Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 6

Chapter 6

A Wani Masarauta Book 2 Complete Hausa Novel 1,201 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

daya daga Cikinsu Yazi dasauri tareda Rusunnawa, Ya kalleshi da jajayen idonshi "Meh nakeyi a nan?? Waya kawoni" Ranka ya dade tun jiya kake nan kuma mai martabane Yasa a kawoka. Mamaki qarara a fuskarshi, dafe kanshi Yayi dake saramai Sannan Ya dago ya kalli bawan "Jeka kiramin Bilal" Tho Ranka ya dade Ya tafi dasauri, Yana Fita daga wajan yayi kicibus da shi a hanya, Bilal ya Kalleshi "Yariman ya Farka kuwa" Kwarai ranka ya dade shine ma Yace nazo na kiramai kai. Ai bai gama Maganan bah ya Nufi Magarqaman Dasauri, Yarima na ganinshi ya qaraso wajan Qarfen daya musu iyaka Yana Kallan Bilal da damuwa "Bilal meke Faruwa?? What am I doing here" Ai kai zan tambaya Yarima, Why! Why yarima?? Meyasa zaka jefa kanka cikin Wannan Halin??.. Da Mamaki Yarima Ya kalleshi "Meh kake nufi" Yanzu Yarima Abin naka ya wuce neman mata Har Shaye Shaye ka fara Why?? Kakosan Yanda mai martaba Yayi Fushi dakai jiya?? Ranshi ya matuqar Baci musamman Sanda Aka kawoka Gabanshi kana maye Zaro ido Yarima yayi tareda Fadin WHAT?? "What are you trying to tel me Bilal kai kanka Kasan banashan Komai" Shiru Bilal Yayi Sannan Ya kalleshi Ina Zuwa insha Allahu Everything wil b olryt. Yabar wajan dasauri. Dukan Qarfen da aka rufeshi dashi Yayi tareda Fadin Daim It! Muje zuwa... Ummy Abduol✍🏻 🏤🏤🏤👑 *A WANI MASARAUTA* 🏤🏤🏤 👑 By *Ummy Abduol* Page8⃣ Bilal Side din Fulani ya nufa, Kuyanginta Yagani suna kaiwa da komawa, daya daga cikinsu yasa tamai iso, tadawo ta fadamai ance Ya shigo. Dakin Fulani ya Shga da Sallama, Zaune ya Sameta itada Umma sai Parveen dake gefe, Ya rusunna Ya gaidasu, Ummace Ta amsa tana yar Fara'a. Ya duqar dakai "Fulani dan Allah Alfarma nazo nema wajanki" Batareda ta Kalleshi bah "Alfarman meh fah?? Ina fata ba'akan Yarima baneh" Qara duqar dakai Yayi "Fulani dan Allah kiyi Hakuri ki tayamu bah mai Martaba Haquri, Nasan Yarima Yayi kuskure Anma Insha Allahu bazai sake bah." Fulani ta dago Tana Kallanshi "Dama Kasan Abinda Yake Bilal anma ka biyemishi baka Fadaba?? Ya dade Yana cikin Wannan halin knan sai Jiya Allah Yasa Muka sani koh" Saurin dagowa Yayi "Wallahi Fulani Bansan Yarima nashan wani abu bah, ni tunda nake dashi ban taba gani bah, kuma zan iya miki Rantsuwar Yarima baishan komai dah bansan Yanda akai ya fara bah" Ya Kalli Umma dake Kallansu "Dan Allah Ranki ya Dade ki Tayani bah Fulani haquri tasa baki aba mai Martaba Haquri" Numfasawa Umma tai ta kalli Fulani "Dan Allah yace sannan Ya bada Haquri, Inaso bayan An saki Yarima ki tambayeshi menene Matsalarshi, kila akwai dalilin dayasa Hakan ta kasance" Bah Tareda ta kalleshi bah Tace "Kaje Ka samu mai Martaban Tukun, sannan namai Magana daga baya" Godiya yayima Fulani da umma Yabar dakin dasauri Parveen dake gefe bah abinda take sai Qunshe dariya... Fada ya nufa kai Tsaye, Dakyar Mai Martaba Ya Yarda Ya Qarasa Fadan. Yayi Magiyan yayi kamar zaiyi kuka, Jama'ar dake wajan sukasa baki wajan tayashi bada haquri, Dakyar mai martaba ya bude baki Yace "Zanyi tunani akai" Godiya yayi sosai Yabar fadan zuwa inda Yarima ke Garqame... Yaje Ya Tarar an kawomai abinci anma Baici komai bah Saima hada kai da guiwa dayayi, Yana ganin Bilal ya mike dasauri ya qaraso wajan kofar "Bilal ya akai??" Har yanzu fah bah wani abinda akace, Mai Martaba Yayi Mummunan Fushi Wallahi. Yadaice Zaiyi tunani akai Shiru Yarima Yayi ya dago dakyar idanunshi Jawur "Bilal wah yamin Wannan Abin?? Menaima Wanda Yamin Haka??, banaso inji nabatama Mai Martaba Rai. Yanzu dawani ido Zan Kalleshi??. Ni nasan bah abinda nasha Shiru Bilal yayi kamar mai tunani Sannan Ya dago "Am suspecting ur Maid, mai kawoma Abinci, Dan ita kadaice Ta kawoma Abinci bayan kaci hakan ta faru" Yarima baice komai bah sai dafe kai dayayi "Karka damu Evrytyn wil be Fine, inasa Ran insha Allahu zuwa anjima komai ya wuce" Gyada kai kawai Yarima ya iyayi, Bilal Yamai Sallama Yabar Wajan.. Fulani, Umma da waziri suka hadu wajan bah Mai Martaba Haquri, Dakyar akasamu ya haqura anma Yana Fushi mai Tsanani da Yarima, Yarima baibar Magarqaman bah Sai Bayan Sallan Magrib, duk ya jeme kamar bashi bah. Da temakon Bilal yaje side dinshi, Ruwan wanka ya hadamai ya Shiga Shikuma Ya koma Falo.. Washe gari dasafe Umma zata Koma, Parveen Harda dan kukanta bataso Umma ta koma, har Airport suka rakata itada Fulani, Saida Sukaga Tashin Jirginsu Sannan Suka dawo, Parveen cikeda kewan Ummanta. Motoccinsu Suka Shigo Gidan Sukai Parking, Daidai nan Yarima Ya Fito shida Bilal da Mahadi dan Zuwa Fada Roqan Mai Martaba, Parveen na fitowa Suka hada ido da Yarima. Murmushin Mugunta ta saki, Ta nuna kanta sannan ta nunashi ta Girgiza Hannu (nida kaine!) dariya tasaki Suka Bar wajan Itada Altine da Fulani tareda kuyanginta. Mamaki Qarara a Fuskan Yarima kardai Yarinyan nan neh Tamai Wannan?? Lallai indai wannan Yarinyan neh ta gama dashi, Da Wannan Tunanin Suka Qarasa Fada, Bah Kowa dan Haka suka nufi side din mai martaba, Iso Aka musu dan Saqon Yadawo "Yace kar Wanda Ya shigo mai nan" Suka hada ido, Yarima ya kalleshi Rai Bace "Bakacemai Yarima baneh??" Yallabai na fadamai haka Yace nasanar daku Hannunshi Bilal ya kama "Muje pls Har Yanzu bai Sauko baneh" Haka suka jashi suka soma side dinshi... Safa da Marwa ya somayi a dakin, Bilal koh Sarkin Indian Film ya kunna ya soma Kallo mahdi na Tayashi, Rashin Samo Mafita Yasa Yaja Tsaki Tareda Daka musu Tsawa, Dallah ku Kashe mana Wannan Kallon, Mahdi dabe Tolerating nonsense Ya mike tareda jan tsaki Yabar Falon, Bilal mah miqewan Yayi zai fita, Yarima Ya dago ya Kalleshi "Kah kiramin Jakadiya" Bai Amsashi bah ya fita, shiru Shiru har yayi tunanin Bai kiratan bah zaije dakanshi sai gata... Da Sallama Ta shigo ta rusunna Ta kwashi gaisuwa, Bai Amsa bah "Kije ki kiramin Yarinyan dake kawomin Abinci" Tho tace ta fita dasauri, chan sai gata itada Baiwar. Ta rusunna ta gaidashi, Ya kalli jakadiya "Zaki iya tafiya" Ta mike tabar wajan dasauri. Kallan baiwan yayi dakyau "Shekaran jiya wah ya dafamin abinci??" Muryanta na rawa kanta a kasa "Nice Ranka ya dade" Tsawa ya daka mata "Ki fadamin Gaskiya" Walla...Wallahi Ran..Ranka ya dade nina dafa "Ok.naji. Nabar drinks dayawa a Fridge din Falon nan Anma na duba babu Ranan shi kuma mai zakice akai?? Keh kadai keh Gyara Side din nan Inda inda ta soma Tana Muzurai Tsawa ya daka mata, idan baki fadamin Gaskiya bah kisani yau a magarqama zaki kwana bayan bulala hamsin da za'a miki Kuka ta fara harda shesheqa, Sannan tace "Wallahi Ranka ya dade ba...Bah lefi nah baneh, Ni...nima sani Akai?? Ido Ya zaro Waya saki?? Tho fah! Ummy Abduol✍🏻 🏤🏤🏤👑 *A WANI MASARAUTA* 🏤🏤🏤 👑 By *Ummy Abduol* Page9⃣ "Wallahi Ranka ya dade bah...bah lefina bneh. Ni...Nima sani akai Ido Ya zaro waya saki?? Dukar dakai tai sannan tace "Hadimar Gimbiya Parveen ce" Damamaki ya Kalleta "Wato za'a Iya hada baki dake a kasheni a cikin gidan nan koh" Girgiza kai take tana kuka sosai Ta window ya leka tareda kiran dogarawanshi dake qofar Falon Dsauri suka shigo ya umarcesu dasu dauki baiwar su kaita Magarqama.. Suka

Table of Contents

Chapters

19 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});