Skip to content
bode

Hausa Novels Portal

Chapter 17

Chapter 17

A Wani Masarauta Book 2 Complete Hausa Novel 1,200 words 0 views Progress saved
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
Download Book

Yanda Zatai Hakuri Ta Zauna Da Mijinta, Sun Dade Tana Mata Nasiha Sosai sannan Tai Mata Sallama Tabar Side Din itada Atika. A Falo Suka Tarar da Yarima Kan 1seater Fuskan nan Yayi Jawur, Yayi Crossing Kafa Yanata Kad'a Na Saman, Alamar Ita Yake Jira... *Kuyi Manage da Wannan Banida Chargi neh dts Y" Ummy Abduol✍🏻 Ϥ🏤🏤🏤👑 *A WANI MASARAUTA* 🏤🏤🏤👑 By *Ummy Abduol* Page2⃣3⃣ A falo suka tarar da yarima kan 1seater fuskan nan yayi jawur, yayi crossibg kafa yanata kad'a na saman Alamar ita yake jira. Atika ta kalla taimata nuni data tafi, bah musu tabar falon. Kauda kai Parveen tai ta nufi dakinta batareda ta kalleshi bah. Tsawa ya daka mata cikin daga murya "Baki kai bah kinyi kadan, kamar ni yarima fardeen kisa fulani ta kusa Marina. Tashi tsaye Yayi ya qaraso inda take yana kallanta, who du uh tynk uh are?? Answeer mie!" Kallanshi tai ba Alamr tsoro a idonta "Ni bah kowa bace, kamar yanda kake ba kowa bah. Ni almajira ce kamar yanda kake almajiri, Haka zalika ni Talakace kamar yanda..." Saurin katseta yayi cikin daga murya "Ashe ilimin addinin naki na banza neh tunda baki san Yanda zaki daraja mijinki bah, Duk da kince ni jahili neh a dan a Cikin jahilcin nawa nasan Aljannar nace na qarqashin kafar mijinta, sai ya daga zata shiga" Dariya Parveen tai sosai tana kallanshi "Dan Allah idan kaine kesawa a shiga Aljannan idan nazo ka rufe kace ban shiga" mugun Kallo Yarima yabita dashi "Banida ikon na hanaki shiga Aljanna idan har Allah ya rubuta hakan, Ya nunata da dan Yatsa. Anma kisani tun daga ranar da aka daura mana aure kike cikin tsinuwar mala'iku, Knan ilimin naki da kike tinqaho dashi na banza neh tunda baki aiki dashi" Dogon Tsaki Parveen taja ta harareshi tabar falon dsauri zuwa dakinta.. Kwafa Yarima yayi shima ya nufi dakinshi a Fusace. Kwana Parveen tai tana browsing assignment dinta, sai gab da asuba ta gama ta kwanta. Gogan ko Yana dakinshi, juyi yake tayi ya kasa barci, Gashi duk yayi fada da yanmatan nashi. Kuma shi a tsarinshi baya bah Mace haquri saidai ya nemi wata, dakyar Ya samu barci ya daukeshi cikeda Tunanin Rigimarsu da Parveen... Ana kiran sallah ta tashi ta fada toilet, dan yau karfe bakwai takeda lectures. Wanka tai tareda dauro Alwala ta fito, tana idarwa ko hijabin bata cireba ta fito ta shiga Kicin ta fara Kiciniyar daura Breakfast. Arish ta fere ta Soya, Sannan ta soya kwai. Tana gamawa ta daura ruwan Zafi ta Dama kunnun gyada dan Yau shi take Sha'awan Sha, Tana Gamawa ta jeresu kan dinning ta koma daki ta shirya ta fito. Zama tayi tai breakfast dinta ta gama Sannan tadau jakanta da litatafanta, Har Takai Kofan fita daga falon tajiyo muryan Yarima ta bayanta "Were du uh think ur Going" Ba tareda ta kalleshi bah "School" Dan murmushin Mugunta Yayi Ya jingina da Bango Yayi folding Hannuwanshi "Da Izinin Wah??" Ganin yana neman Bata Mata Lokaci Yasa Ya juyo tana kallanshi "Da Izinin Mai Martaba" Daga Gira Yayi Yana Kallanta "Oh Mai Martaba ke aurenki koh Ni" Agogon Hannunta ta duba, 6:45am. guntun Tsaki taja "Mallan ur Wasting my Time, Inada Lectures karfe bakwai" Dinning ya nufa ya nemi guri ya zauna "Stop wasting ur time, bah inda zaki Yau. Come and Serve me pls" Idonta neh Ya Ciko da Kwalla, ta Dake Ta qi koh Motsi. Wayan dake Hannunshi Ya soma Dannawa, Sundau Kusan Minti Biyar a Haka. Chan Ya nisa Yace "Idan kuma kisano kije ga Hanya nan, Sai kiyi anfani da Ilimin da kikace Kinadashi ki Gani menene hukuncin Macenda Ta fita bada Yardar mijinta bah". Tsaki Taja Ta nufi dakinta a Fusace Murmushin Mugunta Yarima Ya Saki Ya fara Serving kanshi... Kuka Parveen ta Fashe Dashi, Wai mai Yarima ke Qoqarin Maidata neh. Agogo Ta duba Taga karfe bakwai Daidai, Wayan Yasmeen Ta soma Kira Cikin Sa'a kuwa ta Dauka "Parveen ban Ganki bah, Yanzu na shiga class. Kin yanzu lecturan nan zai shigo" Jim parveen tai "Bazan samu zuwa bah yasmeen banda lapia." "Assignment din fah?? Ko shine kizo kiyi submitting inyaso sai ki koma" Ajiyan zuciya Parveen tai "Bazan samu zuwa bah yasmeen, zandai bah drivern dake kawoni sai ku hadu a nan inda yake daukana ki amsa ki tayani submitting pls" "Bah damuwa. kodai dan babane ke wahalar dake" Dogon tsaki Parveeb tai, "Allah ya shiryeki Yasmeen" Bata jira me zatace ba ta kashe kiran. Wayan danladi driver ta fara nema ta fadamai sakon anma tace ya bari sai kaman karfe takwas yazo. Amsawa yayi ya kashe kiran... Bakwai da rabi Yarima ya gama shirinshi ya fito dan Zuwa Asibiti. Dakin Parveen ya kalla ya saki Lallausan murmushi tareda Kwafa, Yadau Jakan Laptop dinshi Ya Fita. Dogarinshi Ya gani bakin kofa yana jiransh, dasauri ya rusunna yana kwassan kaisuwa. Kyada kai kawai yarima yayi, dogarin yayi saurin amsar jakanshi ya soma binshi a baya... Yini Yarima yayi Cikeda tunanin anya Abinda yama Parveen ya dace?? Guntun tsaki yaja a Fili yace "Wai meyasa nake Yawan tunanin Yarinyan nan??" Wata Zuciyar Tace "Santa ka Fara" Dogon Tsaki Yaja, Daqarfi Ya furta "God forbid Allah kiyaye. Nadaisan ina Sha'awarta" Iska ya furzar Tunanin yanda zai bulloma Parveen ya shiga yi, Yadau kusan minti sha biyar yana abu daya. A hankali ya sauke wani lallausan murmushi ya mike yadau Wasu Files ya fita... Ummy Abduol✍🏻 🏤🏤🏤👑 *A WANI MASARAUTA* 🏤🏤🏤👑 By *Ummy Abduol* Page2⃣4⃣ A Hankali ya sauke wani lallaudan murmushi ya mike yadau wasu files ya fita. Yarima na fita parveen taima danladi waya yazo ya amsa sakon ya yafi. Kwanciya tai barci ya dauketa dan dama da daddare batasamu barcin kirki bah. Bata tashi ba sai wuraren karfe daya da kusan rabi, Tashi tayi ta fada toilet tai alwala ta Fito. Tana idar da Sallah ta jiyo knocking a kofar Falo, Ta tashi ta fito ta bude. Ihu parveen ta saki Cikeda murna. dasauri Deeza ta qarso tareda rungume parveen "Deeza Wannan Suprise??" Dariya deeza tai Tana Kallan Parveen Hannunta ta kama suka shiga Ciki, Kan kujera suka baje Parveen na cigaba da mamakin Ziyaran bazatan da Deeza ta kawo mata.. "Bae na dauka zanzo na sameki Kina Amai ai" Dukan wasa Parveen ta kaimata "Allah ya kiyaye, keh kina tunanin zan haihu da Yarima neh??" Girgiza mata kai deeza tai "Bai kamata kina irin furucin nan ba bae, komin lalacewarshi mijinki neh. Yakamata ki rinka furuci masu kyau akanshi" Dogon tsaki Parveen tai ta yamutse fuska tareda kauda kai "Deexa knan, koh kinsan Yarima har neman mata ya..." Saurin rufe mata baki deeza tai tana Girgiza mata kai "Sirrinki neh parveen bai kamata kina gayama kowa bah. Nifa laifinki nake gani bae" Kallanta tai da mamaki "Kamar ya??" Gyada kai tayi tana cigaba da kallanta "Kwarai kuwa, haba bae sai kace ba mace bah. Keh zaki sa ya daina neman mata, look lemme tl uh zaki iya juyashi yanda kikeso kece dai in baki so bah" Murmushin takaici Parveen tai tadau jakan deeza tana cewa "I hope wata zakimin" Bude baki tai da mamaki "Wata?? Haba dai sai kace mara hankali. Jibi ran sunday insha Allah zan koma" Tsuke fuska

Table of Contents

Chapters

19 chapters
  1. 1 Chapter 1
  2. 2 Chapter 2
  3. 3 Chapter 3
  4. 4 Chapter 4
  5. 5 Chapter 5
  6. 6 Chapter 6
  7. 7 Chapter 7
  8. 8 Chapter 8
  9. 9 Chapter 9
  10. 10 Chapter 10
  11. 11 Chapter 11
  12. 12 Chapter 12
  13. 13 Chapter 13
  14. 14 Chapter 14
  15. 15 Chapter 15
  16. 16 Chapter 16
  17. 17 Chapter 17
  18. 18 Chapter 18
  19. 19 Chapter 19
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});