Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 3

Chapter 3

Mabaraciya Book 2 Complete Hausa Novel 1,196 words 0 views Progress saved
Download Book

me on wattpad@damselfeedo #Real@Bazamfaria *INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* ( *On* *word* *together* ) *MABARACIYA* *Story* *and* *writing* *By* *FIDDAUSI* *SANI* (damsel feedorh) 🅿️:5️⃣ ,,,,,,,, haka matashiyar matar nan ta tafi da yaran can bangaren da aka kebe domin ajiye irinsu idan ankawo ,suna shiga abunda suka gani ne yakara daga hankalin su ,yan matane su biyu tare da wata hajiya ,ashekaru zata kai 50 years amma kwance take duka yanmatan suna wasa fa jikinta " wa'iyazu billah shine abunda suka furta cikeda tsoro sedai ga alamu ita jagorar tasu tasaba gani domin kuwa ko nuna alamun tasan da mutane a wurin batayi ba ,ganin da tayi sun daskare a wurin yasakata jan jannunsu da karfi ,sukabita har suna hadawa da tuntube domin daganin irin wannan fasadin gara ma ace a makance Allah ya halicce ka Wani lungu suka shiga saigasu sun bullu wani wuri dakuna ne sunfi ashirin a wurin ,bazaka taba cewa akwai wannan ginin a wurin ba matukar dai bakasan kan gidan ba tunda sukagani ,suka kara girmama rashin tsoron Allah irin na matar nan ,key tasaka tabude wani daki ,masha'Allah parlor ne maikyau da tsari sekuma bedroom daga gefe kuma kitchen ne ,cikin bedroom tashiga dasu "Ku tube kayanku shine abunda tace dasu ,babu wacce tayi motsin kirki a cikin su bare ma tasaka ran zasu iya tubewa d'ai bayan d'ai take binsu da kallo ,tabe baki tayi lokacin da idonta ya sauka akan breast dinsu " idan ma bada jaraba irin na Hajia ba me zatayi da Ku me kuke dashi ita da takeda manyan 'yan mata ,sudai basu ce da ita komai ba ,zama tayi tai crossing leg tace "tunda naga alamun bawani mamora ne daku ba ni bazan shiga yi muku wanka na wahalar da hannuna ba a banza ba ,dama nazata kudin matane nadan rage zafi nima amma zaku iya shiga kuyi kufito sedai ku tabbata kunfita da kyau ,babu wacce ta motsa a cikin su dariya tayi tace" let me advice yuh ,koda nasan ba jin abunda nafada kukayi ba domin alamu sun nuna kudin matsiyata ne ,Hajia da kuke gani wlh komai zakuyi tunda tayi niyar moranku se tayi mafita d'aya ne kuyi abunda tace idan ba hakaba ,tanada 'kattin maza da suke mata hidma wlh kunji na rantse gunsu zata kaiku suyi muku kaca kaca ,yanda kukasan mayunwatan karnuka haka suke ,saboda haka takeyiwa duk wacce tayi mata taurin kai ,nima hakan ne yafaru dani Sunajin haka jiki amace suka fara shiga wanka seda sukagama ta dauko musu kaya tabasu bin kayan sukayi da kallo ,tare da tunanin taya zasu iya sakasu domin irin sexy clothes dinann ne koda sun sakasu have necked zasu zama cikin raunin murya sukace "aunty dan Allah kibari mu maida kayan da muka cire ,zare ido tayi tace da alamu dai ku din rabon karnukan Hajia ne ,kuma wlh matukar tabasu ku ,to kaskantacciyar rayuwa zakuyi a gidan nan ina mai baku shawara da kuyi biyayya kawai ,fita tayi babu dadewa se gata ta dawo da tiren abinci ,agabansu ta ajiye tace " idan kun koshi seku saka kayan kafin nazo mufara aikin mu ,daga haka tafita a dakin ,wani sabon kuka suka fashe dashi ,sunfi 30 minutes sunayi cikeda tausayin junansu da kuma tunanin irin rayuwar da iyayen su suka jefasu domin kuwa akansu suka dora alhakin komai koda ta dawo tasamesu cikin wannan yanayin ko abinci basu ci ba bare su saka kayan ,bata ce dasu komai ba kawai taja daya ta dora kan bed wani irin wassani tafara yi mata ,tun tanayi a hankali har tafara fita hayyacinta ta ko ina yamutsa ta takeyi ,itakuma yarinyar babu abunda takeyi se kuka tadauki tsawon lokaci tukuna ta tureta tana fitar da wani kalan nishi ,da hannu takeyiwa dayar alama da tazo domin bazata iya magana ba ,girgixa kanta tafara yi ai da ta fizgota da karfi seta ta fado kan gadon ,itama haka ta jagwal gwalata ,kusan ma tafi waccen shan wahala bayan tagama kuma se ta fashe da kuka ,dukansu da kallon mamaki suke binta seda tayi mai isarta tukuna ta fita batare da tace dasu ufan ba...... Follow me on wattpad@damselfeedo #Real@Bazamfaria *INTELLIGENT* *WRITER'S* *ASSOCIATION* ( *On* *word* *together* ) *MABARACIYA* *Story* *and* *writing* *By* *FIDDAUSI* *SANI* (damsel feedorh) 🅿️:6️⃣ ,,,,,,,,dukansu da kallon mamaki suka bita to me hakan ke nufi ,tashi sukayi suka mayar da kayan jikin su. Yunwar da sukaji ne yasaka su janyo abincin da takawo musu suka fara ci ,seda aka dauki lokaci tukuna se gata ta dawo zama tayi shiru tana binsu da kallo Kamar bazatayi magana ba ,se kuma tace "da farko sunana Fatima ana kirana da Binta ni haifaffiyar garin Sokoto ce zama yakawo mahaifina Suleja ,anan ne yafara kasuwancin kayan itatuwa (fruit) nakan bishi wurin dayake kasuwanci idan banda makaranta Watarana ranar Saturday wacce bazan manta da ita ba ,nadawo daga islamiya ,ko gida bantafi ba kai tsaye nazo wurin baba na ,zuwana yayi daidai da zuwan Hajia Saudahh ,yanda naga suna gaisawa da baba na ne yabani tabbacin cewa yasanta ,dagowa nayi da niyar na gaisheta se naga ashe ita tun tuni ni take kallo ,cikeda kosawa da kallon da takeyi min nace mata inawuni ,cikin sakin fuska ta amsani ,daganan bansake magana ba sema d'aukar jakana da nayi nace da baba na ni zantafi ,kudi masu yawa tabani ,amma naki amsa seda baba na yasa baki tukuna na karba ,haka natafi zuciyata na tunanin ina babana yasan wannan matar har ga Allah nidai zuciya na bata na tsu da ita ba tunda ga wannan lokacin kullum se baba na yace tana gaisheni nidai sedai nace ina amsawa Ana haka kwatsam se mamana ta kwanta rashin lafiya anyi yawon asibiti har mungaji daga karshe Allah ya karbi rayuwarta ,munshiga tashin hankali nida mahaifina ,haka yafara hada kayan mu yace Sokoto zamu koma ,shatan motor daya ya dauko mana Wanda ze kaimu har sokota ,muna cikin kwasan kayan mu Sega Hajia Saudahh tazo babu yanda batayi da baba na akan yayi hakuri ya zauna ba amma fir yaki daga karshe tarokeshi alfarmar yabata ni tayi mishi alkawarin kulawa da ni kuma zata rika kawoni sokoto yana ganina ,da farko baba na bai amince ba ,amma ganin yanda taketa faman rokonshi se yaji kunyar ace yahanata ni duk da kasan cewar ni kadai yake da ,haka yadaukeni yabata amana nayi kuka kamar raina ze fita domin ni tun farko matar batayimin ba Inaji inagani baba na yawuce sokoto ,da farko babu irin gatan cin da Hajia Saudahh bata nuna min ba ,kuma takan kiramin baba na mugaisa hakan ne yasaka nafara sakin jikina da ita Ashe bansani ba kanta take renawa ni ,shekara na biyu tare da ita jikina ya canja idan kasanni a da bazaka ganeni a yanzu ba domin kuwa abunda nakeci ya sauya ga kuma hutun da nake samu ,sedai abunda yake bani mamaki da ita ko yaushe gidanta cike da mata manyan hajiyoyi ,ada idan sunzo nakan tafi gaishesu ,basan me ya faru ba tace "kar na yarda na rika fitowa idan bakinta sunzo ,naceda da ita to batare da tunanin komai ba ,lokacin da tafara bijiromin da bukatun ta hankalina ya tashi sosai gashi a lokacin tadaina hadani da baba

Table of Contents

Chapters

34 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
  20. 20 Chapter 20
  21. 21 Chapter 21
  22. 22 Chapter 22
  23. 23 Chapter 23
  24. 24 Chapter 24
  25. 25 Chapter 25
  26. 26 Chapter 26
  27. 27 Chapter 27
  28. 28 Chapter 28
  29. 29 Chapter 29
  30. 30 Chapter 30
  31. 31 Chapter 31
  32. 32 Chapter 32
  33. 33 Chapter 33
  34. 34 Chapter 34