta nuna masa photon ya karba ya k'are masa kallo ya tura photon Awayar sa Sannam ya saka number sa a wayar ta ya rubuta kamal, yayi plashin Ya seva number zaitafi yace sister bilkisu bani 100 naira mana wajenki murmushi tayi ta dauko 500 ta ce, Gashi nabaka ita duka yace ai tayi yawa murmushi tayi Tace kagaishe min da mama yace insha allah zataji. Ficewa yayi yai tafiyar sa datazo nam Tayi murmushi Ta fashe dakuka, Tashare hawayen fuskar ta. Ta ce Ashe *“ABBAKAR"*, Azzalumine bansani ba, Ta ce ina zaune Kamal ya k'irani Awaya yace Sister bilkisu Gaskiya Akwai matsala ta ce matsalar Ta menene Mutumin kirki kafada mini mana, Yace kinyi binceki sosai kuwa Akan Wanda zaki Aura ta ce A mutumin kirkine Murmushi kamal yayi Yace A'a kidai yi tanani sosai Gaskiya indai yamiki haka Tabbas yaci amanar sister nikuma bazan taba bari hakan ta faruba Take na rikice Yakwantar minda hanalina Yace Anjima zaizo Hargida guna, Yace Amma Kafinnam Yacemin Abbar basonki yake ba Kawai soyake dazarar ya Aure ki ya mallake komai dakika Mallaka, shiru nayi Awannam lokacin Nak'ira shi Awaya Ya Yadaga in ji yace Ai ba sonta nake ba kawai dai burina na Aure ta Dazarar hakan tafaru Saina Kasheta Daganam nazama Mai kudi nima Duba wayar sa yayi yaga Ashe K'isan sa Bilkisu tayi Ya ce oh no Allah yasa batajini ba, Daga yayi yai shiru Jiyayi Tayi magana tace Wayar tawama bazaka daga bane Sauri yayi yace haba amaryata Inadan wani Aikine Yaya kike tace Lafiya k'alau nake tace daman nak'irakane naji muryar ka sukayi bankwana. Ta k'irawo kamal yadauki wayar ta tace Gaskiya kamal kataimake ni, Allah yasaka maka da alkhairi tayi murmushi yace karkikashe wayar barin k'arisa naci mutuncin sa, k'arisawa yayi yace kai maci Amana Allah wadaranka tasoka so na hak'ik'a Amma ashe kai Burinka ka mallake mata dukiyar ta ne Amma gaskiya kacika Azalumin Azzalumai. Baigama rufe bakinsa ba, Jin sauk'ar Wani ita ce yayi A tsakiyar kansa ta ke yafadi jini na malala *“ABBAKAR"*, Tahowa kansa yayi Yace Kai yaro Kafin Kaje ka sanar Da ita to Barin turaka inda Ba'a dawowa Ya sake buka masa itacen A kai Sukayi tafiyar su Suka barshi cikin jini. Tin Inajinshi yana numfashi sama_sama harmadaina ji Daga karshe ma wayar ta daina shiga, Saifamar rusa kuka nake Fitowa nayi Da niyyar naje gidan su nasanar Da mahaifiyar sa Abunda yake Faruwa Amma dazuwana Na tarar da Mutane cike da k'ofar gidan Da kyar nasamu nashiga gidan tarar da mahaifiyar sa nayi Tanata famar kuka Nace mata ina kamal Rusa ihu kawai take Tanata famar Buga kanta jikin gini. Ganinayi Anfito dashi anmasa sutura Sannam akayi masa sallar jana'iza, Yasamu mutane sosai kowa dayaji Irin kissan gillar da akamasa saiyayi bak'ar a'du'a wa wa'yan da suka aikata masa wannam aika_aikar. Bayan Anyi Sadakar bakwai, Nasanar da dukanin Abokan Sa, muka taru muka Tafi kotu muka daukaka k'ara Abukamar wasa magana tazama babba Ashe *"ABBANAR*", Mahaifin sa yasan manyan alk'alai da manyan mutane A gomnati, Duk kotun damukaje Shiya ke nasara. Mundau Tsahon Shekara biyu muna fafatawa Amma kullum Ba ma nasara, kowa cemin yake Na hak'ura nadaina wahalar dakaina, Amma
Table of Contents