Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 5

Chapter 5

Mabaraciya Book 2 Complete Hausa Novel 1,175 words 0 views Progress saved
Download Book

ajiye se kuma ta koma ta dauko snacks tana dariya tace " nasan har yanzu kina nan da shegen rason cin abinci se kayan snacks ,daria kawai Meerah tayi a ranta take fadin ,bakisan yanda rayuwa tayi dani bane yanzu komai nasamu ci nake ,a zahiri kuwa murmushi kawai tayi tare da fadin "tanx seda ta 'dan sha lemun tukuna tace " nikam wai ina Momy? " Momy tafita wai 'yar kawarta zaakawo wa lefe shine suka tafi taron kayan amma ai nasan zata dawo kafin kitafi ,don lokacin kullum se ta tambayeni ke ,nace mata nidai tunda su Ummanki suka rasu bansake sanin ina kike ba tun ina zuwa gidanku a rufe har ranar da natafi nasamu wasu mutane a ciki sukace wai wani ne ya siye gidan yabasu haya ,to alokacin nayi tunanin ko dangin kune suka 'dauke ki inata sa ran ki kirani tunda kinada number din Momy amma shiru "Bari kawai Fatima yanzu ma tambayarki zanyi nasan kinsan gidan Alh Yusuf tsoho tayi maganar da sigar tambaya " ehhh sosai ma kuwa domin Momy tana aikina gidan uwar gidan da ce kawarta ,wani irin dadi Meerah taji alamun zata samu abunda take nema kenan "Amma me yafaru kike tambayata ? taimako zakiyi min dan Allah ,cikeda rashin fahimta Fatima tace name fa ? So nakeyi ki samu kusanci da 'yar Hajia Saudah ,zare ido Fatima tayi tace " ki rufan asiri yarinyar da takejin warin mutane ,kinga kuwa irin kallon 'kaskanci da takeyiwa jama'a ,ko ba haka ba ma ni bantaba zuwa sashen su ba bakina bangaren su yaya mu'aiseen shikam sunada kirki har siblings dinsa ,amma ke me nene dalilinki naso na samu kusanci da Rufaidah? "Ok sunan yarinyar kenan? Meerah ta tambaya " Fatima shin kinsan dalilin kauracemiki da duk sauran 'kawayen mu da nayi to bakomai bane se dan yanzu banda kowa se Allah narasa gatana duk da nasan hakan yana daga cikin jarabawar rayuwa ta ,shiyasa banaso ina kusantarku domin gada jin dadin da kukeyi yasakani butulcewa ubangiji akan jarabtar da yayimin ,kama hannun Fatima tayi tana kuka tace "fatima Hajia Saudah da kike gani ita ce silar shigana wannan halin ,alhakin ahalina yana kanta banso na fada miki ba a kwai sirrin da ko auntyn da ta dauki dawainiya ta yanzu ba tasan dashi ba nabarshi a raina ,tare da da burin fansa Cikeda tausayi Fatima tace " yanzu idan nasamu kusanci da Rufaidha se me kuma ? Kedai kiyi wanann matakin nasara na farko ne wanann abun banikadai zaki temaka ba wlh Fatima rayuwar yayan mutane da yawa ta lalace duk a sanadin Sauda daga ciki harda yaya Maryam nasan bakisan dalilin mutuwarta ba ,amma kitemaka kimun wannan " namiki alkawari Ameerah zan yi iya kokarina domin ganin namiki wannan bansan dalilin ki ba amma naji ajikina koma menene to mai kyau ne ,domin Meerah da nasani bata sharri ,murmushi kawai tayi tare da fadin " kika sani ko yanayi ya sauyata ,bari natafi gida gada aunty na ta nemeni "to yanzu a wane unguwa kike " babu nisa inanan tudun wada "kai amma bakida kirki ,ashe ma kina kusa dani amma shine kika manta ni yanzu dai kibani No dinki duk yanda akayi se na kiraki amsar wayarta tayi tasakamata ,harbakin get Fatima ta rakata tare da yimata godiya " tunda kinki bari Momy tazo taga yanda Meerah slim tazama ,dariya sukayi dukansu..... ,,,,,,,,,Misalin karfe 9 nadare Hajia Saudah ta umurci Binta akan taxo da yaran nan ,cikeda ladabi ta amsata ,a'daki ta samesu ,sunyi shiru ga alama da akwai abunda suke tunani ,murmushi Binta tayi cikin zolaya tace " Maryam da alamadai kamar seda kukayiwa Hajia aiki tukuna kuka zo naga duk tawani ru'de akanku a ka'ida idan aka kawo yara tana bari su kwana biyu tukuna amma Ku perhaps a yau dinnan zaku fara aiki anyway dai Ku tashi kushirya mijin da babu sadaki yana nemanku tafada tana kunshe dariya,cikeda rawar murya Nusaiba tace " dan Allah karki kaimu gareta wlh mu ba 'yan iska bane ,Jan hannun ta Maryam tayi cikeda kunar zuciya tace " Nusaiba kidena wahalar da kanki a inda babu tsoron Allah gidan da zukatansu yacika da rudin duniya ,ko munyi magiya baji zasuyi ba kindaiji me akace ko bamu yarda ba gun wasu marasa imanin zata kaimu saboda haka tashi mutafi ,tunda tafara magana Binta ke kallonta kwarin gwiwar yarinyar na burgeta ,harzasu fita tace " Baku saka kayan da na kawo muku ba Cikeda rashin tsoro Maryam tace " wanann ne kuma bazamu sakaba ,daga haka suka fita 'dakin bin bayansu Binta tayi ,suna kawo wa dakunanan na farko haka sukejiyo nishi tunda sukaji haka suka San me suke at katawa kuma abun mamakin ko wane daki da mutanen shi ,Sauri suka kara ,har suka bayyana falon ,juyowa sukayi dan ganin babu kowa ,nuni Binta tayi musu da hanyar dakin Hajia ,babu musu sukabi ,wani corridor ne bazaka taba cewa akwai daki a wurin ba sedai abunda yabasu mamaki lokacin da suka shiga falon kusan ma bangarre. Yafi ko ina girma domin harda stairs a ciki ,kayan more rayuwa babu Wanda babu ,haka Binta tayi musu jagora har dakin Hajia ,koda suka shiga taci uwar ado ,tana ganin su tasaki murmushi ko bata tambaya ba tasan sunki yarda su canja kayane ,tashi tayi batace komai ba tabi hanyar bedroom ,Binta tabi bayanta ,sudai suna tsaye a wurin ko matsi basuyi ba ,joyowa Binta tayi domin jin shiru babu alamun sunbiyota ,alama tayi musu da hannu akan su bita ,haka suka bisu har cikin bed room din . Kwantawa Hajia Saudah tayi tace " daughter fatan kin koya musu komai ,da ehhh kawai Binta ta amsa " to kina ganin sun dauki darasin ki ko kuwa se kin sake gwada yanzu sungani kinsan banason mistake ,cikeda ladabi Binta tace " to Momy yanda kikeso ,murmushin jin dadi tayi tana mikawa Binta hannu alamun ta je gareta ,haka Binta ta isa gareta ,cikeda kwarewa tafara sarrafata ,dukansu runtse ido sukayi suna mai Neman tsarin ga ubangiji ,Hajia fa tafita hayyacinta domin Binta tariga tasan duk wani logo nata Wanda zatayi anfani ta birkita mata lissafi ,shiyasa Hajia ke matukar sonta har yanzu ta kasa mallakawa customers dinta Binta domin bakaramin jin dadi take da ita ba Bakajin komai a dakin se nishin su Hajia harwani sabbatu take Mara kan gado ,Binta tagaji sosai so take ta tashi amma da ta yunkura se Hajia ta kankameta ,dole babu yanda ta iya seda tasamu release dan kanta tukuna ta mirgina gefe tana sauke ajiyar zuciya ,itama Binta kwanciya tayi domin tagama gajiya Sun dauki 30 minutes tukuna suka tashi ,cikeda farinciki Hajia tace " Binta kedin ta musamman ce ,ki shirya gobe zamu tafi shopping duk abunda kikeso ki siyo saboda kinsakani farin ciki , Maida kallonta gasu Maryam da har yanzu idonsu yake a rufe tayi " ina fatan anjima kusakani jin dadi fiye da na yanzu ,idan kunyi yanda ya kamata nayi release cikin sauki kuyi bacci idan kuma kukayi muna kisa ,muna tare har gari ya waye ya rage naku ,yanzu kubari na huta se Ku fara ,amma ina tunani Ku atare zamu kwanta dukan Ku saboda daya bazata iya dani ba

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34