Chapter 20
Chapter 20
har zai farauce ki, to shikkenan misali a ce maganarki gaskiya ce, ni na amince ki bashi kanki a madadina domin bani da wata cikakkiyar lafiyar da zan kwanta dake, na fad'a miki wannan mutumin ya fi karfin komai a guri na, saboda haka na amince a duk lokacin da ya buk'aci wani abu a gurinki ciki kuwa harda kwanciya dake, to kada kiyi masa jayayya domin yin hakan na barazana da auranki, ki amince masa kai tsaye kuma ki sakar masa jiki sa'anan kiyi k'o'karin faranta masa, ki ji a ranki kamar kina tare dani, wannan shine abinda za kiyi ki faranta min rai. *WASA FARIN GIRKI!🥰* Ko ya zata kasance? ina fatan za ku biyo ni domin karanta cikakken labarin, don wannan sominta'bi ne, kada ku manta akwai labari a 'kasa jingim! don haka masoya kada ayi 'kasa a gwiwa gurin biyan kudi domin jin yanda za ta kasance. Ni ce taku a koda yaushe *BINTA UMAR ABBALE* MARUBIYAR *1-NANA KADIJA* *2-YARO DA KUDI* *3-GIMBIYA BALARABA* *4-BABBAN YARO* *5-MASHAHURI* *6-LADIDI KWADAGA* *7-RUWAN DARE* *8-SADAUKI OMAR* *9-NIDA YAYA SADAM* *10-YAR BANGAR SIYASA* *11-DA WATA A KASA* *12-MADADI* *13-KWARYA TABI KWARYA* *14- GA IRINTA NAN* *15-MATSALARMU A YAU* *16-GOJE*
Table of Contents